iqna

IQNA

Tashar talabijin ta kasar Amurka ta nisanta kanta daga wani furuci da wata ma;aiakciyar tashar ta yi da ke cin zarafin 'yar majalisar dokokin Amurka musulma saboda saka lullubi da take yi.
Lambar Labari: 3483454    Ranar Watsawa : 2019/03/13

Kungiyoyi da jam'iyyun adawa a kasar Sudan za su gudanar da wani zama abirnin Paris na kasar Faransa, domin tattauna hanyoyin kawo karshen matsalolin da kasar ta samu kanta a ciki.
Lambar Labari: 3483453    Ranar Watsawa : 2019/03/12

Gwamnatin kasar Amurka ta ce dole ne gwamnatin kasar Pakistan ta dauki matakan da suka dace a kan 'yan ta'adda a kasar.
Lambar Labari: 3483452    Ranar Watsawa : 2019/03/12

Gwamnatin kasar China taa ci gaba da kara daukar matakai na kara takura musulmi a kasar.
Lambar Labari: 3483451    Ranar Watsawa : 2019/03/12

Majalisar dinkin duniya ta kirayi gwamnatin Afghanistan da kuma kungiyar Taliban da su shiga tattaunawa.
Lambar Labari: 3483450    Ranar Watsawa : 2019/03/12

Kwamitin katre hakkin bil adama na majalisar diniin duniya ya yi kakkausar suka dangane da halin da fursunonin siyasa suke ciki a kasar Bahrain.
Lambar Labari: 3483448    Ranar Watsawa : 2019/03/11

Fiye da alakalai 1000 ne a kasar Aljeriya suka bi sahun masu adawa da tsayawa takarar shugaban kasar a karo na biyar.
Lambar Labari: 3483446    Ranar Watsawa : 2019/03/11

Babbar cibiyar musulmin kasar Birtaniya na shirin gudanar da bababn taronta na shekara-shekara domin yin dubi kan muhimman lamurra da suka shafi musulmi da suke rayuwa a kasar.
Lambar Labari: 3483445    Ranar Watsawa : 2019/03/11

Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Bahram Qasemi ya bayyana harin da Saudiyya ta kai a jiya kan fararen hula tare da yi musu kisan gilla a gundumar Hajjah ta kasar yemen da cewa abin takaici ne.
Lambar Labari: 3483444    Ranar Watsawa : 2019/03/11

Bangaren kasa da kasa, an bude masallatai 10 a cikin gundumar Buskura a cikin shekara ta 2018 a Aljeriya.
Lambar Labari: 3483443    Ranar Watsawa : 2019/03/10

Babban bankin duniya ya bayar da tallafin kudade da suka kai dala miliyan 165 ga 'yan gudun hijirar Rohingya da suke tsugunne a kasar Bangaladesh.
Lambar Labari: 3483442    Ranar Watsawa : 2019/03/10

Bangaren kasa da kasa, kasashen Afrika 30 ne daga cikin kasashe 50 da za su halarci gasar kur’ani mai tsarki ta duniya a kasar Masar.
Lambar Labari: 3483441    Ranar Watsawa : 2019/03/10

Bangaren kasa da kasa, fiye da masallata dubu 40 ne suka yi sallar Juma’a a jiya a masallacin aqsa mai alfarma.
Lambar Labari: 3483440    Ranar Watsawa : 2019/03/09

Bangaren kasa da kasa, wani saamakon jin ra’ayin jama’a a kasar Amurka ya nuna cewa musulmi su ne suka fi fuskantar tsangwama a kasar.
Lambar Labari: 3483439    Ranar Watsawa : 2019/03/09

Bangaren kasa da kasa, ma’aikatar kula da harkokin addini a kasar Masar ta sanar da bude cibiyoyin hardar kur’ani guda 70 a fadin kasar.
Lambar Labari: 3483438    Ranar Watsawa : 2019/03/09

Jami’an tsaron kasar Thailand sun kame wasu jangororin kungiyar Muslim Brotherhood su 4 a filin sauka da tashin jiragen sama na Bankuk.
Lambar Labari: 3483437    Ranar Watsawa : 2019/03/08

Bangaren kasa da kasa Taron ya gudana ne a birnin Istanbul na kasar Turkiya tare da halartar masana daga kasashen duniya daban-daban.
Lambar Labari: 3483436    Ranar Watsawa : 2019/03/08

Bangaren Kasa da kasa, babban sakataren kungiyar Hizbullah Sayyid Hassan Nasrullah ya bayyana Saka Hizbullah a cikin kungiyoyin ‘yan ta’adda cewa gazawa ce daga makiya.
Lambar Labari: 3483435    Ranar Watsawa : 2019/03/08

Bangaren kasa da kasa, yahudawan sahyuniya sun kai samame a masallacin Aqsa ta kofar babul magariba.
Lambar Labari: 3483434    Ranar Watsawa : 2019/03/07

Bangaren kasa da kasa, ma’ikatar kula da harkokin addini ta kasar Masar ta bayyana cewa, gasar kur’ani ta duniya da za a gudanar a kasar an bata suna gasar Sheikh Khalil Husri.
Lambar Labari: 3483433    Ranar Watsawa : 2019/03/07