Bangaren kasa da kasa, kwamitin kare wurare masu tsarki abirnin Quds wanda ya kunshi musulmi da kirista ya yaba da matsayin sarkin Jordan kan ta’addancin Isra’ila a masallacin Alqwsa.
Lambar Labari: 3364644 Ranar Watsawa : 2015/09/18
Bangaren kasa da kasa, jami’an tsaron haramtacciyar kasar Isra’ila sun karya kofar alkibla ta masallacin Quds mai alfarma a ciki gaba da kai farmakin da suke yi kan masallacin.
Lambar Labari: 3362966 Ranar Watsawa : 2015/09/15
Bangaren kasa da kasa, Yusuf Ad’is minister mai kula da harkokin addinin muslinci a palastinu ya bayyana cewa yah au kan kasashen msuulmi da suka taka ma Isra’ila birki kan keta alfarmar wurare masu tsarki.
Lambar Labari: 3358801 Ranar Watsawa : 2015/09/06
Bangaren kasa da kasa, kwamitin musulmi da kiristoci ya yi kan mamaye wane bangare na babbar makabartar musulmi ta Babu Rahma da ke kusa da masallacin Quds mai alfarma da yahudawa suka yi.
Lambar Labari: 3357557 Ranar Watsawa : 2015/09/02
Bangaren kasa da kasa, gwamnatin Jordan ta yi Allawadai da kakkausar murya dangane da rufe kofofin masallacin Aqsa da haramtacciyar kasar Isra’ila ta yi.
Lambar Labari: 3353178 Ranar Watsawa : 2015/08/27
Bangaren kasa da kasa, daruruwan yahudawan sahyuniya sun kai farmaki a yau kan masallacin Quds mai alfarma bisa hujjar tunawa da wani wurin ibadarsu da suke rayawa.
Lambar Labari: 3335536 Ranar Watsawa : 2015/07/26
Bangaren kasa da kasa, yahudawan sahyuniya mazauna yankunan da suke mamaye da sun a palastinu sun kaddamar da farmaki kan masallacin aqsa mai alfarma.
Lambar Labari: 2812570 Ranar Watsawa : 2015/02/05
Bangaren kasa da kasa, mahukuntan Palastinawa sun yi kakkausar suka dangan da yadda yahudawan sahyuniya suke shishiga kan masallacin Aqsa mai alfarma.
Lambar Labari: 2745302 Ranar Watsawa : 2015/01/22
Bangaren kasa da kasa, an yi kira da a dauki dukkanin matakan da suka dace domin hana yahudawan sahyuniya gina ramuka akarkashin masallacin Quds da nufin rusa wannan masallaci mai alfarma.
Lambar Labari: 1475301 Ranar Watsawa : 2014/11/19
Bangaren kasa da kasa, jam’iyyar tauhid ta kasar Lebanon ta yi kakakusar suka da yin Allawadai dangane da rufe masallacin Quds da yahudawan sahyuniya suka yi a cikin wannan mako.
Lambar Labari: 1466859 Ranar Watsawa : 2014/11/02
Bangaren kasa da kasa, cibiyoyin addinin muslunci da dama sun yi Allawadai da kisan gllar da sojojin Najeriya suka yi wa musulmi masu gudanar da zanga-zangar ranar Quds domin nuna goyon baya ga al'ummar palastine.
Lambar Labari: 1434785 Ranar Watsawa : 2014/08/01