Bangaren kasa da kasa, an gudanar da taro domin tunawa da kananan yara da suka rasu tare da Imam Hussain (AS) a kasar Saliyo.
Lambar Labari: 3480840 Ranar Watsawa : 2016/10/09
Bangaren kasa da kasa, majalisar dokokin Karbala ta bayyana cewa fiye da masu ziyara miliyan 27 ne suka halarci tarukan Arbaeen na wannan shekara fiye da miliyan 5 daga Iran da sauran kasashen ketare.
Lambar Labari: 3459741 Ranar Watsawa : 2015/12/04
Bangaren kasa da kasa, fiye da mutane miliyan biyu ne da suka hada da larabawa da Iraniyawa suka isa kasar Iraki a halin yanzu domin halartar taron arbain.
Lambar Labari: 3457977 Ranar Watsawa : 2015/11/28
Bangaren kasa da kasa, masu aniyat tafiya taron Arba’in na Imam Hussain sun fara kama hanya zuwa birnin karbala domin halartar wadannan taruka.
Lambar Labari: 3447487 Ranar Watsawa : 2015/11/12
Bangaren kasa da kasa, ana ci gaba da gudanar da taruka a birnin Karbala mai alfarma domin juyayin wadannan ranaku musamman yau Tasu’a.
Lambar Labari: 3392953 Ranar Watsawa : 2015/10/23
Bangaren kasa da kasa, cibiyar da ke kula hubbaren Abbas (AS) za ta dauki nauyin shirya wata gasa ta bincike kan ilmomin kur’ani mai tsarki mafi girma.
Lambar Labari: 3386083 Ranar Watsawa : 2015/10/16
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da taron canja tutoci a hubbarorin Imam Hussai (AS) da kuma Abbas (AS) masu tsarki a birnin Karbala mai alfarma a jiya.
Lambar Labari: 3385865 Ranar Watsawa : 2015/10/15
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da bikin saka kyadura da aka saba yi a kowace shkara a birnin Karbala domin tunawa da ranar haihuwar Imam Hujja (AJ)
Lambar Labari: 3310923 Ranar Watsawa : 2015/06/04
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wani taro na kusanto da mahangar mazhabobin addinin muslunci a birnin karbala mai alfarma na kasar Iraki da nufin kara samun daidaito da kuma fahimtar juna a tsakanin mabiya addinin muslunci.
Lambar Labari: 1459789 Ranar Watsawa : 2014/10/13