iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, an buga wani littafi da ke bayyana mahangar Imam Khomeini (RA) da kuma Sheikh Ahmadu Bamba shugaban darikar Muridiyya Kan hakikanin tafarkin tsarkin ruhi.
Lambar Labari: 3482045    Ranar Watsawa : 2017/10/28

Bangaren kasa da kasa, an tattauna kan hanyoyin da ya kamata a bi domin taimaka ma kananan yara masu sha'awar karaun kur'ani a Senegal.
Lambar Labari: 3482037    Ranar Watsawa : 2017/10/25

Bangaren kasa da kasa, Jim Drami da Sulaiman Gey wasu masana biyu daga kasar Senegal sn ziyarci babban ofishin kamfanin dillancin labaran kur’ani na Iqna.
Lambar Labari: 3481978    Ranar Watsawa : 2017/10/08

Bangaren kasa da kasa, ana shirin gudanar da wani shiri mai taken ghadir a kasar Senegal da nufin kara wayar da kai kan matsayin ahlul bait.
Lambar Labari: 3481869    Ranar Watsawa : 2017/09/06

Bangaren kasa da kasa, ofishin kula da harkokin al'adun muslunci na jamhuriyar muslunci ta Iran akasar Senegal ya shirya wani horo kan ilimin ahlul bait (AS) a kasar.
Lambar Labari: 3481818    Ranar Watsawa : 2017/08/21

Bangaren kasaa da kasa, an kawo karshen wani shiri na horo kan kur’ani a kasar Senegal na malaman kur’ani a birnin mabiya darikar muridiyyah.
Lambar Labari: 3481778    Ranar Watsawa : 2017/08/08

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da wani shiri na horar da malaman kur'ani a kasar Senegal karkashin jagorancin ofishin al'adun muslunci na Iran.
Lambar Labari: 3481751    Ranar Watsawa : 2017/07/30

Bangaren kasa da kasa, an bayar da kyautar kwafin kur’ani mai tsarki tarjamar harshen faransanci ga babban daraktan radiyon Doflanga kasar Senegal.
Lambar Labari: 3481702    Ranar Watsawa : 2017/07/15

Bangaren kasa da kasa, An fara gudanar da wasu shirye-shirye na ranar Quds a kasar Senegal, da suka hada da tarukan karawa juna sani da sauransu.
Lambar Labari: 3481624    Ranar Watsawa : 2017/06/19

Isamati Ya Bayyana Cewa:
Bangaren kasa da kasa, shugaban karamin ofishin jakadancin Iran a kasar Senegal ya bayyana cewa an gudanar da taron hadin gwiwa kan matayin Alhul bait (AS) na sufaye.
Lambar Labari: 3481520    Ranar Watsawa : 2017/05/16

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da wani zaman taro mai taken ahlul bait (AS) da matsayinsu a cikin addinin muslunci a kasar Senegal.
Lambar Labari: 3481493    Ranar Watsawa : 2017/05/08

Bangaren kasa da kasa, an kaddamar da tsarin bankin muslunci da kuma saka hannyen jari bisa tsarin muslunci a kasar Senegal.
Lambar Labari: 3481411    Ranar Watsawa : 2017/04/16

Bangaren kasa da kasa, ana shirin gudanar da taron maulidin sayyidah Fatima Zahra (SA) a kasar Senegal wanda ofishin yada al'adun muslunci na Iran zai shirya.
Lambar Labari: 3481309    Ranar Watsawa : 2017/03/13

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da taron gamayyar kungiyoyin matasa musulmi na shekara-shekara a kasar Senegal.
Lambar Labari: 3481289    Ranar Watsawa : 2017/03/06

angaren kasa da kasa, an tarjama hikimomin da ke cikin littafin Nahjul-balagha daga kalaman Amrul muminin (AS) a cikin harshen Wolof.
Lambar Labari: 3481263    Ranar Watsawa : 2017/02/26

Bangaren kasa da kasa, an raba kwafin kur’ani mai tsarki guda dubu 40 a wani taro a garin Luga na kasar Senegal.
Lambar Labari: 3481070    Ranar Watsawa : 2016/12/26

Ministar Mata Ta Senegal:
Bangaren kasa da kasa, Amsato Sao Deby minister mai kula da harkokin mata a kasar Senegal ta fadi yaua gaban taron hadin kam musulmi na 30 cewa, mata na da rawar da za s taka wajen hada kan al’umma.
Lambar Labari: 3481039    Ranar Watsawa : 2016/12/15

Bangaren kasa da kasa, wata tawagar manyn malam darikar Tijjaniya za su kawo ziyara a kasar Iran daga kasar Senegal karkashin jagiran Sheikh Ahmad Nyas.
Lambar Labari: 3481034    Ranar Watsawa : 2016/12/14

Khalifan Darikar Muridiyyah:
Bangaren kasa da kasa, sheikh Mukhtar Mbaki shugaban darikar muridiyyah a yayin ganawa da babban sakataren cibiyar Ahlul bait (AS) Hojjatul Islam Muhammad Hassan Akhtari ya yabi Imam (RA) da juyin Iran.
Lambar Labari: 3480897    Ranar Watsawa : 2016/11/01

Bangaen kasa da kasa, Babban sakataren cibiyar Ahlul bait (AS) bayyana mahangar jagoran juyin muslunci na Iran a taron kasa da kasa kan muslunci kasar Senegal.
Lambar Labari: 3480894    Ranar Watsawa : 2016/10/31