iqna

IQNA

jordan
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da wani shiri mai taken kur'ani ne rayuwata a Jordan wanda radiyo Hayat FM ke gudanarwa.
Lambar Labari: 3481292    Ranar Watsawa : 2017/03/07

Bangaren kasa da kasa, ana gudanar da bukukuwan murnar sanar da birnin Amman na kasar Jordan a matsayin birnin al'adun muslunci na duniya a 2017.
Lambar Labari: 3481067    Ranar Watsawa : 2016/12/25

Bangaren kasa da kasa, jami’an gwamnatin kasar Jordan sun yi Allawadai da kakkausar murya dangane da harin da yahudawan sahyuniya suka kai kan masallacin aqsa mai alfama.
Lambar Labari: 3362569    Ranar Watsawa : 2015/09/14

Bangaren kasa da kasa, an fara gdanar da wani shiri na horar da dalibai karatun kur’ani mai tsarki da ilmominsa da kuma ilmin hadisi da tafsirin kr’ani mai tsarki a masallatan birnin Amman na Jordan.
Lambar Labari: 3331510    Ranar Watsawa : 2015/07/20

Bangaren kasa da kasa, Mohammad Al-momini ministan yada labarai kuma kakakin gwamnatin kasar Jordan ya jadda muhimmancin irin rawar da kafofin yada labarai suke takawa wajen wayar da kai.
Lambar Labari: 2966330    Ranar Watsawa : 2015/03/11

Bangaren kasa da kasa, yan ta’addan kungiyar daesh sun kare kansu dangane da kisan da suka yi sojan sama na kasar Jordan Mu’az Kasasibah da wata daga cikin ayoyin kur’ani mai tsarki.
Lambar Labari: 2809490    Ranar Watsawa : 2015/02/04

Bangaren kasa da kasa, minister mai kula da harkokin addini a kasar Jordan ya bayyana cewa kasashen yammacin turai suna iyakacin kokarinsu domin tabbatar da sun rarraba kan al’ummar musulmi.
Lambar Labari: 2684276    Ranar Watsawa : 2015/01/07