Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar Rasha ta ce; ‘yan ta’addan daseh da suka sha kashi a Syria sun tsere zuwa kasashen Afghanistan da Libya.
Lambar Labari: 3483566 Ranar Watsawa : 2019/04/21
Bangaren kasa da kasa, jami’an tsaron kasa Amurka sun cafke wani mutum da ya yi barazanar kashe ‘yan majalisar dokokin Amurka musulmi.
Lambar Labari: 3483565 Ranar Watsawa : 2019/04/21
Bangaren kasa da kasa, kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon ta yi tir da Allawadai da hare-haren da aka kai a kasar Sri Lanka a yau tare da kashe fararen hula.
Lambar Labari: 3483564 Ranar Watsawa : 2019/04/21
Wasu rahotanni na cewa a yau an kai hari a kasar Sri Lanka akan majami’oi da otel-otel tare da kashe mutane da ma.
Lambar Labari: 3483563 Ranar Watsawa : 2019/04/21
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da tarukan nisf sha’aban a birnin Berlin na kasar jamus
Lambar Labari: 3483562 Ranar Watsawa : 2019/04/20
Bangaren kasa da kaa, wani bincike ya nuna cewa, kyamar da ae nunawa muuslmi ta hanyar yanar ta karu a kasar Sweden ta karu a tsakanin 2017 – 2018.
Lambar Labari: 3483561 Ranar Watsawa : 2019/04/19
Bangaren kasa da kasa, an bude wani kamfe a kasar Lebanon da nfin taimaka wadanda ambaliyar ruwa ta shafa a kasar Iran.
Lambar Labari: 3483560 Ranar Watsawa : 2019/04/19
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da babban taron Nisf Sha’aban a cibiyar Imam Hussain (AS) da ke birnin Edmonton na kasar Canada.
Lambar Labari: 3483559 Ranar Watsawa : 2019/04/19
Bnagaren kasa da kasa, mai baiwa Trump shawara kuma surukinsa ya c za a aiwatar da yarjejeniyar karni bayan azumi.
Lambar Labari: 3483558 Ranar Watsawa : 2019/04/18
Kungiyar Ansarullah (alhuthi) mai gwagwarmaya da mamayar saudiyya a kasar Yemen, ta bayyana matakin da shugaban Aurka Donald Trump ya dauka na kin amincewa a dakatar da yaki a kan kasar Yemen da cewa, ya tabbatarwa duniya da cewa Amurka ce take yin yin yakin.
Lambar Labari: 3483557 Ranar Watsawa : 2019/04/18
Bangaren siyasa, jagoran juyin juya halin muslunci a Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewa, dakarun kare juyin juy halin musulunci da sojojin Iran za su ci gaba da yin aiki tare da wargaza shirin Amurka a kan Iran.
Lambar Labari: 3483556 Ranar Watsawa : 2019/04/18
Bangaen kasa da kasa, ma’ikatar magajin garin birnin Tripoli na kasar Libya ta sanar da cewa, iyalai 450 sun sre daga gidajensu a birnin.
Lambar Labari: 3483555 Ranar Watsawa : 2019/04/17
Rahotanni daga Sudan na cewa an kai hambararen shugaban kasar Umar Hassan Al-Bashir a wani gidan kurkuku dake Khartoum babban birnin kasar.
Lambar Labari: 3483554 Ranar Watsawa : 2019/04/17
Yan majalisar dokokin Iran sun kada kuri’u mafi rinjaye na amincewa da daftarin dokar da aka gabatar na mayar da martani akan matakin da Amurka ta dauka akan dakarun kare juyin juya halin musulunci na Iran IRGC.
Lambar Labari: 3483553 Ranar Watsawa : 2019/04/17
Bnagaren kasa da kasa, gwamnatin Ira’ila tana tsare da ‘yan jarida 22 gidan kaso bisa laifin dauka rahotanni a wuraren da jami’an tsaro suke kai farmaki kan Falastinawa.
Lambar Labari: 3483552 Ranar Watsawa : 2019/04/16
Bangaren kasa da kasa, wanda ya zo na daya a gasar kurani mai sarki ta dalibai a kasar Iran ya bayyana gasar kur’ani da cewa hanya ce ta kara hada kan al’ummar musulmi.
Lambar Labari: 3483551 Ranar Watsawa : 2019/04/16
Bangaren kasa da kasa, Ministan harkokin wajen jamhuriyar musulunci ta Iran ya gana da shugaban kasar Syria Basshar Assad yau Talata a birnin Damascus.
Lambar Labari: 3483550 Ranar Watsawa : 2019/04/16
Bangaren kasa da kasa, wani mabiyin addinin kirista akasar masar ya bayar da wani babban fili domin gina cibiyar hardar kur’ani mafi girma a lardin Buhaira.
Lambar Labari: 3483549 Ranar Watsawa : 2019/04/15
Bangaren kasa da kasa, bangarorin siyasa da na addini da dama a kasar Amurka sun nuna goyon bayansu ga Ilhan Omar kan cin zarafin da Trump ya yi a kanta.
Lambar Labari: 3483548 Ranar Watsawa : 2019/04/15
Bangarena kasa da kasa, majalisar dinkin duniya ta sanar da cewa akalla mutane miliyan 24 ne ke bukatar taimakoa kasar Yemen.
Lambar Labari: 3483547 Ranar Watsawa : 2019/04/14