tir da Allawadai

IQNA

Tehran (IQNA) Paparoma Francis ya yi tir da yunkurin kisan firayi ministan Iraki wanda bai yi nasara ba.
Lambar Labari: 3486534   Ranar Watsawa : 2021/11/09

Tehran (IQNA) ministan harkokin wajen Saudiyya ya ce, kungiyar Hizbullah ita ce babbar matsalarsu, da kuma babban dasirin da take da shi a kasar Lebanon.
Lambar Labari: 3486498   Ranar Watsawa : 2021/11/01

Tehran (IQNA) ana ci gaba da yin tir da Allawadai da juyin mulkin da sojoji suka yia kasar Sudan.
Lambar Labari: 3486477   Ranar Watsawa : 2021/10/26

Tehran (IQNA) Iran ta aike da taimako zuwa ga iyalan wadanda suka rasa rayukansu da kuma wadanda suka jikkata a harin da aka kai a masallaci a gundumar Kunduz da ke Afghanistan.
Lambar Labari: 3486414   Ranar Watsawa : 2021/10/11

Tehran (IQNA) musulmin kasar Kenya sun gudanar da jerin gwano domin yin tir da Allawadai da kisan kiyashin da Isra'ila take yi a kan al'ummar Falastinu.
Lambar Labari: 3485913   Ranar Watsawa : 2021/05/14

Tehran (IQNA) birane daban-daban na duniya, al’ummomi suna gudanar da jerin gwano domin nuan takaicinsu da kisan kiyashin da Isra’ila take yi wa al’ummar Falastinu.
Lambar Labari: 3485911   Ranar Watsawa : 2021/05/13

Tehran (IQNA) kungiyar Hizbullah ta yi Allawadai da farmakin yahudawa a kan musulmi a birnin Quds.
Lambar Labari: 3485842   Ranar Watsawa : 2021/04/24

Tehran (IQNA) wasu daga cikin fitattun mutane a kasar Morocco sun sanya hannu kan takardar yin Allawadai da kulla alaka da Isra’ila da kasar ta yi.
Lambar Labari: 3485471   Ranar Watsawa : 2020/12/18

Tehran (IQNA) Gwamnatin kasar Morocco ta sanar da cewa, babu wani abu sabo dangane da alakarta da gwamnatin yahudawan Isra’ila.
Lambar Labari: 3485457   Ranar Watsawa : 2020/12/14

Tehran (IQNA) cibiyoyin musulmi a kasar Uganda sun yi tir da Allawadai da kisan da aka yi wa masanin ilimin nukiliya dan kasar Iran.
Lambar Labari: 3485414   Ranar Watsawa : 2020/11/30

Tehran (IQNA) Gwamnatin kasar Pakistan ta yi tir da Allawadai da wallafa zanen batunci a kan manzon Allah (SAW).
Lambar Labari: 3485146   Ranar Watsawa : 2020/09/03

Tehran (IQNA) cibiyar da ke kula da hubbaren Imam Hussain (AS) ta yi tir da Allawadai da kakkausar murya kan harin da Amurka ta kaddamar kan filin jirgin Karbala.
Lambar Labari: 3484617   Ranar Watsawa : 2020/03/13

Tehran- (IQNA) kwamitin malaman addinin muslunci a  kasar Yemen ya yi tir da Allawadai da kisan musulmi a kasar India.
Lambar Labari: 3484585   Ranar Watsawa : 2020/03/04