Bangaren kasa da kasa, an gane gawar Sayyid Haidar Alhani daya daga cikin manyan malaman shi’a a kasar Lebanon da ya rasa ransa sakamakon abin da ya faru a Mina.
Lambar Labari: 3417488 Ranar Watsawa : 2015/10/30
Bangaren kasa da kasa, shugaban kwamitin kula da harkokin siysar waje da kuma tsaron kasa a majalisar dokokin Iran Alauddin Borujardi ya gana da babban sakaraen kungiyar Hizbullah.
Lambar Labari: 3386079 Ranar Watsawa : 2015/10/16
Bangaren kasa da kasa, jaridar Disra ta kasar Italiya ta bayar da rahoton cewa Abu Nedal shugaban majalisar juyin ta Fata ya kashe Imam Musa Sadr da abikan tafiyarsa bisa umarnin Gaddafi.
Lambar Labari: 3354281 Ranar Watsawa : 2015/08/30
Bangaren kasa da kasa, wasu daga malaman sunna a kasar Lebanon sun nuna cikakken goyon bayansu ga daukar matakin hukunta Ahmad Assir da sauran yan ta’adda.
Lambar Labari: 3345843 Ranar Watsawa : 2015/08/18
Bangaren kasa da kasa, ministan harkokin wajen kasar Iran a daren jiya ya gana da babban sakataren kungiyar Hizbullah Sayyid Hassan nasrullah.
Lambar Labari: 3341758 Ranar Watsawa : 2015/08/12
Bangaren kasa da kasa, babban masallacin arewacin birnin London na gabatar da ayyuakn taimako ga mutane marassa galihu na kasar da hakan ya hada da abinci da kuma wasu daga cikin kayan bukatar rayuwa.
Lambar Labari: 3341290 Ranar Watsawa : 2015/08/11
Bangaren kasa da kasa, Sayyid Ali Fadlollah Malami A Lebanon ya ce ayyukan zaluncin da yahudawan sahyuniya suka iawatarwa acikin yanknan palastinawa da ke gabar yamma da kogin jodan laifukan yaki da ya kamata a hukunta su a kansu.
Lambar Labari: 3340687 Ranar Watsawa : 2015/08/09
Bangaren kasa da kasa, Sheikh Abdul amir Qabalan mataimakin shugaban majalisar shi’a akasar Lebanon ya yi kira zuwa ga fadaka dangane da hadarin da ke tatatre da bazuwar ayyukan ta’addanci.
Lambar Labari: 3332382 Ranar Watsawa : 2015/07/23
Bangaren kasa da kasa, babban sakataren kungiyar Hizbullah a kasar Lebanon ya bayyana cewa al’ummar larabawa na bukatar hadin kai da kuma kudiri na siyasa domin warware matsalilin da suke fama da su a yanzu.
Lambar Labari: 3326313 Ranar Watsawa : 2015/07/10
Bangaren kasa da kasa, Sheikh naim Kasim mataimakin babban sakataren kungiyar Hizbullah ya bayyana cewa yan sunna ne suk fi zama abin layya a hannun ‘yan Daesh.
Lambar Labari: 3314807 Ranar Watsawa : 2015/06/15
Bangaren kasa da kasa, ministan harkokin wajen kasar Lebanon yay i ishara da cewa haramtacciyar kasar Isra’ila ita ce take amfana da rikicin shi’a sunna a tsakanin al’ummomin larabawa.
Lambar Labari: 3311462 Ranar Watsawa : 2015/06/06
Bangaren kasa da kasa, Sayyid Ibarahim Amin sayyid ya bayyan acewa yan takfiriyyah babban hadari ne ga dukkanin musulmi da kiristocin Lebanon da ma daukacin dukkanin mabiya addinai a yankin baki daya.
Lambar Labari: 3308175 Ranar Watsawa : 2015/05/26
Bangaren kasa da kasa, malaman shi’a da sunna a kasar Lebanon sun yi kakakusar suka da yin Allawadai da harin ta’addanci da aka kai kan mabiya tafarkin shi’a a masallacin Imam Ali (AS) da ke Qatif a gabacin kasar saudiyya.
Lambar Labari: 3306866 Ranar Watsawa : 2015/05/23
Bangaren kasa da kasa, Sheikh Nabil Qawuq mataimakin shuagaban majalisar zartarwa na kungiyar Hizbullah ya bayyana ta’addancin Saudiyya kan al’ummar Yemen da cewa ya fi muni kan na Isra’ila a Gaza da Ghana.
Lambar Labari: 3306375 Ranar Watsawa : 2015/05/22
Bangaren kasa da kasa, mataimakin shugaban majalisar shi’a a kasar Lebanon ya bayyana cewa abbabna bin da keg ban musulmi a hal;in yanzu yanto muhimamn wurare masu tsarki dsaga mamamyar yahudawa a palastinu.
Lambar Labari: 3306229 Ranar Watsawa : 2015/05/21
Bangaren kasa da kasa, Ahmad Asir jagoran kungiyar yan ta’addan salafiyya a kasar Lebanon ya bayyana yan ta’addan daesh da aka kashe da cewa suna daidai da sahabban manzon Allah (SAW)
Lambar Labari: 3305570 Ranar Watsawa : 2015/05/19
Bangaren kasa da kasa, Sheikh Mahir Abdulrazaq daya daga cikin malaman ahlu Sunnah a kasar Lebanon ya bayyana fitinar mazhaba a tsakanin musulmi yahudawan sahyuniya ke amfana da ita.
Lambar Labari: 3269148 Ranar Watsawa : 2015/05/07
Bangaren kasa da kasa, Sheikh Muhammad Yazbak shugaban majalisar zartawara ta kungiyar Hizbullah ya bayayna cewa bazuwar akidar wahabiyanci da takfiriyyah sue n babban hadari ga duniyar musulmi.
Lambar Labari: 3263027 Ranar Watsawa : 2015/05/06
Bangaren kasa da kasa, a wani taro da suka gudanar a birnin Beirut na kasar Lebanon gugun malamai masu goyon bayan gwagwarmaya sun bayyana hari kan Yemen da cewa hankoro ne na neman raunana gwagwarmaya.
Lambar Labari: 3194131 Ranar Watsawa : 2015/04/22
Bangaren kasa da kasa, mataimakin babban sakataren kungiyar gwagwarmayar mulunci ta Hizbullah a kasar Lebanon Sheikh Naim Qasem ya bayyana ‘yan ta’addan wannan zamani da cewa su ne khawarijawan zamani.
Lambar Labari: 3081923 Ranar Watsawa : 2015/04/03