Tehran (IQNA) hukumomin soji a kasar Myanmar sun saki malamin addinin buda mai tsananin kin musulmi da ake tsare da shi a gidan kaso.
Lambar Labari: 3486291 Ranar Watsawa : 2021/09/10
Bangaren kasa da kasa, rahotanni daga kasar Sri Lanka na cewa wasu 'yan addinin Buda sun kaddamar da farmaki kan daya daga cikin masallatan musulmi a yankin Digana, inda suka kona masallacin da kuma lalata kaddarorin da ke cikinsa.
Lambar Labari: 3482509 Ranar Watsawa : 2018/03/25
Bangaren kasa da kasa, jagoran mabiya addinin buda na Tebet Dalai lama ya bayyana rashin jin dadinsa dangane da kisan da ake yi wa msuulmi 'yan kabilar Rohingya a kasar Myanmar.
Lambar Labari: 3481885 Ranar Watsawa : 2017/09/11
Bangaren kasa da kasa, jami'an tsaron gwamnatin Myanmar tare da 'yan addinin buda suna ci gaba da yin kisan kiyashi a kan musulmi 'yan kabilar rohingya.
Lambar Labari: 3481868 Ranar Watsawa : 2017/09/05
Bangaren kasa da kasa, kungiyar kasashen musulmi ta fitar da wani bayani da ke yin tir da Allah wadai da kakkausar murya dangane da kisan kiyashin da ake yi wa msuulmi a kasar Myanmar.
Lambar Labari: 3481847 Ranar Watsawa : 2017/08/30
Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar Myanmar ba ta amince da gudanar da bincike a kan zargin kisan musulmi a kasar ba.
Lambar Labari: 3481462 Ranar Watsawa : 2017/05/03
Bangaren kasa da kasa, Gwamnatin kasar Myanmar na shirin raba wasu musulmi da yankunansu, tare da zaunar da wasu 'yan addinin Buda a cikin yankunan nasu a garin Mangdo da cikin lardin Rakhin.
Lambar Labari: 3481075 Ranar Watsawa : 2016/12/27