iqna

IQNA

Surorin Kur’ani   (59)
Bayan hijirar da musulmi suka yi zuwa birnin Madina a zamanin Manzon Allah (S.A.W) gungun yahudawan da suka rayu a wannan gari sun kulla kawance da musulmi domin taimakon juna a lokacin yakin. Yahudawa sun karya yarjejeniyar, suka shiga cikin makiya musulmi, wanda ya sa aka kori Yahudawa daga wannan kasa.
Lambar Labari: 3488576    Ranar Watsawa : 2023/01/29

TEHRAN (IQNA) – Alhazan da suka fara zuwa Madina a yanzu suna shirin barin garin zuwa Makka domin gudanar da aikin Hajji.
Lambar Labari: 3487511    Ranar Watsawa : 2022/07/05

Tehran (IQNA) Ma'aikatar aikin Hajji da Umrah ta kasar Saudiyya ta sanar da cewa, daga cikin mahajjata 266,824 da suka shiga Madina, mutane 95,194 daga kasashe daban-daban ne ke ziyara da ibada a wannan birni.
Lambar Labari: 3487473    Ranar Watsawa : 2022/06/27

Surorin Kur’ani   (13)
Haguwar tsawa a sararin sama na daga cikin manya-manyan ayoyin Ubangiji, wanda a cikin aya ta 13 a cikin suratu Raad, wannan rugugi na tasbihi ne da godiyar Allah madaukaki.
Lambar Labari: 3487450    Ranar Watsawa : 2022/06/21

Tehran (IQNA) an gudanar da sallar jam'i ta farko a masallacin Haramin Makkah mai alfarma da kuma masallacin amnzon Allah (SAW) a Madina bayan janye dokar Corona.
Lambar Labari: 3486436    Ranar Watsawa : 2021/10/17

Tehran (IQNA) a shekarar bana an dauki kwaran matakai dangane da buda baki a masallacin haramin Makka mai alfarma da masallacin manzon Allah (SAW) saboda corona.
Lambar Labari: 3485816    Ranar Watsawa : 2021/04/16

Tehran (IQNA) an samar da wata manhaja ta ziyarar haramin Makka da Madina da masallacin Quds a yanar gizo a cikin watan Ramadan.
Lambar Labari: 3485784    Ranar Watsawa : 2021/04/05

Tehran (IQNA) mahukuntan kasar Saudiyya sun fara raba ruwan zamzam ga masu ziyara a masallacin haramin Makka.
Lambar Labari: 3485761    Ranar Watsawa : 2021/03/24

Tehran (IQNA) an fara gudanar da babban baje kolin kur’ani mai tsarki a masallacin manzon Allah (SAW) da ke Madina.
Lambar Labari: 3485621    Ranar Watsawa : 2021/02/05

Tehran (IQNA) an bayar da izini ga masallata kan su yi salla a kan rufin masallacin ma’aiki (SAW) saboda yanayi na corona.
Lambar Labari: 3485515    Ranar Watsawa : 2021/01/01

Tehran (IQNA) sarkin Saudiyya ya amince a gudanar da wasu gyare-gyare a masallacin manzo (SAW).
Lambar Labari: 3484882    Ranar Watsawa : 2020/06/11

Tehran (IQNA) da Asubahin yau ne aka bude Masallacin Manzon dake birnin Na Madina ga masallata, bayan kwashe watanni biyu a rufe saboda bullar cutar Annoba Korona.
Lambar Labari: 3484851    Ranar Watsawa : 2020/05/31

Tehran (IQNA) sheikh Khamis Bin Mahfuz Huwaidi fitaccen mai fasahar rubutun kur’ani dan kasar Yemen ya rasu bayan kamuwa da corona.
Lambar Labari: 3484758    Ranar Watsawa : 2020/05/03

Tehran (IQNA) Sheikh Abdulrahman Al-sudais mai kula da haramin Makka da Madina ya bayyana cewa, mai yiwuwa a bude masallatan biyu a nan gaba.
Lambar Labari: 3484755    Ranar Watsawa : 2020/04/29

Tehran (IQNA) ana shirin fara aiwatar da wani tsari na watsa karatun kur’ani tare da tarjamarsa a lokaci guda a cikin watan Ramadan a kasar saudiyya.
Lambar Labari: 3484734    Ranar Watsawa : 2020/04/22

Tehran (IQNA) za  agudanar da sallar tarawihia  bana a masallacin manzon Allah (SAW) ba tare da mahalarta ba.
Lambar Labari: 3484723    Ranar Watsawa : 2020/04/18

Tehran (IQNA) an nuna wani hoton bidiyo wanda ke nuna sallar farko da aka nuna kai tsaye a gidan talabijin daga masallacin ma’aiki (SAW) a Madina.
Lambar Labari: 3484710    Ranar Watsawa : 2020/04/14

Tehran (IQNA) mahukuntan kasar Saudiyya sun sanar da hana duk wani kai komo a cikin biranan Makka da Madina har sai abin da hali ya yi.
Lambar Labari: 3484677    Ranar Watsawa : 2020/04/02

Tehran (IQNA) an yi feshin maganin kwayoyin cuta a masallacin harami mai alfrma  Makka domin yaki da cutar corona.
Lambar Labari: 3484606    Ranar Watsawa : 2020/03/10

Bangaren kasa da kasa, kwamitin masalacin annabi (SAW) da ke Madina zai dauki nauyin buda bakin musulmi rabin miliyan.
Lambar Labari: 3483700    Ranar Watsawa : 2019/06/02