Tehran (IQNA) Kungiyar hadin kan tashoshin rediyo da talabijin na kasashen musulmi ta mayar da kakkausan martani kan rufe wasu shafukan yanar gizo na Iran da Amurka ta yi.
Lambar Labari: 3486063 Ranar Watsawa : 2021/06/30
Tehran (IQNA) Wasu daga cikin manyan malaman yahudawan Burtaniya sun fitar da bayanin da ke yin Allawadai da duk wani cin zarafi a kan musulmi da wasu yahudawan ke yi.
Lambar Labari: 3485961 Ranar Watsawa : 2021/05/29
Tehran (IQNA) wata kididdiga ta yi nuni da cewa ba a samun ci gaba cikin sauri a nahiyar Afirka a bangaren hada-hadar kudade bisa tsarin muslunci.
Lambar Labari: 3485948 Ranar Watsawa : 2021/05/25
Tehran (IQNA) Hamed Shaker Najad fitaccen makarancin kur'ani dan kasar Iran a lokacin da yake gabatar da karatun kur'ani a Jamus.
Lambar Labari: 3485926 Ranar Watsawa : 2021/05/18
Tehran (IQNA) a yau ne dai aka gudanar da sallar idin karamar salla a mafi yawan kasashen duniya
Lambar Labari: 3485912 Ranar Watsawa : 2021/05/13
Tehran (IQNA) ana ci gaba da yin tir da farmakin da jami’an tsaron Isra’ila suka kaddamar kan masallacin Quds.
Lambar Labari: 3485891 Ranar Watsawa : 2021/05/08
Tehran (IQNA) Sayyid Abdulmalik Alhuthy jagoran kungiyar Ansarullah a kasar Yemen ya bayyana cewa, a cikin shekaru 6 Saudiyya ta rusa masallatai 1400 a Yemen.
Lambar Labari: 3485764 Ranar Watsawa : 2021/03/26
Tehran (IQNA) Daga cikin muhimman ayyukan da marigayi Imam Khomeni ya gudanar a lokacin rayuwarsa har da kokarinsa na ganin an samu hadin kai tsakanin musulmi.
Lambar Labari: 3485616 Ranar Watsawa : 2021/02/03
Tehran (IQNA) za a gudanar da taron ranar ‘yan adamtaka tsakanin ‘yan adam ta duniya a UAE tare da halartar malaman musulmi da kuma Paparoma.
Lambar Labari: 3485615 Ranar Watsawa : 2021/02/03
Tehran (IQNA) a yau ne aka cika cika shekaru dari da daya da haihuwar fitaccen makarancin kur’ani mai tsarki da ya shahara a duniya Muhammad Siddiq Minshawi.
Lambar Labari: 3485572 Ranar Watsawa : 2021/01/20
Tehran (IQNA) a kasashen duniya mabiya addinin kirista sun gudanar da bukukuwan kirsimati na wannan shekara.
Lambar Labari: 3485496 Ranar Watsawa : 2020/12/27
Tehran (IQNA) fitaccen mai wasan barkwanci dan kasar Amurka David Chappelle ya bayyana yadda ya karbi addinin muslunci.
Lambar Labari: 3485397 Ranar Watsawa : 2020/11/24
Tehran (IQNA) kasar Indonesia na da yanayi mai kyau da kan jan hankulan masu yawon bude ido daga kasashen duniya . A yankin Malang da ke cikin gundumar Jawa, akwai wani masallaci mai ban sha'awa mai suna Tiban, wanda masu yawon bue na ziyartar wurin.
Lambar Labari: 3485361 Ranar Watsawa : 2020/11/12
Tehran (IQNA) a jiya ne Allah ya yi wa sheikh Nurain Muhamma Sadiq fitaccen makarancin kur’ani dan kasar Sudan rasuwa.
Lambar Labari: 3485343 Ranar Watsawa : 2020/11/07
Tehran (IQNA) Kungiyar Ikhwanul Muslimin a kasar Sudan ta bayyana kulla hulda tsakanin kasashen larabawa da Isra’ila a matsayin cin amana ga al’ummar Falastinu.
Lambar Labari: 3485262 Ranar Watsawa : 2020/10/10
Tehran (IQNA) kakakin kungiyar Hamas ya sanar da cewa nan ba da jimawa shugabannin Hamas da Fatah za su hadu domin tattaunawa.
Lambar Labari: 3485011 Ranar Watsawa : 2020/07/23
Tehran (IQNA) kungiyoyi da cibiyoyi 200 daga kasashe 30 sun nuna goyon bayansu ga Aqsa.
Lambar Labari: 3484858 Ranar Watsawa : 2020/06/03
Tehran (IQNA) gamayyar kungiyoyin musulmi a kasar Malaysia sun yi Allawadi da kakkausr mury kan takunkuman Amurka a kan Iran.
Lambar Labari: 3484650 Ranar Watsawa : 2020/03/23
Kungiyoyi da cibiyoyi guda 75 a kasashe daban-daban na nahiyar turai sun fitar da bayani na hadin gwiwa da ke yin tir da Allawadai da shirin yarjejeniyar karni.
Lambar Labari: 3483774 Ranar Watsawa : 2019/06/26
Bangaren kasa da kasa wakilin kasar Iran ya samu damar shiga cikin wadanda za su shiga gasar kur’ani ta duniyaa Aljeriya.
Lambar Labari: 3482730 Ranar Watsawa : 2018/06/05