Bangaren kasa da kasa, wani mabiyin addinin kirista ya shiga cikin sahun salla tare da musulmi a wajen masallacin Aqsa, bayan da jami'an tsaron yahudawan suka hana musulmi shiga cikin masallacin domin yin salla.
Lambar Labari: 3481736 Ranar Watsawa : 2017/07/25
Bangaren kasa da kasa, Dubun-dubatar Falastinawa sun gudanar da jerin gwanon ranar Quds ta duniya a yankunan daban-daban na Falastinu.
Lambar Labari: 3481635 Ranar Watsawa : 2017/06/23
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da taron ranar Quds ta duniya a kasar Kenya a ranar Juma'a mai zuwa.
Lambar Labari: 3481631 Ranar Watsawa : 2017/06/21
Bangaren kasa da kasa, An fara gudanar da wasu shirye-shirye na ranar Quds a kasar Senegal, da suka hada da tarukan karawa juna sani da sauransu.
Lambar Labari: 3481624 Ranar Watsawa : 2017/06/19
Bangaren kasa da kasa, jami’an tsaron haramtacciyar kasar Isra’ila sun kame mutane 11 daga cikin masu gadin masallacin quds mai alfarma.
Lambar Labari: 3481354 Ranar Watsawa : 2017/03/28
Babban Malamin Palastine:
Bangaren kasa da kasa, Babban malami mai bayar da fatwa a birnin Quds da sauran yankunan Palastinu Sheikh Muhammad Hussain ya kirayi shugabannin larabawa da cewa, ya zama wajibi a kansu da su bayar da muhimamnci a kan batun Palastinu da Quds a zaman da za su gudanar a kasar Jordan.
Lambar Labari: 3481350 Ranar Watsawa : 2017/03/27
Bangaren kasa da kasa, Haramtacciyar kasar Isra'ila ta sake dawo da batun hana kiran sallah a cikin wasu yankunan Palastinawa da ke gabar yamma da kogin Jordan kuma gabashin birnin Quds.
Lambar Labari: 3481230 Ranar Watsawa : 2017/02/14
Bangaren kasa da kasa, kwamitin malaman addini na musulmi a duniya ya yi gargadi dangane da duk wani yunkuri na dauke ofoshin jakadancin Amrka daga birnin Tel aviv zuwa Quds.
Lambar Labari: 3481159 Ranar Watsawa : 2017/01/22
Bangaren kasa da kasa, shugaban kasar Amurka mai jiran gado Donald Trump na da shirin dauke ofishin jakadancin Amurka daga Tel Aviv zuwa birnin Quds.
Lambar Labari: 3481032 Ranar Watsawa : 2016/12/13
Bangaren kasa da kasa, sakamakon wani artabu da aka yi tsakanin sojojin haramtacciyar kasar Isra’ila da kuma matasan Palastinawa a yankin Abu Dis da ke Gabshin Quds Palastinawa da dama sun jikkata.
Lambar Labari: 3480992 Ranar Watsawa : 2016/12/01
Bangaren kasa da kasa, haramtacciyar kasar Isra’ila ta haramta wa dubban mutane daga Gaza halartar sallar juma’a a birnin Quds.
Lambar Labari: 3480930 Ranar Watsawa : 2016/11/11
Bangaren kasa da kasa, wasu mutane da ba a san ko su wane ne ba sun kai hari kan hubbaren annabi Yusuf (AS) da ke garin Nablus.
Lambar Labari: 3480920 Ranar Watsawa : 2016/11/08
Bangaren kasa da kasa, gwamnatin haramtacciyar kasar Isra’ila na shirin kafa dokar hana yin kiran asibahi a wasu yankuna da ke cikin birnin Qods.
Lambar Labari: 3480909 Ranar Watsawa : 2016/11/05
Bangaren kasa da kasa, sakamakon harin da aka kai yau a Karkuk malaman sun umarci a rufe dukkanin masallatansu.
Lambar Labari: 3480872 Ranar Watsawa : 2016/10/21
Malam Jafari A Lokacin Taron Bankwana:
Bangaren kasa da kasa, jakadan kasar Iran a lokacin da yake halartar taron bankwana da aka shirya masa, ya bayyana batun Quds a matsayin mafi muhimamnci ga musulmi.
Lambar Labari: 3480868 Ranar Watsawa : 2016/10/20
Bangaren kasa da kasa, Yahudawan Sahyuniya na ci gaba da aiwatar da sabon shirinsu na kawar da masallacin Quds baki daya cikin taswirar birnin.
Lambar Labari: 3480732 Ranar Watsawa : 2016/08/21
Bangaren kasa da kasa, yahudawan sahyuniya sun kai farmaki kan masallacin Quds tare da laada ma masallata duka a cikinsa.
Lambar Labari: 3460515 Ranar Watsawa : 2015/12/06
Bangaren kasa da kasa, limamin masallacin Aqsa ya soki lamirin mahukuntan kasar Saudiyyah dangane da kisan kiyashin da suke yi kan al’ummar kasar Yemen a daidai lokacin da suka manta da masallacin Aqsa.
Lambar Labari: 3458403 Ranar Watsawa : 2015/11/29
Bangaren kasa da kasa, babban mai bayar da fatawa a birnin Quds ya yi gargadi dangane da yada wani kr’ani da aka buga da kura kurai a cikinsa.
Lambar Labari: 3443853 Ranar Watsawa : 2015/11/05
Bangaren kasa da kasa, babban malamin yahudawa ya bayyana cewa shigar yahudawa a cikin harabar masallacin quds bisa ga abin da majalisar malaman yahudawa ta amince shi haram ne.
Lambar Labari: 3443166 Ranar Watsawa : 2015/11/03