Bangaren kasa da kasa, ana ajiyar wani kwafin kur’ani mai tsarki da aka rubuta da hannu mafi karanta akasar Saudiyya a yankin Ihsa da ke gabacin kasar.
Lambar Labari: 3460124 Ranar Watsawa : 2015/12/05
Bangaren kasa da kasa, an shiga bangare na karshe a gasar karatun kur'ani mai tsarki da kuma harda da ake gudanarwa abababr cibiyar muslunci ta Azhar da ke kasar Masar.
Lambar Labari: 3004315 Ranar Watsawa : 2015/03/17
Bangaren kasa da kasa, an kame wasu mutane a lokacin da suke kokarin sace wani kwafin kur’ani mai tsarki na tarihi a filin safka da tashin jiragen sama na birnin Alkahira akasar Masar.
Lambar Labari: 2794020 Ranar Watsawa : 2015/02/01
Bangaren kasa da kasa, an samu kwafin wani tsohon kur'ani mai tsarki a kasar Masar wanda ya jima a hannun wani daya daga cikin malaman marakantar sakandare ta kur'ani a kasar.
Lambar Labari: 1455027 Ranar Watsawa : 2014/09/28
Bangaren kasa da kasa, babban malami mai bayar da fatawa v akasar Masar Shauki Allam ya bayar da kyautar kwafin kur'ani mai tsarki da aka tarjama zuwa ga shugaban kungiyar tarayyar turai.
Lambar Labari: 1449079 Ranar Watsawa : 2014/09/11
Bangaren kasa da kasa, an nuna wani babban littafin tafsirin kur'ani mai tsarkia kasar Tunisia tare da halatar jami'ai daga bangaren ma'aikatar kula da ayyukan kur'ani mai tsarki.
Lambar Labari: 1441525 Ranar Watsawa : 2014/08/20