iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Sheikh "Ahmad Abu Fayyuz" fitaccen makaranci ne na kasar Masar daga lardin Kafr Sheikh, wanda aka fi sani da "Farisul Qurra" a kasar.
Lambar Labari: 3486588    Ranar Watsawa : 2021/11/21

Tehran (IQNA) Guterres ya yi kira da a amince da bangaren birnin Quds a matsayin mallakin yahudawan sahyoniya
Lambar Labari: 3486569    Ranar Watsawa : 2021/11/17

Tehran (IQNA) Al-Azhar ta bayyana matakin da wata makaranta a kasar Spain ta dauka na haramta wa wata daliba musulma sanya hijabi a makaranta da cewa nuna wariya ne mai hadari a cikin zamantakewar al'umma.
Lambar Labari: 3486519    Ranar Watsawa : 2021/11/06

Tehran (IQNA) shugaban kiristocin Quds ya bayyana cewa, ba za su taba amincewa da keta alfarmar masallacin Quds da yahudawan Isra'ila suke yi ba.
Lambar Labari: 3486378    Ranar Watsawa : 2021/10/03

Tehran (IQNA) Abdulsalam Hanafi mataimakin firayi ministan gwamnatin Taliban ya ce a shirye suke su kulla alaka da kasashen duniya da hakan ya hada har da kasar Amurka.
Lambar Labari: 3486355    Ranar Watsawa : 2021/09/26

Tehran (IQNA) gwamnatin Saudiyya ta kashe wani matashi bisa zarginsa da yi wa sarki bore.
Lambar Labari: 3486019    Ranar Watsawa : 2021/06/16

Tehran (IQNA) jagoran juyin juya halin musulunci na Iran da kuma babban sakataren kungiyar Hizbullah ta Lebanon na daga cikin musulmi mafi tasiri a 2020.
Lambar Labari: 3485781    Ranar Watsawa : 2021/04/04

Tehran (IQNA) Firayi ministan kasar Faransa ya nuna rashin amincewa rsa da daftarin dokar da aka gabatar a majalisa, na neman a hana kananan yara mata saka hijabi a makarantun kasar.
Lambar Labari: 3485567    Ranar Watsawa : 2021/01/19

Tehran (IQNA) babban zauren majalisar dinkin duniya ya kada kuri’ar amincewa da hakkin Falastinawa na kafa kasa mai cin gishin kanta.
Lambar Labari: 3485466    Ranar Watsawa : 2020/12/17

Tehran (IQNA) Kungiyar Ikhwanul Muslimin a kasar Sudan ta bayyana kulla hulda tsakanin kasashen larabawa da Isra’ila a matsayin cin amana ga al’ummar Falastinu.
Lambar Labari: 3485262    Ranar Watsawa : 2020/10/10

Tehran (IQNA) Saudiyya da hadaddiyar daular larabawa suna ci gaba da matsa lamba a kan Sudan domin ta kulla hulda da Isra’ila.
Lambar Labari: 3485199    Ranar Watsawa : 2020/09/19

Tehran (IQNA) wasu kungiyoyin farar hula  aFalastinu sun yi kira zuwa ga haramta kayayyakin Isra’ila a garin Ramallah.
Lambar Labari: 3484927    Ranar Watsawa : 2020/06/25

Tehran (IQNA) ‘yan majalisar kungiyar tarayyar turai sun gargadi Isra’ila dangane da hankoronta na mamaye yankunan Falastinawa da ke yammacin kogin Jordan.
Lambar Labari: 3484925    Ranar Watsawa : 2020/06/24

Magoya bayan Harkar Musulunci a Najeriya sun nuna rashin amincewa da ci gaba da tsare Sheikh Zakzaky a gidan kaso.
Lambar Labari: 3484421    Ranar Watsawa : 2020/01/16

Bangaren kasa da kaa, majami'oin mabiya addinin kirista a kasar Amurka sun nuna rashin amincewa da shirin da Isra'ila take da shin a kwace kaddarorin majami'o a Quds.
Lambar Labari: 3483115    Ranar Watsawa : 2018/11/09

Bangaren kasa da kasa, daruruwan Amurka ne suka gudanar da jerin gwanon nuna goyon bayan ga al’umma Palastnie mazauna zirin Gaza.
Lambar Labari: 3482740    Ranar Watsawa : 2018/06/08

Bnagaren kasa da kasa, malaman musulmi da kuma masana a birnin quds sun nuna farin cikinsu matuka dangane da daftarin kudirin UNESCO kan masallacin aqsa.
Lambar Labari: 3480860    Ranar Watsawa : 2016/10/17