iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, ana shirin fara gudanar da wani taro na kasa da kasa a Senegal kan matsayin musulmi dangane da lamurra da suka shafi duniya yau.
Lambar Labari: 3480881    Ranar Watsawa : 2016/10/24

Bangaren kasa da kasa, Za a gudanar da wani zaman taro Ta'is na kasar Senegal kan mahangar kur'ani mai tsarki dangane da wajabcin hadin kan al'ummar musulmi.
Lambar Labari: 3480873    Ranar Watsawa : 2016/10/22

Bangaren kasa da kasa, jami’ar Almustafa (SAW) reshen Senegal ta gudanar da wani shiri na bayar horo kan iyalan gidan manzo ga kananan yara a kasar.
Lambar Labari: 3480819    Ranar Watsawa : 2016/10/02

Shugaban Tawagar Alhazai Ta Senegal:
Bangaren kasa da kasa, Abdulaziz Kabeh shugaban tawagar alahazan Senegala ganawarsa da shugaban ofishin al'adu na Iran ya bayyana cewa abin da Iran take yi hidima ce ga 'yan adam baki daya.
Lambar Labari: 3480730    Ranar Watsawa : 2016/08/21

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wani shirin radiyon Senegal dangane da mahangar Imam Ridha (AS) kan addini da kuma daula.
Lambar Labari: 3480718    Ranar Watsawa : 2016/08/17

Bangaren kasa da kasa, malaman addini a kauyen Sawafi na kasar Senegal sun bukaci cibiyar hubbaren razavi da aike musu da kur’anai.
Lambar Labari: 3480710    Ranar Watsawa : 2016/08/15

Khalifan Muridiyyah A Senegal:
Bangaren kasa da kasa, khalifan darika muridiyyah a Senegal ya bayar da sakon gaiswa ga jagoran juyin Islama na Iran da shugaban kasar.
Lambar Labari: 3480696    Ranar Watsawa : 2016/08/10

Bangaren kasa da kasa, a matsayin nuna takaici da yin Allawadai da abin da ya faru a Mina an watsa shiri mai suna wake da laifin abin da ya faru a Hajji 2015? A gidana talabijin na Senegal.
Lambar Labari: 3390911    Ranar Watsawa : 2015/10/20

Bangaren kasa da kasa, za a bude cibiyar darul kur’an ta farko a kasar Senegal wanda karamin ofishin jakadancin Iran Iran a kasar zai bude.
Lambar Labari: 3365991    Ranar Watsawa : 2015/09/21

Bangaren kasa da kasa, an shirya taron bayar da horo kan aikin hajji karkashin jagorancin ofishin yada al’adu na Iran a kasar Senegal.
Lambar Labari: 3357104    Ranar Watsawa : 2015/09/01

Bangaren kasa da kasa, kadamar da fim na Muhammad Rasullah (SAW) da aka yi a kasar Iran wanda Majid Majidi ya shirya ya dauki hankulan kafofin yada labarai a kasar Senegal.
Lambar Labari: 3357103    Ranar Watsawa : 2015/09/01

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wani zaman taro a birnin Dakar na kasar Senegal mai taken sulhu da addinin muslunci tare da halartar malamai da masana.
Lambar Labari: 3336906    Ranar Watsawa : 2015/07/29

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da bangare na karshe a gasar karatu da hardar kur’ani mai tsarki ta kasa baki daya abirnin Dakar na kasar Senegal tare da halartar makaranta da mahardata daga fadin kasar.
Lambar Labari: 3321186    Ranar Watsawa : 2015/06/29

Bangaren kasa da kasa, Macky Sall Shugaban kasar Senegal ya bayyana cewa kafofin yada labarai na kasashen musulmi za su iya bayyana wa sauran al'ummomin duniya irin ta addinin musulunci.
Lambar Labari: 3231794    Ranar Watsawa : 2015/04/29

Bangaren kasa da kasa, kasar Morocco ta mika kyautar wasu kwafin kur'ani mai tsarki ga mabiyar darikar Kadiriyyah da iyalan da ke zaune akasar Senegal.
Lambar Labari: 3212358    Ranar Watsawa : 2015/04/26

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da gasar karatu da hardar kur’ani mai tsarki a birnin Dakar na kasar Senegal wadda ta hada dukkanin bangarorin da ake gudanar da gasa a kansu.
Lambar Labari: 2879245    Ranar Watsawa : 2015/02/21

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wata ganawa tsakanin wakilin jami’ar Almostafa (SAW) a kasar Senegal da kuma Shekh Muhammad alamin shugaban kungiyar limaman masallatan kasar Mauritaniya.
Lambar Labari: 2774753    Ranar Watsawa : 2015/01/28

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da zanga-zangar kare martabar manzon Allah (SAW) a garin Zingishour da ke kudancin kasar Senegal tare da yin Allah wadai da jaridar Charlie Hebdo ta kasar Faransa a ranar Juma’a da ta gabata.
Lambar Labari: 2757914    Ranar Watsawa : 2015/01/24