iqna

IQNA

Tehran (IQNA) a cikin wani bayani da suka fitar, shugabannin larabawan Karbala a Iraki, sun jaddada cewa a shirye suke su koyawa Amurka darasi idan ta ci gaba da yi shishigi a kan al’ummarsu.
Lambar Labari: 3484622    Ranar Watsawa : 2020/03/14

Tehran (IQNA) cibiyar da ke kula da hubbaren Imam Hussain (AS) ta yi tir da Allawadai da kakkausar murya kan harin da Amurka ta kaddamar kan filin jirgin Karbala.
Lambar Labari: 3484617    Ranar Watsawa : 2020/03/13

Wani dan kasuwa dan kasar Pakistan zai dasa itatuwa kan hanyar masu ziyarar arba’in daga Najaf zuwa Karbala.
Lambar Labari: 3484284    Ranar Watsawa : 2019/12/01

Bangaren kasa da kasa, fira ministan Iraki ya isar da sako ga masu ziyarar arbaeen na Imam Hussain (AS).
Lambar Labari: 3484169    Ranar Watsawa : 2019/10/19

Bangaren kasa da kasa, cibiyar kula da taron arbaeen a Karbala ta sanar da cewa maukibi dubu 10 da 700 ne za su halarci taron arbaeen.
Lambar Labari: 3484145    Ranar Watsawa : 2019/10/12

Bangaren kasa da kasa, jami'an tsaron Iraki sun kame mutumin da ke da hannu a harin Karbala.
Lambar Labari: 3484072    Ranar Watsawa : 2019/09/21

Bangaren kasa da kasa, akalla mutane 31 sun rasa rayukansu wasu da dama kuma sun jikkata sakamakon tirmutsitsi a taron Ashura a Karbala.
Lambar Labari: 3484037    Ranar Watsawa : 2019/09/10

Bangaren kasa da kasa, an hana shawagin jirage marassa matuki a Karbala a ranar ashura.
Lambar Labari: 3484028    Ranar Watsawa : 2019/09/08

Bangaren kasa da kasa, cibiyar bayar da agajin gaggawa ta Helal Ahmar a kasar Iraki ta sanar da cewa mutane dubu 7 ne suka shiga cikin masu bayar da agajin gaggawa a ziyarar arbaeen.
Lambar Labari: 3483068    Ranar Watsawa : 2018/10/23

Bangaren kasa da kasa, Mahukuntan kasar Iraki sun sanar da cewa an kammala daukar dukkanin matakan da suka kamata ta fuskar tsaro domin tarukan Arbaeen da za a gudanar a kasar..
Lambar Labari: 3483053    Ranar Watsawa : 2018/10/18

Bangaren kasa da kasa, asibitin Imam Zainul Abidin (AS) ta dauki nauyin yin hidima ga masu ziyarar Karbala.
Lambar Labari: 3482999    Ranar Watsawa : 2018/09/20

Bangaren kasa da kasa, mahukunta a birnin karbala na kasar raki sun sanar da cewa sun kammala dukkanin shirye-shirye domin daukar nauyin bakuncin tarukan Ashura.
Lambar Labari: 3482994    Ranar Watsawa : 2018/09/19

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da sallar idin babbar salla a yau a tsakanin hubbarorin biyu masu alfarma a Karbala.
Lambar Labari: 3482915    Ranar Watsawa : 2018/08/22

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da wani zaman taron karawa juna sani na kasa da kasa kan taron arbain na wannan shekara a Karbala.
Lambar Labari: 3482795    Ranar Watsawa : 2018/06/29

Bangaren kasa da kasa, mahukuntan masarautar kama karya ta Bharain sun kame Hajj Hassan Khamis Nu'aimi.
Lambar Labari: 3482601    Ranar Watsawa : 2018/04/24

Bangaren kasa da kasa, an girmama wadanda suka nuna kwazoa gasar kur'ani mai tsarki da aka gudanar a birnin karbala .
Lambar Labari: 3482539    Ranar Watsawa : 2018/04/04

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wani taron karatun ku’ani mai tsarki a hubbaren Imam Hussain (AS) tare da halartar Sayyid Jawad Hussai Makarancin kur’ani na duniya.
Lambar Labari: 3482536    Ranar Watsawa : 2018/04/03

Bangaren kasa da kasa, birnin Karbala mai alfarma ya dauki nauyin taron addini na ziyarar arbaeen na Imam Hussain (AS) wanda shi ne taro mafi gima a duniya ta fuskar mahalarta.
Lambar Labari: 3482084    Ranar Watsawa : 2017/11/10

Bangaren kasa da kasa, masana da dama daga kasashen duniya ne suka shiga cikin miliyoyin masu tattakin ziyarar arbaeen na Imam Hussain (AS) a Karbala.
Lambar Labari: 3482082    Ranar Watsawa : 2017/11/09

Bangaren kasa da kasa, Bangaren da ke kula da harkokin tarukan arbaeen na Imam Hussain (AS) ya sanar da cewa, cibiyoyi fiye da 10,000 ne suka yi rijistar sunayensu domin hidima a lokacin wadannan taruka.
Lambar Labari: 3482064    Ranar Watsawa : 2017/11/04