iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, masallacin mabiya mazhabar shi’a a kasar Kenya zai dauki nauyin taron idin Ghadir.
Lambar Labari: 3482924    Ranar Watsawa : 2018/08/25

Bangaren majalisar dinkin duniya ta yi kakkausar suka dangane da irin halin da musulmin Rihingya suke ciki.
Lambar Labari: 3482922    Ranar Watsawa : 2018/08/24

Bangaren kasa da kasa, wani kirista mai sana'ar sayar da nama yana taimaka ma musulmia duk lokacin idin babbar salla a Masar.
Lambar Labari: 3482921    Ranar Watsawa : 2018/08/24

Bangaren kasa da kasa, an girmama wasu daliban kur'ani mahardata su 174 a lardin Fyum na Masar.
Lambar Labari: 3482920    Ranar Watsawa : 2018/08/24

Bangaren kasa da kasa, shugaban kungiyar ‘yan ta’addan daesh Abubakar Baghdadi ya yi wani sabon bayani da aka nada a sauti domin mabiyasa.
Lambar Labari: 3482919    Ranar Watsawa : 2018/08/23

Bangaren kasa da kasa, ana shirin fadada binin Makka da wuraren ziyara da suke cikin birnin daga nan zuwa 2019.
Lambar Labari: 3482918    Ranar Watsawa : 2018/08/23

Bangaren kasa da kasa, An sallami babban malamin addinin muslunci na kasar Bahrain daga asibiti a birnin London, bayan jinyar da ya yi tsawon kimanin kwanaki 50, biyo bayan wani aikin tiyata da aka yi masa.
Lambar Labari: 3482917    Ranar Watsawa : 2018/08/23

Bangaren kasa da kasa, Jami'an tsaron masarautar Saudiyya sun awon gaba da Sheikh Saleh Al Talib daya daga cikin limaman masallacin haramin Makka mai alfarma.
Lambar Labari: 3482916    Ranar Watsawa : 2018/08/23

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da sallar idin babbar salla a yau a tsakanin hubbarorin biyu masu alfarma a Karbala.
Lambar Labari: 3482915    Ranar Watsawa : 2018/08/22

Bangaren siyasa, Shugaban kasar Iran ya aike da sakon taya murnar babbar sallah ta lahiya ga shugabannin kasashen musulmi tare da musu fatan alheri.
Lambar Labari: 3482913    Ranar Watsawa : 2018/08/22

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da sallar idi a yau a masallacin Quds tare da halartar dubban musulmi.
Lambar Labari: 3482912    Ranar Watsawa : 2018/08/21

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da taron adduar ranar Arafah a biranen Berlin da kuma Vienna.
Lambar Labari: 3482911    Ranar Watsawa : 2018/08/21

Bangaren kasa da kasa, gwanatin kasar Kenya na da shirin fara koyar da kur’ani mai tsarkia  gidajen kaso ga musulmi.
Lambar Labari: 3482909    Ranar Watsawa : 2018/08/20

Sakon Jagora Ga Mahajjatan Bana:
Bangaren siyasa, an karanta sakon jagoran juyin juya halin muslunci Ayatollah Sayyid Ali Khamenei a yau a lokacin gudanar da tsayuwar Arafah, inda ya isa da sakonsa da ke dauke da jan hankali ga al’ummar musulmi kan kalubalen da ke a gabansu.
Lambar Labari: 3482908    Ranar Watsawa : 2018/08/20

Bangaren kasa da kasa, a ranar talata mai zuwa za a gudanar da sallar idin babbar salla a kasar Kenya.
Lambar Labari: 3482907    Ranar Watsawa : 2018/08/19

Bangaren kasa da kasa, Imran Khan ya yi rantsuwar kama aiki a matsayin sabon Firayi ministan kasar Pakistan, bayan da jam'iyyarsa ta lashe zaben 'yan majalisar da aka gudanar a cikin watan Yulin da ya gabata.
Lambar Labari: 3482906    Ranar Watsawa : 2018/08/19

Bangaren kasa da kasa, Kwamitin kare hakkokin 'yan kasa a kasar Qatar ya sanar da cewa,a shekarar bana Saudiyya ta haramta wa maniyyata daga kasar ta Qatar zuwa aikin hajji domin sauke farali.
Lambar Labari: 3482905    Ranar Watsawa : 2018/08/19

Bangaren kasa da kasa, mahajjata sun fara shiga Mina a yau domin fara shirin tarwiyyah inda hakan za a su yi tsayuwar arafah.
Lambar Labari: 3482904    Ranar Watsawa : 2018/08/19

Bangaren kasa da kasa, kasashen Aljeriya da Indonesia sun rattaba hannu kan yarjejeniyar yin aiki tare da wajen yada sahihiyar fahimta ta zaman lafiya.
Lambar Labari: 3482902    Ranar Watsawa : 2018/08/18

Bangaren kasa da kasa, a yau Asabar Allah ya yi tsohon babban sakataren majalisar dinkin duniya Kofi Annan rasuwa.
Lambar Labari: 3482901    Ranar Watsawa : 2018/08/18