iqna

IQNA

Tehran (IQNA) miliyoyin masoya iyalan gidan manzon Allah (SAW) daga sassa na kasar Iraki sun fara yin yin tattakin tafiya Karbala domin ziyarar arbaeen na Imam Hussain (AS).
Lambar Labari: 3485210    Ranar Watsawa : 2020/09/23

Tehran (IQNA) mahukunta a kasar Masar sun sanar da rufe dukkanin wurare na ziyara ta adini a kasar domin kaucewa yaduwar cutar corona a tasakanin jama'a.
Lambar Labari: 3484630    Ranar Watsawa : 2020/03/16

Bnagaren kasa da kasa, tawagar likitoci daga kasashe 10 suna gudanar da ayyukan lafiya a taron ziyarar arbaeen .
Lambar Labari: 3484165    Ranar Watsawa : 2019/10/18

Jami’an tsaron kasar Iraki sun bankado wani shirin kai harin ta’addanci a kan masu ziyarar arbaeen .
Lambar Labari: 3484160    Ranar Watsawa : 2019/10/16

Bangaren kasa da kasa, birnin Karbala mai alfarma ya dauki nauyin taron addini na ziyarar arbaeen na Imam Hussain (AS) wanda shi ne taro mafi gima a duniya ta fuskar mahalarta.
Lambar Labari: 3482084    Ranar Watsawa : 2017/11/10

Bangaren kasa da kasa, Mir Masud Husainiyan shugaban karamin ofishin jakadancin Iran a Karbala da ke kasar Iraki ya bayyana cewa Iraniyawa miliyan uku ne za su halarci ziyarar arbaeen .
Lambar Labari: 3482048    Ranar Watsawa : 2017/10/29

Bangaren kasa da kasa, an kafa warren karatun kur’ani mai tsarki da ya shafi mata zalla a kan hanyoyin zuwa ziyarar arbaeen .
Lambar Labari: 3482047    Ranar Watsawa : 2017/10/28

Bangaren kasa da kasa, kamfanonin da ke gudanar da ayyukan yawon bude ido a kasar Iraki sun taimaka da motocin bus fiye da 200 na daukar masu ziyarar arbaeen .
Lambar Labari: 3480957    Ranar Watsawa : 2016/11/20

Bangaren kasa da kasa, adadin masu gudanar da ziyarar arbaeen na Imam Hussain (AS) a Karbala yana karuwa.
Lambar Labari: 3480953    Ranar Watsawa : 2016/11/19