iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, Amru Saad wani dan wasan finafinai ne a kasar Masar ya bayyana cewa ayoyin kur’ani sun yi tasiria  ciki zuciyar Mike Tyson.
Lambar Labari: 3483519    Ranar Watsawa : 2019/04/05

Bangaren kasa da kasa, an girmama daliban jami’oi daban-daban na kasar Iraki da suka halarci gasar kur’ani ta dalibai.
Lambar Labari: 3483518    Ranar Watsawa : 2019/04/05

Gwamnatocin kasashen Iran da Iraki sun soke kudaden karbar izinin shiga kasashen biyu.
Lambar Labari: 3483517    Ranar Watsawa : 2019/04/04

Bangaren kasa da kasa, Ministan harkokin wajen Iran ya bayyana takunumar Amurka akan kasar Iran da cewa suna matsayin aikin ta’addanci ne.
Lambar Labari: 3483516    Ranar Watsawa : 2019/04/04

Jagoran juyin juyin halin musluncia kasar Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana tsananin kiyayya da gaba da Amurka da wasu 'yan korenta irin Al Saud suke nuna wa Iran da cewa, sakamako ne na riko da tafarkin Allah da Iran din ta yi.
Lambar Labari: 3483515    Ranar Watsawa : 2019/04/04

Bangaren kasa da kasa, sojojin haramtacciyar kasar Isra’ila sun harbe wani matashi bafalastine a kusa da garin Nablus.
Lambar Labari: 3483514    Ranar Watsawa : 2019/04/03

Bangaren kasa da kasa, a yau ne ake gudanar da taron ranar Mabas a masallacin Khatamul Anbiya a Moscow.
Lambar Labari: 3483513    Ranar Watsawa : 2019/04/03

Babban malamin addinin mulsunci na kasar Bahrain Ayatollah Isa Kasim ya mayar da kakakusan martani kan gayyatar Isra'ila a taron kimiyya da fasaha da za agudanar a kasar Bahrain.
Lambar Labari: 3483512    Ranar Watsawa : 2019/04/03

Bangaren kasa da kasa, an girmama wasu dalibai 135 dukkanin mahardata kur’ani a kasar Masar.
Lambar Labari: 3483511    Ranar Watsawa : 2019/04/02

Shugaban majalisar dokokin kasar Lebanon Nabih Birri yana gudanar da wata ziyara ta musammana kasar Iraki.
Lambar Labari: 3483510    Ranar Watsawa : 2019/04/02

Kungiyar Hizbullaha kasar Lebanon ta yi kakkausar suka dangane da abubuwan da bayanin bayan taron shugabannin kasashen larabawa ya kunsa.
Lambar Labari: 3483509    Ranar Watsawa : 2019/04/02

Shugaban darikar katolika na duniya, Paparoma Francis, na wata ziyara a kasar Morocco, mai manufar tattaunawa ta tsakanin addinai da batutwuan ci gaba da kuma matsalar bakin haure.
Lambar Labari: 3483507    Ranar Watsawa : 2019/03/31

Jami'an kasar Pakistan sun kame wasu mutane su 7 bayan samun su da laifin keta alfarmar kur'ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3483506    Ranar Watsawa : 2019/03/29

A yau Juma'a an gudanar da taron tunawa da musulmin da suka yi shahada makonni biyu da suka gabata a kasar.
Lambar Labari: 3483505    Ranar Watsawa : 2019/03/29

Babbar cibiyar musulunci ta Azahar da ke kasar Masar ta bukaci gwamnatocin kasashen musulmi da su sanya ido kan kafofin sadarwa na yanar gizo domin yaki da ayyukan ta'addanci.
Lambar Labari: 3483504    Ranar Watsawa : 2019/03/29

Bangaren kasa da kasa, Paparoma Francis zai kai ziyara a kasar Morocco domin gudanar da tattaunawa Kan lamurra na addini da kuma hijira.
Lambar Labari: 3483502    Ranar Watsawa : 2019/03/28

Kafofin yada labaran Palastine sun bayar da rahoton cewa wani matashi bafalastine ya yi shahada a Bait laham.
Lambar Labari: 3483501    Ranar Watsawa : 2019/03/28

Bangaren kasa da kasa, mutanen da suka kame Ahmad Sulaiman suka yi garkuwa da shi sun sake shi.
Lambar Labari: 3483500    Ranar Watsawa : 2019/03/28

Tun a daren jiya Isra’ila ta fara jibge sojoji masu yawa a kan iyaka da yankin Zirin Gaza.
Lambar Labari: 3483499    Ranar Watsawa : 2019/03/27

Gwamnatin kasar Rasha ta aike da kayayyakin aikin asibiti na zamani zuwa kasar Syria.
Lambar Labari: 3483498    Ranar Watsawa : 2019/03/27