Bangaren kasa da kasa, jam’iyyar Umma mai adawa akasar Sudan ta bukaci da a sako dukkanin mambobinta da ake tsare da sua cikin gidajen kaso a kasar.
Lambar Labari: 3483546 Ranar Watsawa : 2019/04/14
Bangaren siyasa, masu halartar gasar kur’ani mai tsarkia kasar Iran sun ziyarci jagoran juyin juya halin musulunci a gidansa da ke birnin Tehran.
Lambar Labari: 3483544 Ranar Watsawa : 2019/04/14
Bayan shekaru talatin a karagar mulkin kasar Sudan, sojojin kasar sun sanar da hambarar da gwamnatin shugaban kasar, Omar al-Bashir da kuma tsare shi, bugu da kari kan sanar da gwamnatin rikon kwarya ta shekaru biyu.
Lambar Labari: 3483541 Ranar Watsawa : 2019/04/11
Ana ci gaba da zaman dar-dar a kasar Sudan bayan da kai da komowar sojojin kasar a manyan cibiyoyin gwmanatin kasar ke karuwa.
Lambar Labari: 3483540 Ranar Watsawa : 2019/04/11
Dakarun gwamnatin Libya mai mazauni a birnin Tripoli sun sanar da cewa, sun fatattaki dakarun Haftar daga babban filin sauka da tashin jiragen sama na Tripoli.
Lambar Labari: 3483539 Ranar Watsawa : 2019/04/11
Bagaren kasa da kasa, Sayyid nasrullah ya bayyana saka dakaun kare juyin juya halin muslucni cikin wadanda Amurka ke kira ‘yan ta’adda da cewa babbar gazawa ce daga Amurka.
Lambar Labari: 3483538 Ranar Watsawa : 2019/04/10
Jagoran juyin juya halin musulunci a nan Iran Aya. Sayyid Aliyul-Khaminai ya ce makarkashiyar da Amurka ke kullawa Rundunar IRGC da ma juyin juya halin musulinci na Iran ba zai je ko ‘ina ba.
Lambar Labari: 3483537 Ranar Watsawa : 2019/04/09
Gwamnatin kasar Rasha ta sanar a jiya itinin cewa, tana yin iyakacin kokarinta domin ganin an waware rikicikin da ya kunno kai kasar Libya ta hanyar ruwan sanyi.
Lambar Labari: 3483536 Ranar Watsawa : 2019/04/09
Sojojin kasar Amurka uku sun hakala a kasar Afghanistan, biyo bayan wani harin bama-bamai da aka kai kansu a sansanin soji na Bagram.
Lambar Labari: 3483535 Ranar Watsawa : 2019/04/09
Majalisar kolin harkokin tsaron Jamhuriya Musulinci ta Iran, ta ayyana rundunar tsaron kasar Amurka dake yammacin Asiya a matsayin "kungiyar 'yan ta'adda".
Lambar Labari: 3483534 Ranar Watsawa : 2019/04/09
Kungiyoyin addini da farar hula a kasar Malaysia, sun bukaci da aka kai dauki ga al’ummomin kasar Iran da ambaliyar ruwa ta shafa.
Lambar Labari: 3483533 Ranar Watsawa : 2019/04/08
Rahotanni daga kasar Libya na cewa, akalla mutane 2200 ne suke fice daga birnin Tripoli fadar mulkin kasar, domin tsira da rayukansu daga rikicin da ya kunno kai a birnin.
Lambar Labari: 3483532 Ranar Watsawa : 2019/04/08
Babban hafsan sojojin kasar Libiya janar Khalifa Haftar ya sanar da fara kai hare-hare kan Sojojin gwamnatin hadin kan ‘yan kasar ta sama a Tripoli babban birnin kasar
Lambar Labari: 3483529 Ranar Watsawa : 2019/04/07
Jami’an tsaron kasar Amurka sun kame wani mutum dan shekaru 55 da haihuwa tare da gurfanar da shi a gaban kuliya, bayan da ya yi barazanar kisan ‘yar majalisar dokokin kasar musulma.
Lambar Labari: 3483528 Ranar Watsawa : 2019/04/07
Shugaban mabiya addinin kirista ‘yan darikar katolika na duniya Paparoma Francis ya bayyana cewa, kasashen Amurka da na turai ne suka jawo mutuwar yara a Afghnistan, Syria da Yemen.
Lambar Labari: 3483527 Ranar Watsawa : 2019/04/07
Lambar Labari: 3483525 Ranar Watsawa : 2019/04/06
A wani bayani da sojan kasar ta Libya suka fitar a yau Laraba, sun bayyana cewa; sun karbi umarni da su nufi yammacin kasar domin yakar ‘yan ta’adda.
Lambar Labari: 3483524 Ranar Watsawa : 2019/04/06
Bangaren kasa da kasa, Pira ministan na kasar Iraki Adel Abdul Mahadi ya iso birnin Tehran dazu da safe, domin fara ziyarar aiki ta kwanaki biyu.
Lambar Labari: 3483523 Ranar Watsawa : 2019/04/06
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da wani baje koli na kayayyakin rubutun kur’ani mai tsarki tun daga mataki na farko a kasar Aljeriya.
Lambar Labari: 3483522 Ranar Watsawa : 2019/04/05
Bangaren kasa da kasa, wasu masu gudanar da bincike sun gano wani tsohon masallaci a cikin saharar kasar Kuwait.
Lambar Labari: 3483521 Ranar Watsawa : 2019/04/05