Tehran (IQNA) mahukuntan kasar Saudiyya sun janye dokar hana bude wuraren kasuwanci a lokacin salloli biyar.
Lambar Labari: 3486110 Ranar Watsawa : 2021/07/16
Tehran (IQNA) Saudiyya ta sanar da cewa, a shekarar bana maniyyata daga kasashen ketare za su samu damar sauke farali
Lambar Labari: 3485900 Ranar Watsawa : 2021/05/10
Tehran (IQNA) mahukuntan kasar Saudiyya sun fara raba ruwan zamzam ga masu ziyara a masallacin haramin Makka.
Lambar Labari: 3485761 Ranar Watsawa : 2021/03/24
Tehran (IQNA) Ablah Alkhalawi fitacciyar malamar addinin musulunci a kasar Masar ta rasu bayan kamuwa da cutar corona.
Lambar Labari: 3485590 Ranar Watsawa : 2021/01/26
Tehran (IQNA) Majalisar dinkin duniya ta bukaci a kawo karshen yakin kasar kasar Yemen a cikin shekara mai kamawa ta 2021.
Lambar Labari: 3485503 Ranar Watsawa : 2020/12/28
Tehran (IQNA) ministan harkokin wajen kasar Saudiyya ya bayyana cewa, yin sulhu da Isra’ila yana da muhimmanci matuka.
Lambar Labari: 3485432 Ranar Watsawa : 2020/12/05
Tehran (IQNA) Shugaban kungiyar tarayyar turai ya ce batun take hakkokin bil adama a Saudiyya na daga cikin abin da za su bijiro da shi a taron G20.
Lambar Labari: 3485390 Ranar Watsawa : 2020/11/22
Tehran (IQNA) an fara gudanar da aikin Umrah na farko a cikin yanayin corona, inda mahukunta a kasar Saudiyya suka bayar da dama ga mutane dubu 6 da su gudanar da aikin Umarah, inda mutane 'yan kasar ko kuma mazauna kasar za su iya zuwa su yi aikin Umra su koma gida, kuma ana sa ran za a kara adadin a nan gaba. Haka nan kuma an hana taba hajrul Aswad da bangon dakin ka'abah, kamar yadda ruwan zamzam za a rika bayar da shi ne kawai a cikin robobi.
Lambar Labari: 3485247 Ranar Watsawa : 2020/10/05
Tehran (IQNA) babban daraktan hukumar lafiya ta duniya WHO ya bayyana matakin da Saudiyya ta dauka na takaiya yawan masu aikin hajjin bana da cewa mataki ne mai kyau.
Lambar Labari: 3484928 Ranar Watsawa : 2020/06/25