IQNA - Kasar Saudiyya ta sanar da cewa, daukar katin shaida na "Nusuk" ya zama tilas ga dukkan mahajjata zuwa dakin Allah a duk tsawon aikin Hajji.
Lambar Labari: 3493162 Ranar Watsawa : 2025/04/27
IQNA - Ma'aikatar da ke kula da harkokin wakoki da harkokin addini ta Masar ta sanar da sharuddan rajistar aikin hajjin na Palasdinawa daga Gaza da ke zaune a kasar.
Lambar Labari: 3493100 Ranar Watsawa : 2025/04/15
A cikin sakon Jagora ga mahajjata na Hajjin bana:
IQNA – Jagoran juyin juya halin Musulunci ya jaddada yadda wajabcin yin bara’a ga gwamnatin sahyoniyawa da magoya bayanta da ke ci gaba da yin ta’addanci a zirin Gaza.
Lambar Labari: 3491343 Ranar Watsawa : 2024/06/15
A yau ne kasar Saudiyya ta bude taron baje kolin aikin hajji a wani bangare na baje kolin aikin hajji a birnin Jeddah.
Lambar Labari: 3489357 Ranar Watsawa : 2023/06/22
Tehran (IQNA) hukumomin kasar Saudiyya sun sanar da cewa, an samu nasara wajen aiwatar tsarin kiwon lafiya a aikin hajjin bana .
Lambar Labari: 3486130 Ranar Watsawa : 2021/07/22
Tehran (IQNA) Shekara ta biyu kenan a jere da ake gudanar da aikin hajji a cikin yanayi na corona.
Lambar Labari: 3486121 Ranar Watsawa : 2021/07/20
Tehran (IQNA) a karon farko an yi amfani da tufafin Ihrami da aka samar daga fasahar Nanu a aikin hajjin bana .
Lambar Labari: 3485053 Ranar Watsawa : 2020/08/04
Tehran (IQNA) masu gudanar da aikin hajjin bana sun yi dawafin bankawana.
Lambar Labari: 3485052 Ranar Watsawa : 2020/08/03
Tehran (IQNA) Hukumomin Saudiyya sun sanar da cewa, ‘yan kasar da kuma sauran kasashen ketare da suke cikin kasar ne za su gudanar da aikin hajjin bana .
Lambar Labari: 3484922 Ranar Watsawa : 2020/06/23