iqna

IQNA

mali
Tehran (IQNA) A yayin gudanar da gagarumin zanga-zanga a babban birnin kasar, al'ummar kasar Mali sun yi Allah wadai da fitar da wani faifan bidiyo na cin mutuncin kur'ani mai tsarki da musulmi a kasar tare da neman a hukunta masu aikata laifuka.
Lambar Labari: 3488124    Ranar Watsawa : 2022/11/05

Tehran (IQNA) babban malamin mabiya addinin kirista a kasar Mali ya jaddada wajabcin zaman lafiya a tsakanin al’ummar kasar baki daya.
Lambar Labari: 3484949    Ranar Watsawa : 2020/07/03

An gudanar da zaman taron karawa juna sani mai taken Ashura da kur’ani a birnin Bamako na kasar Mali.
Lambar Labari: 3484076    Ranar Watsawa : 2019/09/22

Bangaren kasa da kasa, mutae 8 sun rasa rayukansu a wani harin bam a kasar Mali.
Lambar Labari: 3484015    Ranar Watsawa : 2019/09/04

Bangaren kasa da kasa, tawagar hubbaren Hussaini da ta kai ziyara a kasar Mali ta jagoranci bude cibiyar kur’ani ta Warisul anbiya  akasar.
Lambar Labari: 3483353    Ranar Watsawa : 2019/02/06

Bangaren kasa da kasa, jiya ne daruruwan mutane suka gudanar da aikin gyaran masallacin garin Djenné da ke kasar Mali, masallacin ginin Laka zalla mafi girma a duniya.
Lambar Labari: 3481506    Ranar Watsawa : 2017/05/12

Bangaren kasa da kasa, Jami'an tsaron kasar Aljeriya sun gano gungun wasu mutane da suka hada da 'yan kasashen ketare da suke yi wa Isra'ila ayyukan leken asiri a kasar, an kuma cafke su baki daya.
Lambar Labari: 3481134    Ranar Watsawa : 2017/01/14

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wani aiki na gina masallatai 10 a cikin yankuna na kasar Mali wanda cibiyar nan ta ayyukan alkhairi ta RAF ta dauki nauyin yi.
Lambar Labari: 3454599    Ranar Watsawa : 2015/11/19

Bangaren kasa da kasa, wasu gungun ‘yan bindiga na Ansaruddin sun kai hari kan otel din Byblos da ke tsakiyar kasar Mali da nufin sace baki ‘yan kasashen waje.
Lambar Labari: 3340239    Ranar Watsawa : 2015/08/08

Bangaren kasa da kasa, an shigar da makarantun kur’ani mai tsarki cikin tsarin makarantu na gwamnati a fadin kasar Mali domin samun dukkanin abubuwan ad suke bukata a bangaren ilimi daga gwamnatin kasar kamar yadda sauran makarantu suke samu.
Lambar Labari: 1447328    Ranar Watsawa : 2014/09/07

Bangaren kasa da kasa, an zabi wani fitaccen malamin addinin muslunci mai adawa da mummunar akidar nan ta salafiyya da ke kafirta sauran al’ummar musulmi a matsayin shugaban majalisar amalaman addinin muslunci ta kasar.
Lambar Labari: 1398668    Ranar Watsawa : 2014/04/22