iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa a gobe ne idan Allah ya kai mu za a gudanar da taron maulidin Imam Muhammad Baqir (AS) a birnin Vienna na Austria.
Lambar Labari: 3483432    Ranar Watsawa : 2019/03/07

Bangaren kasa da kasa, shugabar kwamitin kare hakkin bil adama na majalisar dinkin duniya ta gargadi India kan cutar da musulmi.
Lambar Labari: 3483431    Ranar Watsawa : 2019/03/06

Lambar Labari: 3483430    Ranar Watsawa : 2019/03/06

Bnagaren kasa da kasa, jagoran juyin juya halin muslunci a Iran yajagoranci dasa itatuwa a ranar dashen itatuwa ta kasa.
Lambar Labari: 3483429    Ranar Watsawa : 2019/03/06

Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar Sudan ta sanar da cewa tana da shirin gudanar da wasu sabbin tsare-tsae dangane da makarantun allo a  kasar.
Lambar Labari: 3483427    Ranar Watsawa : 2019/03/05

Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar Bangaladesh na shirin kwashe ‘yan gudun hijirar Rohingya dubu 103 daga sansanoninsu zuwa wani tsibiri mai nisa.
Lambar Labari: 3483426    Ranar Watsawa : 2019/03/05

Bangaren kasa da kasa, a yau Talata an bude taron karawa juna sani a birnin Tehran na kasar Iran da ke yin dubi kan mahangar addinai kan rayuwar zamantakewar al’ummomi.
Lambar Labari: 3483425    Ranar Watsawa : 2019/03/05

Babbar kungiyar malaman addinin mulsunci a kasar Aljeriya ta nuna rashin amincewarta da tsayawar Butaflika takarar shugabancin kasar domin neman wa’adi na biyar.
Lambar Labari: 3483424    Ranar Watsawa : 2019/03/04

Jam’iyyar Republican a reshenta da ke jahar Virginia  a kasar Amurka ta nisanta kanta da cin zarafin da aka yi wa ‘yar majalisar dokokin kasar musulma.
Lambar Labari: 3483423    Ranar Watsawa : 2019/03/04

Gwamnatocin kasashen Iran da Philipines suna gudanar da ayyukan hadin gwiwa a bangaren samar da abincin halal.
Lambar Labari: 3483422    Ranar Watsawa : 2019/03/04

Bangaren kasa da kasa, Sojojin Isra’ila sun kame Palasdinawa da dama a yankin yammacin Kogin Jordan.
Lambar Labari: 3483421    Ranar Watsawa : 2019/03/03

Bangaren kasa da kasa, shugaban kasar Amurka Donald Trump ya yi ikirarin cewa ba cimma komai a Syria da Iraki da ba.
Lambar Labari: 3483420    Ranar Watsawa : 2019/03/03

Bangaren kasa da kasa, majalisar dinkin duniya ta bukaci gwamnatin kasar Bangaladesh da ta ci gaba da daukar nauyin bakuncin ‘yan gudun hijirar Rohingya zuwa wani lokaci.
Lambar Labari: 3483419    Ranar Watsawa : 2019/03/02

Bangaren kasa da kasa, minister mai kula da harkokin addini a kasar Masar ya ce za a rika tarjama hudubar juma’a zuwa harzuna 17.
Lambar Labari: 3483418    Ranar Watsawa : 2019/03/02

Bangaren kasada kasa, Jamhuriya Musulinci ta Iran, ta yi allawadai da matakin mahukuntan birnin Londan, na haramtawa da kuma sanya kungiyar Hezbollah, ta kasar Lebanon, cikin jerin kungiyoyin 'yan ta'adda.
Lambar Labari: 3483417    Ranar Watsawa : 2019/03/02

Bangaren kasa da kasa, masarautar mulkin kama karya a kasar Bahrain tanadaure ‘yan kasar da suka nuna goyonbaya ga babban malamin addini na kasar.
Lambar Labari: 3483416    Ranar Watsawa : 2019/03/01

Wani rahoton majalisar dinkin duniya ya yi nuni da cewa ‘yan gudun hijira na ‘yan kabilar Rohingya na cikin mawuyacin hali a sansanoninsu da aka tsugunnar da su a kasar Bangaladesh.
Lambar Labari: 3483415    Ranar Watsawa : 2019/03/01

Ministocin harkokin wajen kasashen musulmi sun fara gudanar da zamansu a yau a birnin Abu Dhabi na hadaddiyar daular larabawa.
Lambar Labari: 3483414    Ranar Watsawa : 2019/03/01

Bangaren kasa da kasa, jami’an tsaron Isra’ila sun yi awon gaba da wasu falastinawa a wasu yankunan zirin gaza da kuma gabar yamma da kogin Jordan.
Lambar Labari: 3483413    Ranar Watsawa : 2019/02/28

Bangaren kasa da kasa, sakamakon wani bincike ya tababtar da cewa kyamar da ake nuna wa musulmi ta karu a cikin shekara ta 2018.
Lambar Labari: 3483412    Ranar Watsawa : 2019/02/28