iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, shugaban kungiyar Hizbulla sayyid Hasan Nasrullah ya bayyana cewa, al’ummomin Palastine, Syria Da Lebanon suna gwawarmayar ‘yancin kasasensu ne.
Lambar Labari: 3483497    Ranar Watsawa : 2019/03/27

Bangaren kasa da kasa, wani bincike ya nuna cewa adadin mutanen da suke mutuwa sakamkon hare-haren ta'addanci ya ragu a cikin shekarar 2018.
Lambar Labari: 3483496    Ranar Watsawa : 2019/03/27

Bangaen kasa da kasa, Isra'ila ta kaddamar da hare-hare a kan al'ummar Falastinawa mazauna yankin zirin Gaza.
Lambar Labari: 3483494    Ranar Watsawa : 2019/03/26

Bangaren kasa da kasa da kasa, an raba kwafin kur'ani mai tsarki da aka buga a cikin haruffan Bril a masallacin Makka.
Lambar Labari: 3483493    Ranar Watsawa : 2019/03/26

Rahotanni daga kasar Iraki na cewa, a jiya jami’an tsaron kasar sun samau nasarar ragargaza wasu sansanonin ‘yan ta’addan daesh guda a cikin Lardin karkuk.
Lambar Labari: 3483491    Ranar Watsawa : 2019/03/25

Gwamnatin yahudawan Isra'ila ta tabbatar da harba wani makami mai linzami wanda ya sauka a wani matsugunnin yahudawa 'yan share wuri zauna a kusa da birnin Tel Aviv.
Lambar Labari: 3483490    Ranar Watsawa : 2019/03/25

Gwamnatocin kasashen Honduras da kuma Romania sun sanar da aniyarsu ta dauke ofisoshin jakadancinsu daga birnin Tel Aviv zuwa Quds.
Lambar Labari: 3483489    Ranar Watsawa : 2019/03/25

A daren jiya jami'an sahayuniyya sun bindige wani matashin Bapalastine a gabashin zirin Gaza
Lambar Labari: 3483488    Ranar Watsawa : 2019/03/24

Musulmin kasar Amurka suna shirin fara aiwatar da wani tsari na bayar da kariya ga masallatai da sauran wurarensu an ibada.
Lambar Labari: 3483487    Ranar Watsawa : 2019/03/24

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da gasar kur’ani mai ta kasa da kasa a kasar Masar tare da halartar kasashe 60 na duniya.
Lambar Labari: 3483486    Ranar Watsawa : 2019/03/24

A ci gaba da nuna wa musulmi kyama da wasu ke yia kasar Birtaniya, an kai wasu hare-harea kan wasu masallatai guda biyar a garin Birmingham.
Lambar Labari: 3483485    Ranar Watsawa : 2019/03/23

Ma'aikatar harkokin wajen kasar Iraki ta sanar da cewa, amincewar da Trump ya yi da tuddan Golan na Syria a matsayin mallakin Isra'ila, ya saba wa dukkanin dokoki na duniya.
Lambar Labari: 3483484    Ranar Watsawa : 2019/03/23

Ministan harkokin wajen Iran, Muhammad Jawad Zarif ya wallafawannan batun ne a shafinsa na Twitter sannan ya kara da cewa; Amurka ce ummul haba’isin duk wani rashin zaman lafiya a cikin yankin gabas ta tsakiya.
Lambar Labari: 3483483    Ranar Watsawa : 2019/03/23

Bangaren kasa da kasa, musulmin kasar Australia sun girmama shahidan New Zealand ta hanyar yi musu sallar mamaci daga nesa.
Lambar Labari: 3483482    Ranar Watsawa : 2019/03/22

Bangaren kasa da kasa, jami’an tsaron kasar Ausralia sun cafke wani matashi dan asalin kasa bayan da yay i barazanar kawa musulmi hari.
Lambar Labari: 3483481    Ranar Watsawa : 2019/03/22

Jagoran juyin Musulunci na Iran, Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar makiyan Jamhuriyar Musulunci ta Iran sun kaddamar da yaki ne na tattalin arziki a kanta, sai dai cikin yardar Allah za ta yi nasara a kansu.
Lambar Labari: 3483480    Ranar Watsawa : 2019/03/22

Shugaban kasar Iran Hassan Ruhani ya taya al'ummar kasarsa murnar shiga sabuwa shekara.
Lambar Labari: 3483479    Ranar Watsawa : 2019/03/21

Jagoran juyin juya halin muslunci a kasar Iran Ayatollah sayyid Ali Khamenei ya jaddada wajabcin mayar da hankali ga ayyukan bunkasa harkokin tattalin arzikin kasar ta Iran daga cikin gida.
Lambar Labari: 3483478    Ranar Watsawa : 2019/03/21

Yariman Saudiyya mai jiran gado Muhammad Bin Salman ya tuntubi sakataren harkokin wajen Amurka ta wayar tarho.
Lambar Labari: 3483477    Ranar Watsawa : 2019/03/20

Gwamnatin kasar Jamus ta ce yanayin kasar ba zai bayar da damar a cutar da musulmi a kasar ba.
Lambar Labari: 3483476    Ranar Watsawa : 2019/03/20