kirista - Shafi 2

IQNA

Tehran (IQNA) gidan taabijin din gwamnatin kasar Uganda na watsa hudubar Juma’a kai tsaye da ake karantowa a kowace Juma’a.
Lambar Labari: 3484896   Ranar Watsawa : 2020/06/15

Tehran (IQNA) cibiyoyin Azhar da kuma Vatican sun kirayi al’ummomin duniya zuwa ga yin addu’oi na musamman a yau domin samun saukin cutar corona da ta addabi duniya.
Lambar Labari: 3484797   Ranar Watsawa : 2020/05/14

Tehran (IQNA) tun daga shekara ta 1985 aka aka fara gudanar da buda na kirista da musulmia  cikin watan azumi a Masar.
Lambar Labari: 3484795   Ranar Watsawa : 2020/05/14

Tehran (IQNA) a kasar Saliyo mabiya addinan musulunci da kiristanci sun fitar da littafi na hadin gwiwa kan yaki da cutar corona.
Lambar Labari: 3484717   Ranar Watsawa : 2020/04/16

Rafael Wasil shugaban majami’ar Azra da ke garin Dikranis ya sumbaci hannun Sheikh Taha Al-Nu’umani.
Lambar Labari: 3484436   Ranar Watsawa : 2020/01/20

Mahukuntan Aljeriya sun karyata zargin cewa sun rufe wasu maji’iun mabiya addinin kirista.
Lambar Labari: 3484178   Ranar Watsawa : 2019/10/22

Bangaren kasa da kasa, shugaban mabiya addinin kirista na darikar Katolika Paparoma Francis ya jaddada wajabcin tattaunawa da kuma yin mu'amala da musulmi.
Lambar Labari: 3483763   Ranar Watsawa : 2019/06/22

Bangaren kasa da kasa, fadar Vatican ta yi kira zuwa karfafa 'yan uwantaka tsakanin mabiyan addinain kiristanci da kuma musulucni a fadin duniya.
Lambar Labari: 3483631   Ranar Watsawa : 2019/05/11

Wasu kirista sun zargi Paparoma da kawo wasu sabbin bi’oi da ba a san su a  cikin addinin kirista ba.
Lambar Labari: 3483599   Ranar Watsawa : 2019/05/02

Bangaren kasa da kasa, wani kirista mai sana'ar sayar da nama yana taimaka ma musulmia duk lokacin idin babbar salla a Masar.
Lambar Labari: 3482921   Ranar Watsawa : 2018/08/24

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da zaman taro mai take manzon rahma a kasar Uganda tare da halartar jami’an hukumar yada labarai ta UBC.
Lambar Labari: 3482781   Ranar Watsawa : 2018/06/23

Bangaren kasa da kasa, wata majami’ar mabiya addinin kirista a kasar Ghana ta bukaci a mika sha’anin tafiya da makarantun kiristoci ga majami’u.
Lambar Labari: 3482773   Ranar Watsawa : 2018/06/20

Bangaren kasa da kasa, Timothi Waniyuni wani dan majalisar dokokin kasar Kenya ne kuma kirista, wanda ya halarci taron bude wani babban masallaci na musu tare da nuna kaunarsa ga musulmi.
Lambar Labari: 3482698   Ranar Watsawa : 2018/05/27

Bangaren kasa da kasa, kungiyar ta'addanci ta Daesh ta yi barazanar kaddamar da hare-hare a kan mabiya addinin kirista a lokacin gudanar da bukuwansu a duniya.
Lambar Labari: 3482540   Ranar Watsawa : 2018/04/04

Bnagaren kasa da kasa, wasu kungiyoyin musulmi sun shirya wani zaman taro domin yin bita kan lamurran ad suka shafi harkokin larabarai da suka shafi musulmi a Najeriya.
Lambar Labari: 3482278   Ranar Watsawa : 2018/01/08

Bangaren kasa da kasa, wani mabiyin addinin kirista ya shiga cikin sahun salla tare da musulmi a wajen masallacin Aqsa, bayan da jami'an tsaron yahudawan suka hana musulmi shiga cikin masallacin domin yin salla.
Lambar Labari: 3481736   Ranar Watsawa : 2017/07/25

Bangaren kasa da kasa, Aluwesyos Bugingo daya daga cikin manyan malaman kirista a kasar Uganda an azarginsa da kone littafin Injila.
Lambar Labari: 3481572   Ranar Watsawa : 2017/06/01

Kamfanin dilalncin labaran kur'ani na iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin Press TV cewa, Kungiyar ta sanar da hakan ne a shafinta na yanar gizo, inda ta bayyana hakan a matsayin wani babban aikin jihadi.
Lambar Labari: 3481036   Ranar Watsawa : 2016/12/14