iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, Marwan Alaridi wani mai fasahar rubutu dan kasar Lebanon ya gudanar da wani aiki na fasaha mai ban sha’awa na rubutun kur’ani.
Lambar Labari: 3481980    Ranar Watsawa : 2017/10/08

Jagoran Hizbullah:
Bangaren kasa da kasa, Shugaban kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon Sayyid Hasan Nasrallah ya bayyana cewar Amurka ce take hana kokarin da ake yi na ganin karshen kungiyar ta'addancin nan ta Daesh, kamar yadda kuma Saudiyya da H.K.Isra'ila su ne ummul aba'isin din rashin tsaron da ake fuskanta a yankin Gabas ta tsakiya.
Lambar Labari: 3481979    Ranar Watsawa : 2017/10/08

Bangaren kasa da kasa, a gobe ne za a gudanar da zaman taro na tunawa da Imam Musa Sadr da kuma abokan tafiyarsa daka sace tun kimanin shekaru talatin da tara da suka gabata.
Lambar Labari: 3481834    Ranar Watsawa : 2017/08/26

Bangaren kasa da kasa, a karon farko an rubuta kwafin kur’ani mai tsarki da salon rubutun diwani a kasar Lebanon wanda Mahmud Biuyun ya rubuta.
Lambar Labari: 3481656    Ranar Watsawa : 2017/06/30

Bangaren kasa da kasa, Muhammad Shams masani kuma mai sharhi daga kasar Lebanon kan harkokin Iran, ya bayyana mahangarsa dangane da zaben da ake gudanarwa a kasar.
Lambar Labari: 3481530    Ranar Watsawa : 2017/05/19

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da gasar kur'ani ta 'yan jami'a karo na bakwai a kasar Lebanon mai take gasar Sayyid Abbas Musawi.
Lambar Labari: 3481458    Ranar Watsawa : 2017/05/02

Bangaren kasa da kasa, an bude gasar karatun kur'ani mai tsarki ta kasar Lebanon tare da halartar mayna jami'an gwamnatin kasar da kuma malamai.
Lambar Labari: 3481339    Ranar Watsawa : 2017/03/23

Bangaren kasa da kasa, a yau ne za a fara gudanar da wani taro kan rawar da kafofin yada labarai suke takawa wajen karfafa fahim juna tsakanin addinai.
Lambar Labari: 3481331    Ranar Watsawa : 2017/03/20

Bangaren kasa da kasa, haramtacciyar kasar Isra’ila ta mayar da martani dangane da gargadin da Sayyid Hassan Nasrullah ya yi mata kan tashoshinta na nukiliya.
Lambar Labari: 3481239    Ranar Watsawa : 2017/02/17

Bangaren kasa da kasa, ana ci gaba da mayar da martani dangane da hare-haren ta’addanci da aka kai a Iraki daga ciki kuwa har da martanin kungiyar Hizbullah.
Lambar Labari: 3480971    Ranar Watsawa : 2016/11/25

Bangaren kasa da kasa, babban sakataren kungiyar malaman gwagwarmaya a Lebanon ya bayyana da'awar da 'ya'yan saud ke yin a cewa dakarun Yemen sun harba makamai mai linzami a Makka da cewa abin ban kunya ne da ban dariya.
Lambar Labari: 3480893    Ranar Watsawa : 2016/10/30

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar shirye-shiryen gudanar da gasar kur’ani mai tsarki ta kasa baki daya karo na goma sha tara.
Lambar Labari: 3480866    Ranar Watsawa : 2016/10/19

Bangaren kasa da kasa, mataimakin babban sakataren kungiyar Hizbullah ya bayyana 'yan ta'addan wahabiyyah Takfiriyyah a matsayin masu bata fuskar addinin muslunci a idon duniya.
Lambar Labari: 3480836    Ranar Watsawa : 2016/10/08

Bangaren kasa da kasa, a harin da jiragen yakin haramtacciyar kasar Isra’ial suka kai da jijjifin safiyar yau a kusa da birnin Damascus na Syria babban kwamandan Hizbullah ya yi shahada.
Lambar Labari: 3467517    Ranar Watsawa : 2015/12/20

Bangaren kasa da kasa, Hanibal Gaddafi dan tsohon shugaban mulkin kama karya na kasar Libya ya bayar da muhimman bayanai dagnae da makomar Imam Musa Sadr da mahaifinsa ya sace shi.
Lambar Labari: 3463636    Ranar Watsawa : 2015/12/15

Bangaren kasa da kasa, an karyat dukaknin labaran da ke cewa Sayyid Hassan nasrullah Ya tafi kasar Irakia boye.
Lambar Labari: 3460120    Ranar Watsawa : 2015/12/05

Bangaren kasa da kasa, babban sakataren kungiyar Hizbullah ya yi kakakusar suka da yin Allawadai da harin da aka kai a birnin Beiruut da kuma wanda aka kai a birnin Paris na Faransa kamar yadda kuma dora alhakin akan Isra’ila da yan ta’addan Daesh.
Lambar Labari: 3452916    Ranar Watsawa : 2015/11/15

Bangaren kasa da kasa, babban sakataren majalisar dinkin duniya ya yi Allahawadi da kakkausar murya dangane da harin ta’addancin da aka jiya a birnin Beirut na kasar Lebanon.
Lambar Labari: 3447715    Ranar Watsawa : 2015/11/13

Bangaren kasa da kasa, mataimakin ministan harkokin wajen kasar Iran ya gana da bababn sakataren kungiyar Hizbullah.
Lambar Labari: 3447539    Ranar Watsawa : 2015/11/12

Bangaren kasa da kasa, manyan malamai da kuma masu hudubar Juma’a awannan mako sun gargadi mahukuntan saudiyya dangane da hankoronsu na neman kashe Ayatollah Nimr.
Lambar Labari: 3423950    Ranar Watsawa : 2015/10/31