iqna

IQNA

kenya
Teharan (IQNA) Musulmi a birnin Nairobi, babban birnin kasar Kenya, sun kaddamar da wani shiri na taimakon mabukata tare da raba kayan abinci ga mabukata.
Lambar Labari: 3488862    Ranar Watsawa : 2023/03/25

A yayin jawabin nasa, shugaban Kenya  wanda kirista ne yayin da yake gabatar da wani jawabi  ya yi shiru na 'yan mintoci kadan bayan jin kiran salla.
Lambar Labari: 3488774    Ranar Watsawa : 2023/03/08

Wani mai karatu na kasar Kenya ya ba da shawara kan;
Tehran (IQNA) Muhammad Ahmad Mohiuddin, wani makarancin kasar Kenya, ya ce: Koyarwar kur’ani a kasar Kenya ta dogara ne kan ayyukan al’ummar musulmi masu hijira, musamman musulmin kasashen Oman da Tanzania.
Lambar Labari: 3488701    Ranar Watsawa : 2023/02/22

Tehran (IQNA) Bayar da tallafin kuɗaɗen Musulunci ɗaya ne daga cikin mahimman fannoni a Kenya waɗanda ke da fa'ida ta yanki.
Lambar Labari: 3486993    Ranar Watsawa : 2022/02/27

Tehran (IQNA) An saki mutanen da suke aiki a wata cibiyar musulunci a birnin Nairobi na kasar Kenya bayan sace sun a tsawon kwanaki.
Lambar Labari: 3485125    Ranar Watsawa : 2020/08/27

Bangaren kasa da kasa, ana shirin gudanar babban taron baje kolin abincin Halalabirnin Nairobi fadar mulkin kasar Kenya.
Lambar Labari: 3484008    Ranar Watsawa : 2019/09/01

Bangaren kasa da kasa, kungiyar ‘yan ta’addan Al-shabab ta yi mummunan tasiri ga tsarin karatu a yankin Madera na kasar Kenya.
Lambar Labari: 3483945    Ranar Watsawa : 2019/08/13

Bangaren kasa da kasa, musulmin kasar Kenya sun nuna damuwa kan matakan da jami'an hukumar kula da fice ta kasar ke dauka kansu a lokacin hajji.
Lambar Labari: 3483849    Ranar Watsawa : 2019/07/17

Shugaban kasar Kenya Uhuru Kenyatta ya yi buda baki tare da musulmi a babban masallacin birnin Nairobi a daren jiya.
Lambar Labari: 3483701    Ranar Watsawa : 2019/06/02

Bangaren kasa da kasa, wanda ya zo na daya a gasar kurani mai sarki ta dalibai a kasar Iran ya bayyana gasar kur’ani da cewa hanya ce ta kara hada kan al’ummar musulmi.
Lambar Labari: 3483551    Ranar Watsawa : 2019/04/16

Ma'ikatar harkokin wajen kasar Iran ta kirayi jakadiyar kasar Kenya a Tehran, domin nuna rashin jin dadi kan hukuncin da wata kotun Kenya ta fitar ci gaba da tsare wasu Iraniyawa biyua kasar ta Kenya.
Lambar Labari: 3483468    Ranar Watsawa : 2019/03/18

Bangaren kasa da kasa, Charles Awani wani malamin addinin kirista ne da ya musulunta kuma ya gina masallaci a inda majami’arsa take.
Lambar Labari: 3483391    Ranar Watsawa : 2019/02/21

Bangaren kasa da kasa, Ana shirin gudanar da wani babban taro na arbaeen a birnin Nairobi na kasar Kenya.
Lambar Labari: 3483046    Ranar Watsawa : 2018/10/16

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da zaman makokin shahadar Imam Hussain (AS) a kasar Kenya.
Lambar Labari: 3482986    Ranar Watsawa : 2018/09/15

Bangaren kasa da kasa, kamfanin inshorar lafiya mallakin musulmin kasar Kenya ya samu karbuwa a tsakanin al’ummar kasar.
Lambar Labari: 3482954    Ranar Watsawa : 2018/09/05

Bangaren kasa da kasa, masallacin mabiya mazhabar shi’a a kasar Kenya zai dauki nauyin taron idin Ghadir.
Lambar Labari: 3482924    Ranar Watsawa : 2018/08/25

Bangaren kasa da kasa, a ranar talata mai zuwa za a gudanar da sallar idin babbar salla a kasar Kenya.
Lambar Labari: 3482907    Ranar Watsawa : 2018/08/19

Bangaren kasa da kasa, an tarjama kur’ani mai tsarki a cikin harsen Luhya daya daga cikin fitattun harsuna a kasar Kenya.
Lambar Labari: 3482846    Ranar Watsawa : 2018/07/31

Bangaren kasa da kasa, alaka na ci gaba da kara habbaka tsakanin Iran da jami’oin addini na kiristanci da musulunci a kasar Kenya
Lambar Labari: 3482838    Ranar Watsawa : 2018/07/21

Bangaren kasa da kasa, sheikh Abdulaziz ma'alim Muhammad mai bada fatawa agarin nakuro na kasar Kenya ya yi kira zuwa ga hadin kan musulmi.
Lambar Labari: 3482814    Ranar Watsawa : 2018/07/08