iqna

IQNA

yaduwar
New York (IQNA) Ministan harkokin wajen kasar Rasha Sergei Lavrov, ya soki yadda ake ci gaba da nuna wariyar launin fata a kasashen yammacin duniya, da daidaitawa da yaduwar kyamar Musulunci da rashin hakuri da addini da kimarsa.
Lambar Labari: 3489867    Ranar Watsawa : 2023/09/24

Tehran (IQNA) An bayyana shirye-shiryen gasar karatun kur'ani mai tsarki ta kasar Malaysia karo na 62 da za a fara a ranar 27 ga watan Oktoba mai zuwa har zuwa ranar Litinin 2 ga watan Nuwamba.
Lambar Labari: 3487959    Ranar Watsawa : 2022/10/05

Tehran (IQNA) mahukuntan kasar Saudiyya sun sanar da cewa an dauki kwararan matakai na hana yaduwar corona a yayin shigar mahajjata birnin Makka.
Lambar Labari: 3485025    Ranar Watsawa : 2020/07/27

Tehran (IQNA) Musulmin kasar Amurka sun mayar da martani mai zafi dangane da kalaman izgili da Trump ya yi a kan musulmi da kuma ayyukan ibada da suke gudanarwa a cikin watan Ramadan.
Lambar Labari: 3484727    Ranar Watsawa : 2020/04/20

Tehran (IQNA) cibiyar Azahar ta fitar da fatawar haramta cin zarafi ko keta alfarmar masu dauke da cutar corona.
Lambar Labari: 3484704    Ranar Watsawa : 2020/04/12

Tehran (IQNA) Jaridar Isra’ila ta bayar da rahoton cewa babbar kotun hukunta manyan laifuka ta duniya ta sanar da dakatar da bincike kan laifukan Isra’ila a yankun Falastinawa.
Lambar Labari: 3484649    Ranar Watsawa : 2020/03/23

Ministocin harkokin wajen kasashen musulmi sun fara gudanar da zamansu a yau a birnin Abu Dhabi na hadaddiyar daular larabawa.
Lambar Labari: 3483414    Ranar Watsawa : 2019/03/01

Bangaren kasa da kasa, a hirar da ya yi da tashar talabijin din Halk TV ta kasar Turkiyya, shugaban kasar Siriya Bashar al-Asad ya ja kunnen firayi ministan kasar Turkiyya Rajab Tayyib Erdogan da cewa kasarsa za ta fuskanci gagarumar matsala saboda goyon bayan da take ba wa ‘yan ta’addan da suke yaki a kasar Siriyan
Lambar Labari: 1825    Ranar Watsawa : 2013/10/27