Tehran (IQNA) kwamitin kula da hubbaren Imam Hussain ya sanar da cewa halartar maziyarta Imam Husaini (a.s.) a Karbala domin tarukan Tasu'a da Ashura ba a taba ganin irinsa ba tun daga shekara ta 2003.
Lambar Labari: 3487654 Ranar Watsawa : 2022/08/08
Wasu daga cikin wadanda suka yi shahada a Karbala suna daga cikin sahabban Manzon Allah (SAW) kuma sun fahimci yakokin Manzon Allah (SAW) kuma sun taba ganin Imam Husaini (a.s) tare da Manzon Allah (SAW) tun yana kuruciyarsa da kuma ruwayoyin Manzon Allah (SAW). (AS) game da Imam Hussain (a.s) ya ji
Lambar Labari: 3487628 Ranar Watsawa : 2022/08/02
Daya daga cikin hanyoyin sanin kissar Ashura da abubuwan da suka faru a cikinta, ita ce sanin jerin sahabban Imam Husaini (a.s) wadanda ba su wuce mutum 72 ba.
Lambar Labari: 3487622 Ranar Watsawa : 2022/08/01
Tehran (IQNA) Yayin da ranaku na zaman makokin shahadar Sayyidina Husaini bn Ali (a.s) ke gabatowa, ana cikin shirin tarukan ashura a hubbaren Husaini (a.s) da kuma hubbaren Sayyidina Abul Fazl (a.s) da ke Karbala.
Lambar Labari: 3487597 Ranar Watsawa : 2022/07/26
Tehran (IQNA) A jajibirin watan Muharram rundunar ‘yan sandan Karbala ta sanar da kafa karin kyamarori sama da 1000 a kofofin shiga da fita na Karbala da ciki da kuma kewayen wuraren ibada na alfarma domin tabbatar da tsaron mahajjata.
Lambar Labari: 3487550 Ranar Watsawa : 2022/07/15
Tehran (IQNA) - Haramin Sayyid Abbas (AS) da ke Karbala yana karbar bakuncin dubban masu ziyara. maniyyata a ranar Sallar Sha’aban.
Lambar Labari: 3487044 Ranar Watsawa : 2022/03/12
Tehran (IQNA) A yammacin yau ne aka yi janazar babban malami Ayatollah Safi a hubbaren Imam Hussain (AS) inda aka binne gawarsa.
Lambar Labari: 3486901 Ranar Watsawa : 2022/02/03
Tehran (IQNA) ana raba furanni a hubbaren Abul Fadl Abbas dan uwan Imam Hussain (AS) domin murnar maulidin manzon Allah (SAW)
Lambar Labari: 3486471 Ranar Watsawa : 2021/10/25
Tehran (IQNA) yanayin birnin Karbala a yau ranar tarukan arbaeen na Imam Hussain (AS)
Lambar Labari: 3486357 Ranar Watsawa : 2021/09/27
Tehran (IQNA) miliyoyin mutane daga ko'ina a cikin Iraki suna ci gaba da yin tattaki zuwa Karbala.
Lambar Labari: 3486307 Ranar Watsawa : 2021/09/14
Al'ummar Iraki na ci gaba da yin tattali zuwa taron arbaeen na Imam Hussain (AS) daga sassa daban-daban na kasar, duk kuwa da cewa bana an dauki kwararan matakai domin domin tabbatar da cewa an kiyaye kaidiji da aka gindaya domin kacewa kamuwa da cutar corona.
Lambar Labari: 3485241 Ranar Watsawa : 2020/10/03
Tehran (IQNA) an kafa dokar hana shiga birnin karbala na kasar Iraki har zuwa bayan Ashura.
Lambar Labari: 3485113 Ranar Watsawa : 2020/08/23
Tehran (IQNA) an gudanar da tarukan raya dararen lailatul qadr a hubbaren Imam Ali (AS) da Abbas (AS).
Lambar Labari: 3484799 Ranar Watsawa : 2020/05/15
Tehran (IQNA) an kafa wani kwamiti domin gudanar da bincike kan irin makaman da Amurka ta yi amfani da su wajen kai hari a Karbala.
Lambar Labari: 3484635 Ranar Watsawa : 2020/03/19
Tehran (IQNA) a cikin wani bayani da suka fitar, shugabannin larabawan Karbala a Iraki, sun jaddada cewa a shirye suke su koyawa Amurka darasi idan ta ci gaba da yi shishigi a kan al’ummarsu.
Lambar Labari: 3484622 Ranar Watsawa : 2020/03/14
Tehran (IQNA) cibiyar da ke kula da hubbaren Imam Hussain (AS) ta yi tir da Allawadai da kakkausar murya kan harin da Amurka ta kaddamar kan filin jirgin Karbala.
Lambar Labari: 3484617 Ranar Watsawa : 2020/03/13
Wani dan kasuwa dan kasar Pakistan zai dasa itatuwa kan hanyar masu ziyarar arba’in daga Najaf zuwa Karbala.
Lambar Labari: 3484284 Ranar Watsawa : 2019/12/01
Bangaren kasa da kasa, fira ministan Iraki ya isar da sako ga masu ziyarar arbaeen na Imam Hussain (AS).
Lambar Labari: 3484169 Ranar Watsawa : 2019/10/19
Bangaren kasa da kasa, cibiyar kula da taron arbaeen a Karbala ta sanar da cewa maukibi dubu 10 da 700 ne za su halarci taron arbaeen.
Lambar Labari: 3484145 Ranar Watsawa : 2019/10/12
Bangaren kasa da kasa, jami'an tsaron Iraki sun kame mutumin da ke da hannu a harin Karbala.
Lambar Labari: 3484072 Ranar Watsawa : 2019/09/21