Jaridar Alnahar ta Lebanon ta bayyana manufar harin Isra’ila a Beirut da cewa ita ce kashe kusa a Hizbullah.
Lambar Labari: 3483991 Ranar Watsawa : 2019/08/27
Shugaban majalisar dokokin Lebanon Nabih Birri ya bayyana takunkumin da Amurka ta kakaba wa wasu daga cikin ‘yan majalisar Lebanon na Hizbullah da cewa tozarta al’ummar Lebanon ne.
Lambar Labari: 3483824 Ranar Watsawa : 2019/07/10
'Yan siyasa da kungiyoyin gwagwarmaya na kasashen Larabawa sun gudanar da taron kin amincewa da yarjejjeniyar Karni a Beirut.
Lambar Labari: 3483706 Ranar Watsawa : 2019/06/03
A jiya jumma’a da yamma ce shugaban kungiyar Huzbullah ta kasar Lebanon Sayyeed Hassan Nasarallah ya yi jawabi wanda aka watsi kan tsaye a tashoshin talabijin da dama a duk fadin duniya.
Lambar Labari: 3483696 Ranar Watsawa : 2019/06/01
Sayyid Hassan Nasrullah ya bayyana ranar Quds ta wanann shekara da cewa rana ta kalubalantar yarjejeniyar karni.
Lambar Labari: 3483675 Ranar Watsawa : 2019/05/26
Bangaren kasa da kasa, babban sakatare kungiyar Hizbullah a Lebanon ya bayyana cewa farfagandar yaki kan Lebanon da cewa yaki ne na kwakwalwa.
Lambar Labari: 3483597 Ranar Watsawa : 2019/05/02
Bangaren kasa da kasa, an bude wani kamfe a kasar Lebanon da nfin taimaka wadanda ambaliyar ruwa ta shafa a kasar Iran.
Lambar Labari: 3483560 Ranar Watsawa : 2019/04/19
Bangaren kasada kasa, jakadan kasar Iran a kasar Lebanon ya bayyan cewa, makomar juyin juya halin muslunci a fili take.
Lambar Labari: 3483352 Ranar Watsawa : 2019/02/06
Cibiyar kare hakkin bil adama da dimukradiyya a kasar Bahrain ta dauki nauyin shirya taron, tare da halartar wakilan kungiyoyin kare hakkin bil adama daga kasashen duniya daban-daban.
Lambar Labari: 3483306 Ranar Watsawa : 2019/01/11
Jami'an tsaron kasar Lebanon sun samu nasarar cafke wasu 'yan ta'addan Daesh su a kasar a lokacin da suke shirin kai munanan hare-hare.
Lambar Labari: 3483303 Ranar Watsawa : 2019/01/10
Bangaren kasa da kasa, sojojin na haramtacciyar Kasar Isra'ila sun girke wasu na'urori na zamani masu hangen nesa akusa da garin Meis Jabal na Lebanon.
Lambar Labari: 3483195 Ranar Watsawa : 2018/12/08
Bangaren kasa da kasa, Kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon ta ja kunnen haramtacciyar kasar Isra'ila da cewa duk wani wuce gona da iri da za ta yi kan kasar Labanon to kuwa ba zai tafi haka kawai ba tare da martani mai kaushi daga wajen kungiyar ba.
Lambar Labari: 3483188 Ranar Watsawa : 2018/12/06
Bangaren kasa da kasa, ministan ilimi na haramtacciyar kasa Isra’la ya mayar da martani dangan da sakamakon farko na zaben ‘yan majalisar Lebanon.
Lambar Labari: 3482639 Ranar Watsawa : 2018/05/07
Bangaren kasa da kasa, gungun malaman addinin muslunci na kasar Lebanon ya jinjina wa al’ummar Palastinu dangane da jajircewa kan hakkokinsu da yahudawa suka mamaye.
Lambar Labari: 3482526 Ranar Watsawa : 2018/03/30
Sayyid Nasrullah:
Bangaren kasa da kasa, Sayyid Hassan Nasrullah babban sakataren kungiyar Hizbullah ya bayyana cewa: shugaba Bashar Assad ne kansa ya bayar da umarnin kakkabo jirgin yakin Isra’ila.
Lambar Labari: 3482401 Ranar Watsawa : 2018/02/16
Bangaren kasa da kasa, rahotanni daga Lebanon na cewa dazun nan ne bom din ya tashi a cikin motar jami'in na Hamas, Muhammad Hamdan.
Lambar Labari: 3482299 Ranar Watsawa : 2018/01/14
Bangaren kasa da kasa, ana gudanar da zaman taro na kafofin yada labarai na kasashen musulmi a birnin Beirut na Lebanon kan batun Quds.
Lambar Labari: 3482264 Ranar Watsawa : 2018/01/03
Ayatollah Imami Kashani A Yayin Hudubar Juma’a:
Bangaren kasa da kasa, wanda ya jagoranci sallar Juma’a ayau a birnin Teran ya bayyana cewa makiya musulmi da ma al’ummomin yanin gabas ta tsakiya suna da wan shirin da suke son aiwatarwa a lokacin nan.
Lambar Labari: 3482108 Ranar Watsawa : 2017/11/17
Bangaren kasa da kasa, Ibrahim Karagol fitaccen dan jarida na kasa da kasa, ya bayyana murabus din da Hariri ya yi a matsayin aikin Amurka da Isr'aila.
Lambar Labari: 3482069 Ranar Watsawa : 2017/11/05
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da gasar kur’ani ta Taujih da Irshad da ke da alaka da kungiyar Hizbullah a kasar Lebaon karo na ashirin.
Lambar Labari: 3482042 Ranar Watsawa : 2017/10/27