iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, Daya daga cikin malaman mabiya mazhabar shi’a a Lebanon Sayyid Ali Fadhlollah ya bayyana takaicinsa matuka dangane da matsyin wasu bangarori na malamai kana bin da yake faruwa akasar Iraki.
Lambar Labari: 2984085    Ranar Watsawa : 2015/03/14

Bangaren kasa da kasa, tsohon babban mai bayar da fatawa a kasar Lebanon Sheikh Rashid Qabbani ya bayyana ayyuakn ta'addanci da cewa ba shi ne sakon muslunci na hakika ba.
Lambar Labari: 2921403    Ranar Watsawa : 2015/03/03

Bangaren kasa da kasa, Malamin mabiya mazhabar Sunnah a Lebanon kuma babban sakataren cibiyar malaman gwagwarmaya Sheikh Mahir Hammud ya yi kakkausar suka da yin Allawadai dangane da yadda wasu suke ta kokarin yada kiyayya da mabiya mazhabar shi’a a cikin kasashen larabawa.
Lambar Labari: 2906473    Ranar Watsawa : 2015/02/27

Bangaren kasa da kasa, babban malami a kasar Lebanon Sheikh Afif Nablusi ya bayyana ayyuakn ta'addanci da ake aikatawa da sunan muslunci da cewa babban hadari ga shi kansa muslunci da kuma 'yan adam baki daya.
Lambar Labari: 2892668    Ranar Watsawa : 2015/02/24

Bangaren kasa da kasa, Sheikh Abdullatif Daryan babban malami mai bayar da fatawa a kasar Lebanon ya bayyana cewa manufar kai hari kan Kibdawa na da nasaba da yunkurin haifar da rikicin addinin musulmi da kuma kiristoci a yankin.
Lambar Labari: 2868437    Ranar Watsawa : 2015/02/18

Bangaren kasa da kasa, babban sakataren kungiyar malaman gwagwarmaya Sheikh Mahir Hammud ya bayyana Isra’ila da cewa babu makawa za ta gushe bisa alkawalin ubangiji a cikin kur’ani mai tsarki.
Lambar Labari: 1474715    Ranar Watsawa : 2014/11/18

Bangaren kasa da kasa, babban malamin mabya ahlu sunnah a kasar Lebanon mai bayar da fatawa ya jaddada wajabcin da ke akwai kan al’ummar musulmi da su mayar da hankali kan batutuwa na hadin kai a tsakaninsu.
Lambar Labari: 1472862    Ranar Watsawa : 2014/11/13

Bangaren kasa da kasa, fitaccen marubuci tarihi kirista wanda ya yi rubutu mai yawa kan Imam Ali (AS) ya rasu yana da shekaru 83 da haihiwa a kasarsa ta haihuwa.
Lambar Labari: 1470580    Ranar Watsawa : 2014/11/06

Bangaren kasa da kasa, babban mai bayar da fatawa na kasar Lebanon ya bayyana cewa masu dauke da mummunar akidar nan ta kafirta musulmi da suke aikata ta'addanci da sunan addini, suna yin hakan ne domin cimma burinsu kawai.
Lambar Labari: 1464220    Ranar Watsawa : 2014/10/26