Bangaren kasa da kaa, majami'oin mabiya addinin kirista a kasar Amurka sun nuna rashin amincewa da shirin da Isra'ila take da shin a kwace kaddarorin majami'o a Quds.
Lambar Labari: 3483115 Ranar Watsawa : 2018/11/09
Bangaren kasa da kasa, tun daga lokacin da Trump ya shelanta birnin Qods a matsayin babban birnin Isra’ila ya zuwa yanzu Falastinawa 316 ne suka yi shahada.
Lambar Labari: 3483090 Ranar Watsawa : 2018/11/01
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da sallar idi a yau a masallacin Quds tare da halartar dubban musulmi.
Lambar Labari: 3482912 Ranar Watsawa : 2018/08/21
Bangaren kasa da kasa, wasu daga cikin ‘yan majalisar haramtacciyar kasar Isra’ila sun kutsa kai a cikin masallacin quds mai alfarma.
Lambar Labari: 3482818 Ranar Watsawa : 2018/07/09
Bangaen kasa da kasa sakamakon yakin da aka kalafa a al’ummar kasar Yemen wasu daga cikin al’adunsu a lokacin salla ba za su yiwu ba.
Lambar Labari: 3482765 Ranar Watsawa : 2018/06/16
Bangaren kasa da kasa, kungiyar Hizbullah za ta gudanar da tarukan ranar Quds a yankin Marun Ra’as.
Lambar Labari: 3482717 Ranar Watsawa : 2018/06/02
Bangaren kasa da kasa, daraktan masallacin Quds mai alfarma ya bayyana cewa cin zarafi da keta alfarmar masallacin quds da yahudawa ke yi na ci gaba da karuwa.
Lambar Labari: 3482684 Ranar Watsawa : 2018/05/22
Bangaren kasa da kasa, kasar Paraguay ta bude ofishin jakadancinta a hukumance a birnin Quds mai alfarma domin yin koyi da gwamnatin Amurka.
Lambar Labari: 3482679 Ranar Watsawa : 2018/05/21
Bangaren kasa da kasa, a dukkanin yankunan falastinawa mazana yankuna gabar yamma da kogin Jordan an yi ta saka abubuwa nab akin ciki a ranar Nakba.
Lambar Labari: 3482661 Ranar Watsawa : 2018/05/15
Bangaren kasa da kasa, ministan harkokin wajen kasar Rasha Sergey Lavrov ya bayyana birnin Quds a matsayin mabiya addinai da akasa saukar daga sama.
Lambar Labari: 3482628 Ranar Watsawa : 2018/05/03
Bangaren kasa da kasa, rahotanni daga Palastine sun cewa, Falastinawa da dama suka jikkata sakamakon auka musu da sojojin yahudawan Isra’ila suka yi a yankin Abu Dis da ke gabashin Quds.
Lambar Labari: 3482598 Ranar Watsawa : 2018/04/23
Bangaren kasa da kasa, kungiyar kasashen larabawa ta zabi birnin Quds a matsayin babban raya tarihin musulunci.
Lambar Labari: 3482474 Ranar Watsawa : 2018/03/14
Bangaren kasa da kasa, sojojin yahudawan sahyuniya sun kai farmaki a cibiyar gyaran littafan da aka rubuta da hannu da ke karkashin masallacin Quds.
Lambar Labari: 3482372 Ranar Watsawa : 2018/02/06
Bangaren kasa da kasa, cibiyar addini ta Azhar da ke kasar Masar ta ware wani bangare na musamman a baje kolin littafai na duniya a Alkahira mai suna Quds.
Lambar Labari: 3482333 Ranar Watsawa : 2018/01/25
Bangaren kasa da kasa, nan da watanni masu zuwa za a gudanar da wata gasar kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa akasar Masar wadda aka yi wa take da Quds ta larabawa ce.
Lambar Labari: 3482234 Ranar Watsawa : 2017/12/25
Bangaren kasa da kasa, kungiyar ta Jihadul-Islami ta fitar da sanarwar gayyatar dukkanin Paladinawa da su fito kwansu da kwarkwatarsu a ranar Juma'a domin kare birnin Kudus da masallacinsa.
Lambar Labari: 3482204 Ranar Watsawa : 2017/12/15
Bangaren kasa da kasa, Ana ci gaba da gumurzu mai tsanani tsakanin Palasdinawa da sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila a yankunan da suke gabar yammacin kogin Jordan.
Lambar Labari: 3482195 Ranar Watsawa : 2017/12/12
Bangaren kasa da kasa, tun bayan sanar da matakin amincewa da birnin Quds a matsayin babban birnin yahudawan Isara’ila da Donald Trump ya yi al’ummar Palastinu ke ta da gudanar gangami da zanga-zanga.
Lambar Labari: 3482180 Ranar Watsawa : 2017/12/08
Bangaren kasa da kasa, jami’an tsaron haramtacciyar kasar Isra’ila sun kaddamar da farmakia kan masallaci Abu Hurairah a dake yankin Aizariya gabashin birnin Quds.
Lambar Labari: 3481791 Ranar Watsawa : 2017/08/12
Bangaren kasa da kasa, Firayi ministan haramtacciyar kasar Isra'ila Benyamin Netanyahu ya bayar da umarni ga jami'an tsaron yahudawan Isra'ila da su gaba da tsaurara bincike a kan Palastinawa a birnin Quds da kuma masallacin Aqsa mai alfarma.
Lambar Labari: 3481739 Ranar Watsawa : 2017/07/26