Tehran (IQNA) Babban sakataren majalisar dinkin duniya ya yi Allawadai da harin da aka kaddamar a birnin Mogadishu na kasar Somalia.
Lambar Labari: 3485613 Ranar Watsawa : 2021/02/02
Tehran (IQNA) wasu bama-bamai sun tashi a lokacin da ministocin gwamnati n Mansur Hadi ke isowa filin sauka da tashin jiragen sama da ke birnin Aden a kudancin Yemen.
Lambar Labari: 3485508 Ranar Watsawa : 2020/12/30
Tehran (IQNA) gwamnati n kasar Turkiya ta sanar da cewa, tana kokarin ganin an dawo da mutumin nan dan kasarta wanda ya tozarta kur’ani.
Lambar Labari: 3485378 Ranar Watsawa : 2020/11/18
Tehran (IQNA) daruruwan mutane ne suka gudanar da jerin gwano a jiya a birnin London domin nuna adawa da sayarwa Saudiyya da makamai da Burtaniya ke yi.
Lambar Labari: 3484982 Ranar Watsawa : 2020/07/13
Tehran (IQNA) kakakin rundunar sojin Yemen a gwamnati n San’a ya ce sun mayar da martani da makamai masu linzami kan hare-haren Al saud a kan kasarsu.
Lambar Labari: 3484919 Ranar Watsawa : 2020/06/23
Tehran (IQNA) kungiyar tarayyar turai ta yi barazanar kakaba wa Isra’ila takunkumi matukar ta aiwatar da shirinta na hade yankunan Falastinawa da ke gabar yamma da kogin Jordan.
Lambar Labari: 3484787 Ranar Watsawa : 2020/05/11
Tehran (IQNA) shugaban Iraki ya sanar da nada Moustafa al-Kazimi domin kafa gwamnati bayan da wanda ya gabace shi, Adnane Zorfi, ya yi watsi da kafa gwamnati n.
Lambar Labari: 3484696 Ranar Watsawa : 2020/04/09
Hizbullah ta kasar Labnon ta nuna rashin amincewarta da sharudan da kasar Amurka ta gindaya na kafa sabuwar gwamnati a kasar.
Lambar Labari: 3484274 Ranar Watsawa : 2019/11/26
Bangaren kasa da kasa, a daidai lokacin da mutanen Lebanon ke neman hakkokinsu sunan Muhammad Bin Salman ya bayyana a cikin gangamin.
Lambar Labari: 3484186 Ranar Watsawa : 2019/10/24
Bangaren kasa da kasa, mahukunta yankin Kashmir da Jamo a kasar India sun sake da dokar hana zirga-zirga a wasu yankuna.
Lambar Labari: 3484167 Ranar Watsawa : 2019/10/18
Bangaren siyasa, Shugaban kasar Iran, Dakta Hassan Rohani, ya bayyana cewa gwamnati nsa bata taba yin watsa ba wajen yin amfani da duk wata irin dama ta tattaunawa ba, kuma ba taza yin fashi ba ga hakan.
Lambar Labari: 3483873 Ranar Watsawa : 2019/07/24
Gwamnatin kasar Amurka ta ce dole ne gwamnati n kasar Pakistan ta dauki matakan da suka dace a kan 'yan ta'adda a kasar.
Lambar Labari: 3483452 Ranar Watsawa : 2019/03/12
Kwamitin tattalin arziki na gwamnati n Palastine ya ce daga lokacin kafa gwamnati n ya zuwa yanzu sun karbi taimakon kudade na kimanin dala biliyan 36 daga kasashen duniya.
Lambar Labari: 3483375 Ranar Watsawa : 2019/02/15
Bangaren kasa da kasa, Ilhan Umar da Rashida Tlaib ‘yan majalisar dokokin Amurka musulmi biyu sun nuna goyon bayansu ga duk wani mataki na haramta kayan Isra’ila a duniya.
Lambar Labari: 3483360 Ranar Watsawa : 2019/02/10
Bangaren kasa da kasa, cibiyar Azhar da ke kasar Masar za ta dauki nauyin bakuncin taro mai taken muslunci da kasashen yammaci.
Lambar Labari: 3483062 Ranar Watsawa : 2018/10/21
Bangaren kasa da kasa, Gwamnatin kasar Jamus ta yi alkwarin bayar da wasu makudaden kudade a matsayin tallafi ga kasashen da Boko Haram ta addaba.
Lambar Labari: 3482953 Ranar Watsawa : 2018/09/04
Bangaren kas da kasa, majami’oin mabiya addinin kirista akasar Zimbabwe za su gudanar da jerin gwanon neman a yi zabe cikin cikin sulhu.
Lambar Labari: 3482842 Ranar Watsawa : 2018/07/23
Bangaren kasa da kasa, kungiyoyin palastinawa sun hadu a birnin Alkahira na kasar Masar domin ci gaba da tattaunawar sulhu a tsakaninsu.
Lambar Labari: 3482122 Ranar Watsawa : 2017/11/21
Bangaren kasa da kasa, cibiyar kula da harkokin musulmi ta jahar Michigan a kasar Amurka ta bukaci da a dauki kwararan matakai na kare musulmi.
Lambar Labari: 3481994 Ranar Watsawa : 2017/10/12
Bangaren kasa da kasa, iyayen yara sun nuna rashin amincewa da karbar kudade da gwamnati take a kasar Ghana kan karatun yara a makarantun Islamiyya.
Lambar Labari: 3481772 Ranar Watsawa : 2017/08/06