'Yan sandan Sri Lanka sun sanar da cewa sun samu nasarar kame dukkanin wadanda suke da hannu a hare-haren da yi ajalin mutane 257 a kasar.
Lambar Labari: 3483616 Ranar Watsawa : 2019/05/07
Gwamnatin kasar Sin tana daukar matakai na takura musulmi tare da tauye hakkokinsu na addini musamman a lokacin azumin watan Ramadan mai alfarma.
Lambar Labari: 3483615 Ranar Watsawa : 2019/05/07
Jagoran juyin juya halin muslucni a Iran ya gabatar da jawabai dangane da shiga watan azumin ramadana mai alfarma da aka shiga.
Lambar Labari: 3483614 Ranar Watsawa : 2019/05/07
Bangaren kasa da kasa, kakakin kungiyar ajbhar dimukradiyya a Falastinu ya sanar da cewa an cimma yarjejeniyar dakatar da bude wuta tsakanin bangaren Isra’ila da Falastinawa.
Lambar Labari: 3483613 Ranar Watsawa : 2019/05/06
A yau daya ga watan Ramadan mai alfarma a kasar Masar aka yi wa wasu fursunoni afuwa albarkacin shigowar wannan wata mai alfarma.
Lambar Labari: 3483612 Ranar Watsawa : 2019/05/06
Bangaren kasa da kasa, a gobe za a bude gasar kur’ani mai tsarki ta birnin Dubai.
Lambar Labari: 3483611 Ranar Watsawa : 2019/05/06
Bangaren kasa da kasa, wasu daga cikin kasashe sun bayyana gobea matsayin ranar daya ga watan Ramadan mai alfarma.
Lambar Labari: 3483610 Ranar Watsawa : 2019/05/05
Bangaren kasa da kasa, an tarjama kur’ani mai tsarkia cikin harshen Ebira a jahar Kogi da ke Najeriya.
Lambar Labari: 3483609 Ranar Watsawa : 2019/05/05
Bangaren kasa da kasa, kakakin ma’aikatar harkokin wajen Iran ya bayyana cewa, Iran tana yin Allawadai da hare-haren Isra’ila a kan Gaza.
Lambar Labari: 3483608 Ranar Watsawa : 2019/05/05
Bangaren kasa da kasa, an cimma yarjejeniyar hadin gwiwa tsakanin Iran da Habasha kan taimaka ma mata musulmi.
Lambar Labari: 3483606 Ranar Watsawa : 2019/05/05
Bangaren kasa da kasa, an kame tsoffin manyan daraktoci na hukumar leken asirin kasar Aljeriya.
Lambar Labari: 3483604 Ranar Watsawa : 2019/05/04
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da zaman taron mamalan kur’ani an kasar Birtaniya.
Lambar Labari: 3483603 Ranar Watsawa : 2019/05/04
Bangaren kasa da kasa, an aike da wata wasikar barazana ga wani masallaci a birnin Berlin na kasar Jamus.
Lambar Labari: 3483602 Ranar Watsawa : 2019/05/03
Bangaren kasa da kasa, Ilhan Omar ‘yar majalisar dokokin Amurka musulma ta yi kakkausar suka dangane da siyasar gwamnatin Amurka kan kasar Venezuela.
Lambar Labari: 3483601 Ranar Watsawa : 2019/05/03
Bangaren kasa da kasa, an tarjama kur’ani mai tsarkia cikin harshen Ashanti a garin Komasi da ke kasar Ghana.
Lambar Labari: 3483600 Ranar Watsawa : 2019/05/03
Wasu kirista sun zargi Paparoma da kawo wasu sabbin bi’oi da ba a san su a cikin addinin kirista ba.
Lambar Labari: 3483599 Ranar Watsawa : 2019/05/02
Qatar ta nuna rashin amincewa da takunkuman da Amurka ta kakaba wa kasar Iran.
Lambar Labari: 3483598 Ranar Watsawa : 2019/05/02
Bangaren kasa da kasa, babban sakatare kungiyar Hizbullah a Lebanon ya bayyana cewa farfagandar yaki kan Lebanon da cewa yaki ne na kwakwalwa.
Lambar Labari: 3483597 Ranar Watsawa : 2019/05/02
Shugaban kasar Iran Hassan Rauhani ya bayyana cewa, takunkuman Amurka ba za su hana kasar Iran ci gaba da sayar da danyen man fetur a kasuwanninsa na duniya ba, duk kuwa da takunkuman kasar Amurka a kan kasarsa.
Lambar Labari: 3483596 Ranar Watsawa : 2019/05/02
Bangaren kasa da kasa, a cikin wannan mako ne ake sa ran zaa bude masallatai guda 300 a fadin kasar Masar.
Lambar Labari: 3483595 Ranar Watsawa : 2019/05/01