musamman - Shafi 3

IQNA

Tehran (IQNA) Alireza Bakhshi ɗaya ne daga cikin ƙwararrun masu ayyukan fasahar rubutu da zane Ya rubuta Alqur'ani gaba dayansa da salon rubutu na musamman.
Lambar Labari: 3486740   Ranar Watsawa : 2021/12/27

Tehran (IQNA) Hani al-Azzuni, matashin makaranci dan kasar Masar, ya karanta ayoyin farko na surar Maryam (AS) a daya daga cikin bidiyonsa.
Lambar Labari: 3486730   Ranar Watsawa : 2021/12/26

Tehran (IQNA) Gwamnatin kasar Jordan na da wani gagarumin shiri na jan hankalin ‘yan Najeriya masu yawon bude ido.
Lambar Labari: 3486518   Ranar Watsawa : 2021/11/06

Tehran (IQNA) an sanya masallacin Cambriege a cikin jerin muhimman wurare da aka yi amfani da fasaha ta musamman wajen gina su a Burtaniya.
Lambar Labari: 3486296   Ranar Watsawa : 2021/09/11

Tehran (IQNA) an bude wani bangare na kur'ani a gidan rediyo da talabijin na gwamnatin mauritaniya.
Lambar Labari: 3486178   Ranar Watsawa : 2021/08/07

Tehran (IQNA) wani babban kwamandan dakarun kungiyar gwagwarmaya ta Jihadul Islami ya yi shahada sakamakon harin Isra'ila a Gaza a yau Litinin.
Lambar Labari: 3485925   Ranar Watsawa : 2021/05/17

Tehran (IQNA) cibiyar Aisha Surur da ke daukar nauyin ayyuka da suka shafi kur'ani ta dauki nauyin shirya gasar kur'ani ta matasa makafi.
Lambar Labari: 3485833   Ranar Watsawa : 2021/04/21

Tehran (IQNA) Kungiyoyin jin kai da dama ne suke gudanar da ayyukan tallafa wa marassa galihu a kasar Aljeriya a cikin watan Raadan mai alfarma.
Lambar Labari: 3485827   Ranar Watsawa : 2021/04/19

Tehran (IQNA) Mahmud Al-Tukhi daya ne daga cikin fitattun makaranta kur’ani na wannan zamani a kasar Masar.
Lambar Labari: 3485589   Ranar Watsawa : 2021/01/25

Tehran (IQNA) Ministan harkokin wajen Iran Muhammad Jawad Zarif ya bayyana cewa, ‘yan ta’addan Daesh da iyayen gidansu ne kawai suka amfana da kisan Qassem Sulaimni.
Lambar Labari: 3485524   Ranar Watsawa : 2021/01/04

Tehran (IQNA) malaman addini da limamai a kasar Masar sun yi kira ga gwamnatin kasar kan ta bayar da damar bude cibiyoyi na kur’ani a kasar.
Lambar Labari: 3485220   Ranar Watsawa : 2020/09/26

Tehran (IQNA) Ma’aikatar tsaron Najeriya ta sanar da cewa, mayakan sama na Najeriya sun samu nasarar ragargaza wani sansanin mayakan kungiyar Boko Haram a cikin jihar Borno.
Lambar Labari: 3484992   Ranar Watsawa : 2020/07/17

Tehran (IQNA) Hukumar agajin gaggawa ta majalisar dinkin duniya ta sanar da cewa, kayayyakin taimako da kungiyoyi na kasa da kasa  suke baiwa al’ummar kasar Yemen na gab da karewa.
Lambar Labari: 3484902   Ranar Watsawa : 2020/06/17

Tehran (IQNA) Kwamitin kare hakkin bil adama na majalisar dinkin duniya ya sanar da cewa, za a gudanar da zama domin yin bahasi kan cin zarafi da kuma nuna wa bakaken fata wariya da ake yi a Amurka.
Lambar Labari: 3484897   Ranar Watsawa : 2020/06/15

Tehran (IQNA) kasar Syria na daga cikin manyan kasashen musulmi da watan Ramadan yake da matsayi na musamman.
Lambar Labari: 3484829   Ranar Watsawa : 2020/05/23

Tehran (IQNA) za  a gudnar da gasar rubutun makalaloli mai taken  Quds a mahangar masana a kasar Tunisia.
Lambar Labari: 3484765   Ranar Watsawa : 2020/05/05

Tehran (IQNA) Jagoran juyin juya halin musulunci a Iran Ayatullah Sayyeed Ali Khamenei ya bukaci gwamnatin kasar Indiya ta kawo karshen kisan kiyashin da ake yi wa Musulman kasar.
Lambar Labari: 3484587   Ranar Watsawa : 2020/03/05

Ma'aikatar cikin gidan kasar Masar ta sanar da rusa tashoshin 'yan ta'adda a garin Al'arish tare da hallaka 16 daga cikinsu.
Lambar Labari: 3483666   Ranar Watsawa : 2019/05/22

Bayan shekaru talatin a karagar mulkin kasar Sudan, sojojin kasar sun sanar da hambarar da gwamnatin shugaban kasar, Omar al-Bashir da kuma tsare shi, bugu da kari kan sanar da gwamnatin rikon kwarya ta shekaru biyu.
Lambar Labari: 3483541   Ranar Watsawa : 2019/04/11

Bangaren kasa da kasa, kwamitin tsaron majalisar dinkin duniya zai gudanar da zama kan batun tattaunawar da bangarorin kasar Yemen suka gudanar.
Lambar Labari: 3483296   Ranar Watsawa : 2019/01/08