iqna

IQNA

morocco
Bangaren kasa da kasa, an bude bababr gasar kur’ani mai tsarki ta kasa baki daya mai take gasar sarki Muhammad na shida a birnin Ribat na Morocco.
Lambar Labari: 3483662    Ranar Watsawa : 2019/05/21

Bangaren kasa da kasa, Paparoma Francis zai kai ziyara a kasar Morocco domin gudanar da tattaunawa Kan lamurra na addini da kuma hijira.
Lambar Labari: 3483502    Ranar Watsawa : 2019/03/28

Bangaren kasa da kasa, jami’an tsaron kasar Morocco sun rusa wani gungun ‘yan ta’adda a kasar.
Lambar Labari: 3483327    Ranar Watsawa : 2019/01/23

Bangaren kasa da kasa, wani lauya mai fafutuka a kasar Morocco ya bukaci da a cire ayoyin jihadi daga cikin kur’ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3483278    Ranar Watsawa : 2019/01/03

A yau ana gudanar da tarukan maulidin manzon Allah (SAW) a kasashen duniya daban-daban, na musulmi da ma wadanda ban a muslmi ba.
Lambar Labari: 3483138    Ranar Watsawa : 2018/11/20

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da taron makokin shahadar Imam Sajjad (AS) a birnin Moscow na kasar Rasha.
Lambar Labari: 3483026    Ranar Watsawa : 2018/10/04

Bangaren kasa da kasa, Jami'an sojin ruwa na kasar Libya sun tseratar da wasu 'yan ci-rani 104 daga nutsewa cikin tekun mediterranean.
Lambar Labari: 3482834    Ranar Watsawa : 2018/07/13

Bangaren siyasa, kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran Bahram Qasemi ya bayyana furucin miminstan harkokin wajen Moroco da cewa ya yi kama da almara.
Lambar Labari: 3482691    Ranar Watsawa : 2018/05/24

Bangaren kasa da kasa, majalisar dattiajan Faransa ta ce kasar Morocco kasar da tafi kashe kudade wajen gina masallatai a kasar ta Faransa.
Lambar Labari: 3482391    Ranar Watsawa : 2018/02/13

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da babban taron karatun kur'ani mai tsarkia  birnin kazablanka na kasar Morocco, tare da halartar makaranta fiye da 400 a fadin kasar.
Lambar Labari: 3482335    Ranar Watsawa : 2018/01/25

Bangaren kasa da kasa, littafin mace da muslucni na Asma Murabit wata likita kuma marubuciya 'yar kasar Morocco ya lashe gasar Atlas.
Lambar Labari: 3482068    Ranar Watsawa : 2017/11/05

Bangaren kasa da kasa, kwamitin shari’a na kasar Morocco ya amince da tsarin bankin musulunci a kasar.
Lambar Labari: 3481747    Ranar Watsawa : 2017/07/29

Bangaren kasa da kasa, kasashe 15 za su halarci taro mai taken taratil Sajjadiyya domin yin dubi a kan wasu bangarori da suka shafi rayuwar limamin shiriya na hudu.
Lambar Labari: 3481713    Ranar Watsawa : 2017/07/18

Bangaren kasa da kasa, za agudanar da taron tarjamar kissoshin kur'ani da littafai masu tsarki a karo na biyar a kasar Morocco.
Lambar Labari: 3481665    Ranar Watsawa : 2017/07/03

Bangaren kasa da kasa, Zubair Algauri wani karamin yaro da Allah ya yi masa baiwa ta karatun kur'ani mai tsarki, ya yi karatu a gaban sarkin Morocco.
Lambar Labari: 3481662    Ranar Watsawa : 2017/07/02

Bangaren kasa da kasa, an bude wani baje koli na kwafin kur’anai da liffan addini rubutun hannu na kasar Morocco a birnin Sharjah na hadaddiyar daular larabawa.
Lambar Labari: 3481600    Ranar Watsawa : 2017/06/11

Bangaren kasa da kasa, a ranar Asabar mai zuwa ce a ke sa ran za a dauki azumin watan Ramadan a mafi yawan kasashen musulmi na duniya
Lambar Labari: 3481549    Ranar Watsawa : 2017/05/25

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da zaman tattaunawar addinai na kasa da kasa a birnin Hamra na kasar Morocco.
Lambar Labari: 3481498    Ranar Watsawa : 2017/05/09

Bangaren kasa da kasa, za a kirkiro da wani shiri na tafsirin kur'ani mai tsarki da ya kebanci kanan yara a kasar Morocco.
Lambar Labari: 3481416    Ranar Watsawa : 2017/04/18

Bangaren kasa da kasa, an sayar da wani dadaen kwafin kur'ani mai tsarki a kan kudi dala dubu 25 wanda aka rubuta shi da hannu daruruwan shekaru da suka gabata.
Lambar Labari: 3481398    Ranar Watsawa : 2017/04/12