iqna

IQNA

Tehran (IQNA) gwamnatin kasar Jordan ta yi Allawadai da furucin gwamnatin Isra'ila na halasta gina wani wurin bautar yahudawa a cikin harabar masallacin Quds
Lambar Labari: 3486625    Ranar Watsawa : 2021/11/30

Tehran (IQNA) yahudawan sahyuniya sun kutsa kai a cikin masallacin Quds mai alfarma tare da keta alfamar masallacin.
Lambar Labari: 3486109    Ranar Watsawa : 2021/07/15

Tehran (IQNA) duk da irin tsauraran matakan tsaro da Isra'ila ta dauka dubban musulmi sun gudanar da sallar idi a cikin masallacin Quds.
Lambar Labari: 3485915    Ranar Watsawa : 2021/05/15

Tehran (IQNA) jami'an tsaron yahudawan Isra'ila sun kaddamar da mummunan farmaki a daren jiya a kan masallacin Quds mai alfarma .
Lambar Labari: 3485894    Ranar Watsawa : 2021/05/09

Tehran (IQNA) musulmi a dukkanin fadin kasashen duniya sun tarbi watan ramadan mai alfarma .
Lambar Labari: 3485806    Ranar Watsawa : 2021/04/14

Tehran (IQNA) domin tunawa da babban malamin kur’ani a kasar Masar Sheikh Abul  Ainain Shu’aish za a gudanar da gasar kur’ani.
Lambar Labari: 3485791    Ranar Watsawa : 2021/04/07

Tehran (IQNA) jami’an tsaron Isra’ila dauke da muggan makamai sun hana musulmi gudanar da sallar Juma’a a cikin masallacin Quds.
Lambar Labari: 3485577    Ranar Watsawa : 2021/01/22

Tehran (IQNA) an gudanar da sallar juma’a a haramin Makka mai alfarma .
Lambar Labari: 3485365    Ranar Watsawa : 2020/11/14

Tehran (IQNA) an bude masallacin haramin ka'abah mai alfarma ga masu gudanar da ayyukan ibada na umrah, bayan kwashe tsawon watanni 7 wurin yana rufe, tare da daukar matakan takaita masu ziyara. Wadannan matakai har sun shafi masu gudanar da aikin hajji a shekarar bana, inda adadi kalilan suka gudanar da wannan aiki saboda matakan dakile yaduwar cutar corona. Akwai mutane 4,000 da suke yin aikin tsaftace wurin a kullum rana.
Lambar Labari: 3485285    Ranar Watsawa : 2020/10/18

Daruruwan mutanen Gaza ne suka yi gangami a jiya domin nuna rashin amincewa da matakin da yahudawa suka dauka na rufe kofar Bab Rahma ta masallacin Aqsa, tare da hana masallata shiga cikin masallacin mai alfarma .
Lambar Labari: 3485000    Ranar Watsawa : 2020/07/20

Tehran (IQNA) Yanayin watan Ramadan mai alfarma   a tsakanin musulmin India.
Lambar Labari: 3484779    Ranar Watsawa : 2020/05/09

Tehran (IQNA) Muhamd Hassa Trezeguet dan wasan kwallon kafa a Aston Villa ya ce a cikin watanni biyu yana sauke kur’ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3484759    Ranar Watsawa : 2020/05/03

Tehran (IQNA) wasu daga cikin kasashen musulmi da suka hada da Saudiyya sun sanar da ganin watan ramadan mai alfarma .
Lambar Labari: 3484739    Ranar Watsawa : 2020/04/23

Tehran (IQNA) ofishin Ayatollah Sistani babban malamin addini na kasar Iraki ya sanar da ranar Asabar a matsayin ranar farko ta watan Ramadan.
Lambar Labari: 3484736    Ranar Watsawa : 2020/04/23

Tehran (IQNA) ma’aikatar kula da harkokin addini ta kasar Aljeriya ta sanar da cewa za a gudnar da wasu shirye-shirye a cikin watan ta hanyar yanar gizo ne.
Lambar Labari: 3484731    Ranar Watsawa : 2020/04/21

Tehran (IQNA) duk da gargadi kan yaduwar coronavirus masallacin haramin Makka ya cika makil da masu aikin Umrah.
Lambar Labari: 3484570    Ranar Watsawa : 2020/02/29

Bangaren kasa da kasa, wasu daga cikin kasashe sun bayyana gobea  matsayin ranar daya ga watan Ramadan mai alfarma .
Lambar Labari: 3483610    Ranar Watsawa : 2019/05/05

Bangaren kasa da kasa, dubban yahudawan sahyuniya ne suka kutsa kai cikin masallacin quds mai alfarma a yau.
Lambar Labari: 3482996    Ranar Watsawa : 2018/09/19

Bangaren kasa da kasa, ‘yan kwana-kwana sun samu nararar shawo akn wata gbara da ta tashi a kusa da haramin Makka mai alfarma .
Lambar Labari: 3482347    Ranar Watsawa : 2018/01/29

Bangaren kasa da kasa, an kammala kusan kashi 90 cikin dari na dukkanin ayyukan gyaran haramin Makka mai alfarma .
Lambar Labari: 3481366    Ranar Watsawa : 2017/04/01