Tehran (IQNA) - An bude bikin baje koli n kayayyakin hannu na kasa karo na 35 na kasar Iran a ranar 29 ga watan Janairu a filin baje koli n kasa da kasa na dindindin na Tehran.
Lambar Labari: 3486892 Ranar Watsawa : 2022/01/31
Tehran (IQNA) Ministan ma'aikatar kula da harkokin addini a masar ya ce kawo yanzu kasar ta fassara kur'ani mai tsarki zuwa harsuna 43.
Lambar Labari: 3486857 Ranar Watsawa : 2022/01/23
Tehran (IQNA) za a bude wani baje koli n ayyukan fasaha na kur'ania karon farkoa yankin Kirkuk na kasar Iraki mai taken (Nun wal Qalam)
Lambar Labari: 3486742 Ranar Watsawa : 2021/12/28
Tehran (IQNA) tun daga ranar sha biyu ga watan Rabiul Awwal aka fara gudanar da baje koli n kayayyakin fasahar rubutu da zane-zane na musulunci a birnin Ankara na Turkiya.
Lambar Labari: 3486469 Ranar Watsawa : 2021/10/24
Tehran (IQNA) Muhammad Jalul mai fasahar zane ne wanda ya rubuta kur'ani mafi girma akan takarda.
Lambar Labari: 3486431 Ranar Watsawa : 2021/10/16
Tehran (IQNA) an bude wani baje koli mai taken Shamim Hussaini a birnin Tehran
Lambar Labari: 3486180 Ranar Watsawa : 2021/08/08
Tehran (IQNA) an nuna kwafin littafan Linjila da kur'ani na tarihi a cikin ginin cibiyar ISESCO.
Lambar Labari: 3486098 Ranar Watsawa : 2021/07/12
Tehran (IQNA) an nuna kwafin kur'anai da aka rubuta da hannu a baje koli n kur'ani a kasar UAE.
Lambar Labari: 3485943 Ranar Watsawa : 2021/05/23
Tehran (IQNA) an bude wani kamfe da baje koli mai taken Falastinu ba ita kadai take ba da nufin nuna goyon baya ga al'ummar Falastinu da kuma kare masallacin Quds.
Lambar Labari: 3485865 Ranar Watsawa : 2021/05/01
Tehran (IQNA) baje koli n kayayyakin da suka shafi kur'ani mai tsarki a kasar Uganda
Lambar Labari: 3485860 Ranar Watsawa : 2021/04/29
Tehran (IQNA) an mkusa kamala gyaran kyallen dakin Ka’aba mai alfarma a shirye-shiryen shiga watan Ramadan.
Lambar Labari: 3485794 Ranar Watsawa : 2021/04/10
Mohammad Hussain Hassani:
Tehran (IQNA) Mohammad Hussain Hassani shugaban cibiyar ayyukan kur’ani ta Iran ya jaddada wajabcin yin aiki domin samun zaman lafiya da fahimtar juna tsakanin al’ummomin duniya.
Lambar Labari: 3485750 Ranar Watsawa : 2021/03/17
Bangaren kasa da kasa, an bude baje koli n kayan tarihin addinai a birnin Iskandariyya na kasar Masar.
Lambar Labari: 3484437 Ranar Watsawa : 2020/01/21
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da baje koli n hotunan juyin juya halin musulunci a Iran a kasar Afrika ta kudu.
Lambar Labari: 3483388 Ranar Watsawa : 2019/02/20
Ana ci gaba da nuna hotuna a cikin ginin majalisar kungiyar tarayyar turai da ke birnin Brussels na kasar Belgium dangane da mawuyacin halin da matan musulmi na Rohingya suke ciki.
Lambar Labari: 3483305 Ranar Watsawa : 2019/01/11
Bangaren kasa da kasa, an nuna wani kwafin kur’ani mai tsarki a wani baje koli a birnin Beirut inda aka nuna wani kur’ani da tarihinsa ke komawa zuwa ga shekarar 1740.
Lambar Labari: 3481705 Ranar Watsawa : 2017/07/16
Bangaren kasa da kasa, an budfe wani babban baje koli na tsoffin littafai na muslucni a karkashin shirin kungiyar ISESCO a garin Granada na kasar Spain.
Lambar Labari: 3481001 Ranar Watsawa : 2016/12/04
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da wani taron baje koli na kur'ani mai tsarki a dakin karato na Hampton da ke birnin malborn a a jahar Victoria ta Australia.
Lambar Labari: 3480975 Ranar Watsawa : 2016/11/26