iqna

IQNA

Tehran (IQNA) mataiamkin shugaban jam’iyyar Saadat a kasar Turkiya ya bayyana cewa, Kasim Sulaimani ne ya hana aiwatar da shirin yahudawa sahyuniya a gabas ta tsakiya .
Lambar Labari: 3485539    Ranar Watsawa : 2021/01/09

Tehran (IQNA) babban sakataren kungiyar Hizbullah ya bayyana Qassem Sulaimani a matsayin gwarzon da tarihi ba zai manta da shi ba.
Lambar Labari: 3485521    Ranar Watsawa : 2021/01/03

Tehran (IQNA) ministan harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa kasarsa ba ta neman yaki da kowa, amma za ta kare kanta idan an tsokane ta.
Lambar Labari: 3485513    Ranar Watsawa : 2021/01/01

Tehran (IQNA) Shekara ta 2020 ta kasance cike da abubuwa da suka faru a duniya wadanda suka dauki hankulan dukkanin al’ummomin duniya musamman annobar korona wadda ta girgiza duniya.
Lambar Labari: 3485493    Ranar Watsawa : 2020/12/26

Tehran (IQNA) Kungiyar Nujaba A Iraki Ta Sha Alwashin Mayar Da Martani Kan duk Wani Shishigi Na Trump.
Lambar Labari: 3485375    Ranar Watsawa : 2020/11/17

Tehran (IQNA) ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ta sanar da kakaba wa wasu jami’an gwamnatin Amurka takunkumi.
Lambar Labari: 3485300    Ranar Watsawa : 2020/10/23

Tehran (IQNA) Janar Husain Salami Ya bayyana cewa; manufar Amurka ita ce ci gaba da bautar da mutanen yankin gabas ta tsakiya .
Lambar Labari: 3485212    Ranar Watsawa : 2020/09/23

Tehran (IQNA) Falastinawa sun ce babu batun zaman lafiya a gabas ta tsakiya matukar ba a kawo karshen mamayar Isra’ila a kan kasar Falastinu ba.
Lambar Labari: 3485193    Ranar Watsawa : 2020/09/16

Tehran (IQNA) Kakakin ma’aikatar harkokin wajen Iran Abbas Musawi ne ya bayyana cewa mika wuya ga manufofin Amurka ba zai kawo tsaro a gabas ta tsakiya ba.
Lambar Labari: 3484938    Ranar Watsawa : 2020/06/30

Tehran - (IQNA) an rufe haramin birnin Najaf sakamakon yaduwar cutar corona a kasashen yankin gabas ta tsakiya .
Lambar Labari: 3484555    Ranar Watsawa : 2020/02/24

Gwamnatin Saudiyya ta jinjina wa Donald Trump kan abin da ta kira kokarin da yake na wanzar da zaman lafiya a gabas ta tsakiya .
Lambar Labari: 3484486    Ranar Watsawa : 2020/02/04

Shugaban Jamhuriyar musulunci ta Iran Hasan Rouhani ya ce duk maganganun da ake yi na kafa rundunar kawance a tekunFasha da tekun Oman zance ne kawai, bai tabbata ba, idan kuma hakan ya tabbata, ba zai taimaka ga tsaron yankin ba.
Lambar Labari: 3483949    Ranar Watsawa : 2019/08/15

Bangaren siyasa, shugaban kasar Iran Hassan Rouhani ya dora alhakin tashe-tashen hankula da suke faruwa a gabas ta tsakiya a kan sijojin kasashen ketare da ke yankin.
Lambar Labari: 3483891    Ranar Watsawa : 2019/07/28

Bangaren kasa da kasa, an kai ani harin ta’addanci a birnin Ikandariya na kasar Masar wanda ya yi sanadiyyar mutuwa da kuma jikkatar mutane.
Lambar Labari: 3482510    Ranar Watsawa : 2018/03/25

Bangaren kasa da kasa, bayan gama ziyarar da ya kai a birnin Riyadh fadar masarautar Saudiyya, tare da gabatar da jawabi ga wasu shugabannin larabawa da na wasu kasashen musulmi, Donald Trump kai tsaye ya wuce zuwa Isra'ila.
Lambar Labari: 3481545    Ranar Watsawa : 2017/05/24