iqna

IQNA

hari
IQNA - Ana ci gaba da yin Allah wadai da suka daga buga labaran da suka danganci matakin da gwamnatin sahyoniyawan ta dauka kan cibiyoyin soji a Isfahan.
Lambar Labari: 3491013    Ranar Watsawa : 2024/04/20

IQNA - Bayan wasu mutane dauke da makamai sun kai hari a wani masallaci a Burkina Faso, an kashe musulmi da dama da ke wannan masallaci.
Lambar Labari: 3490717    Ranar Watsawa : 2024/02/27

IQNA - A karon farko Dakarun kare juyin juya halin Musulunci sun shirya hare-haren makami mai linzami guda biyu a lokaci guda kan mayakan ISIS da Sahayoniyawan a Iraki da Siriya, wanda ke tare da martani da dama daga hukumomin Amurka.
Lambar Labari: 3490484    Ranar Watsawa : 2024/01/16

Damascus (IQNA) Harin da jiragen yakin yahudawan sahyoniya suka kai kan wata mota a garin "Al-Baath" da ke lardin "Quneitra" da ke kudancin kasar Siriya ya yi sanadiyar shahada 4.
Lambar Labari: 3490276    Ranar Watsawa : 2023/12/08

Washington (IQNA) Daliban Falasdinawa uku ne suka jikkata sakamakon harbin wani da ba a san ko waye ba a jihar Vermont da ke Amurka. Wasu majiyoyin labarai sun ce wannan lamari ya haifar da kiyayya ga Falasdinawa.
Lambar Labari: 3490213    Ranar Watsawa : 2023/11/27

A cikin wata sanarwa mai cewa:
Beirut (IQNA) Kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon ta fitar da sanarwa tare da jaddada cewa, a matsayin martani ga hare-haren da gwamnatin sahyoniyawan ke kai wa kan fararen hula a kasar Lebanon, an kai hari kan matsayin dakarun gwamnatin Malikiyya.
Lambar Labari: 3489999    Ranar Watsawa : 2023/10/18

Wata kungiyar ta'addanci da ke da alaka da ISIS ta kashe dalibai akalla 25 ta hanyar kai hari a wata makaranta a yammacin Uganda.
Lambar Labari: 3489325    Ranar Watsawa : 2023/06/17

Tehran (IQNA) Akalla mutane 20 ne suka mutu wasu 35 kuma suka jikkata sakamakon hari n kunar bakin wake da aka kai a wata cibiyar ilimi da ke yammacin Kabul, babban birnin kasar Afganistan.
Lambar Labari: 3487935    Ranar Watsawa : 2022/09/30

Tehran (IQNA) dakarun kasar Yemen sun samu nasarar kammala kwace iko da lardin Jauf daga hannun sojojin hayar Saudiyya.
Lambar Labari: 3484633    Ranar Watsawa : 2020/03/18

Tehran (IQNA) cibiyar da ke kula da hubbaren Imam Hussain (AS) ta yi tir da Allawadai da kakkausar murya kan hari n da Amurka ta kaddamar kan filin jirgin Karbala.
Lambar Labari: 3484617    Ranar Watsawa : 2020/03/13

Isra’ila ta kai hare-hare da makamai masu linzami a kusa da birnin Damascus na Syra, amma makaman kariya na Syria sun kakkabo makaman na Isra’ila.
Lambar Labari: 3484492    Ranar Watsawa : 2020/02/06

Bangaren kasa da kasa, sojojin Isra'ila sun kai hari a Zirin Gaza inda suka kashe bafalastine guda da jikkata wasu.
Lambar Labari: 3484216    Ranar Watsawa : 2019/11/02

Wani mutum da ya shahara da yada kiyayya da kyama kan musulmi a Ingila tun bayan hari n Newzealand ya amsa lafinsa.
Lambar Labari: 3484197    Ranar Watsawa : 2019/10/27

Ministan harkokin wajen kasar Iran Muhammad Jawad Zarif ya bayyana cewa akwai shakku matuka dangane da hari n da aka kai yau a kan jiragen dakon mai a tekun Oman.
Lambar Labari: 3483734    Ranar Watsawa : 2019/06/13

Bangaren kasa da kasa, dakarun Yemen sun sanar da harba wani makami mai linzami kan filin jirgin saman Abha dake lardin Asir a kudu maso yammacin kasar Saudiyya.
Lambar Labari: 3483731    Ranar Watsawa : 2019/06/12

Bangaren kasa da kasa, Sojojin Haramtacciyar Kasar Isra'ila sun harbe matashin ne a kusa da haramin annabi Ibrahim a tsakiyar garin al-khalil da ke kudancin kogin jOrdan.
Lambar Labari: 3483075    Ranar Watsawa : 2018/10/25

Bangaren kasa da kasa, babbar jam’iyyar adawa ta alwifaq ta kasar Bahrain ta kakakusar da yin tir da Allawadai da hari n ta’addancin da aka kai masu ziyarar Sayyidah Zainab (SA) a kasar Syria.
Lambar Labari: 2804014    Ranar Watsawa : 2015/02/03