Bangaren kasa da kasa, Bangaren da ke kula da harkokin tarukan arbaeen na Imam Hussain (AS) ya sanar da cewa, cibiyoyi fiye da 10,000 ne suka yi rijistar sunayensu domin hidima a lokacin wadannan taruka.
Lambar Labari: 3482064 Ranar Watsawa : 2017/11/04
Bangaren kasa da kasa, an kafa wasu wurare na musamman a kan hanyoyin isa birnin karala na karatun kur’ani mai tsarki daga a kan hanyoyin Najaf da Babul.
Lambar Labari: 3482063 Ranar Watsawa : 2017/11/03
Bangaren kasa da kasa, al’ummar lardin Ziqar a kasar Iraki suna gudanar da ayyukan ciyarwa ga masu tattakin ziyarar Imam Hussain (AS) da ke kan hanya zuwa Karbala.
Lambar Labari: 3482055 Ranar Watsawa : 2017/10/31
Bangaren kasa da kasa, Mir Masud Husainiyan shugaban karamin ofishin jakadancin Iran a Karbala da ke kasar Iraki ya bayyana cewa Iraniyawa miliyan uku ne za su halarci ziyarar arbaeen.
Lambar Labari: 3482048 Ranar Watsawa : 2017/10/29
Bangaren kasa da kasa, an kafa warren karatun kur’ani mai tsarki da ya shafi mata zalla a kan hanyoyin zuwa ziyarar arbaeen.
Lambar Labari: 3482047 Ranar Watsawa : 2017/10/28
Bangaren kasa da kasa, jami'an yan sanda a birnin Karbala mai alfarma sun sanar da cewa, ya zuwa kungiyoyi da cibiyoyi masu gudanar da ayyukan bada agaji tallafi dubu 7 ne a ka yi rijistarsu.
Lambar Labari: 3482036 Ranar Watsawa : 2017/10/25
Bangaren kasa da kasa, Mahukuntan Iraki sun bayyana cewa yawan jama'ar da ke halartar zaman makokin ranar Ashura a birnin Karbala na kasar sun haura mutane miliyan shida daga ciki da wajen kasar.
Lambar Labari: 3481956 Ranar Watsawa : 2017/10/01
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da tarukan Ashura a birnin Kabala domin makokin shahadar Imam Hussain (AS).
Lambar Labari: 3481951 Ranar Watsawa : 2017/10/01
Bagaren kasa da kasa, jami'an tsaro sun gano wani shirin kai harin bam a birnin Karbala a lokacin da ake traukar tasu'a.
Lambar Labari: 3481950 Ranar Watsawa : 2017/09/30
Bangaren kasa da kasa, rahotani daga birnin karbala mai alfarma na cewa ana fuskantar cunkoso mai tsanani a dukkanin hanyoyin da suke isa zuwa cikin garin.
Lambar Labari: 3481945 Ranar Watsawa : 2017/09/29
Bangaren kasa da kasa, a jiya an dora tutar juyay a kan tulluwar hubbaren Imam Hussain (AS) da Abul fadl Abbas (AS) masu laukuna baki.
Lambar Labari: 3481920 Ranar Watsawa : 2017/09/22
Bangaren kasa da kasa, an gudana da taron tunawa da shahid Amin Muhammad Al Hani a hubbaren Imam Hussain (AS) da ke birnin Karbala na Iraki.
Lambar Labari: 3481681 Ranar Watsawa : 2017/07/08
Bangaren kasa da kasa, an fara rijistar sunayen mata masu bukatar shiga cikin shirin bayar da horo kan hardar kur’ani mai tsarki a Karbala.
Lambar Labari: 3481650 Ranar Watsawa : 2017/06/28
Bangaren kasa da kasa,a yau ne aka gudanar da sallar idi a birnin Karbala mai alfarma na kasar Iraki da tare da halartar dubban daruruwan jama’a a hubbarorion Imam Hussain (AS) da Abbas (AS).
Lambar Labari: 3481644 Ranar Watsawa : 2017/06/26
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da karatun hatmar kur’ani da ake gudanarwa a kowacea cikin watan Ramadan mai alfarma a hubbaren Hussaini (AS) da ke Karbala.
Lambar Labari: 3481561 Ranar Watsawa : 2017/05/29
Bangaren kasa da kasa, wata gobara ta tashi a kusa dahubbaren Abbas (AS) da ke birnin Karbala mai alfarma.
Lambar Labari: 3481327 Ranar Watsawa : 2017/03/19
Bangaren kasa da kasa, an nuna wasu daddun littafai da kuma takardun gami da fatu da aka yi rubutu a kansu a hubbaren Imam Hussain (AS) da ke Karbala a Iraki.
Lambar Labari: 3481290 Ranar Watsawa : 2017/03/06
Bangaren kasa da kasa, cibiyar da ke kula da hubbaren Imam Husain a Karbala ta fitar da wani littafi mai taken sulhu da yaki a cikin kur’ani.
Lambar Labari: 3481237 Ranar Watsawa : 2017/02/17
Bangaren kasa da kasa, dakarun sa-kai na kasar Iraki sun fatattakin ‘yan ta’addan ISIS a yankin Rihaliyyah da ke kusa da birnin Karbala.
Lambar Labari: 3481172 Ranar Watsawa : 2017/01/26
Bangaren kasa d akasa, masu hidima a hubbaren Imam Hussain (AS) a Karbala lokacin tarukan muharram da safar da suka hada da masu wakokin yabo da bakin ciki sun yi bankwana.
Lambar Labari: 3480991 Ranar Watsawa : 2016/12/01