Tehran (IQNA) A taron farko na kasa da kasa na makarantar shahidan Soleimani a birnin Tehran, mataimakin babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon ya bayyana cewa: Shahidi Sardar Soleimani shi ne kadai ya iya hada kan duniyar musulmi wajen yakar gwamnatin sahyoniyawan a wannan zamani da muke ciki.
Lambar Labari: 3488447 Ranar Watsawa : 2023/01/04
Tehran (IQNA) A mako mai zuwa ne za a gudanar da taron kasa da kasa kan kare hakkin bil-Adama na Amurka a mahangar Jagoran a birnin Tehran.
Lambar Labari: 3487491 Ranar Watsawa : 2022/07/01
Tehran (IQNA) - Bangaren hijabi na baje kolin kur'ani na kasa da kasa karo na 29 a birnin Tehran.
Lambar Labari: 3487216 Ranar Watsawa : 2022/04/25
Tehran (IQNA) – An bude bikin baje kolin kur’ani na kasa da kasa karo na 29 a nan Tehran a ranar 16 ga watan Afrilu da muke ciki
Lambar Labari: 3487188 Ranar Watsawa : 2022/04/19
Tehran (IQNA) - An bude bikin baje kolin kayayyakin hannu na kasa karo na 35 na kasar Iran a ranar 29 ga watan Janairu a filin baje kolin kasa da kasa na dindindin na Tehran.
Lambar Labari: 3486892 Ranar Watsawa : 2022/01/31
Tehran (IQNA) an gudanar da taron manema labarai dangane da shirin taron taron makon hadin kan musulmi na duniya.
Lambar Labari: 3486435 Ranar Watsawa : 2021/10/16
Tehran (IQNA) a kowane dare ana gudanar da tarukan juyayin ashura a birnin Tehran.
Lambar Labari: 3486211 Ranar Watsawa : 2021/08/17
Tehran (IQNA) a daren jiya aka fara gudanar da zaman farko na juyayin shahadar Imam hussain (AS) a Husainiyar Imam Khomeini.
Lambar Labari: 3486208 Ranar Watsawa : 2021/08/16
Tehran (IQNA) ana gudanar da tarukan kwanaki goma na cikar wilaya a birnin Tehran tun daga lokacin idin layya
Lambar Labari: 3486143 Ranar Watsawa : 2021/07/26
Tehran (IQNA) gangamin yara 'yan makaranta a Iran domin goyon baya ga yara a Falastinu.
Lambar Labari: 3485946 Ranar Watsawa : 2021/05/25
Tehran (IQNA) saboda dalilai na kiwon lafiya da kuma takaita zirga-zirgar jama'a ba a samu gudanar da jerin gwanon ranar Quds ta duniya a Tehran ba.
Lambar Labari: 3485890 Ranar Watsawa : 2021/05/08
Tehran (IQNA) karatun kur'ani mai tsarki daga fitattun makaranta da mahardata na Iran a Hubbaren Imam Zadeh Saleh
Lambar Labari: 3485850 Ranar Watsawa : 2021/04/27
Tehran (IQNA) karatun kur'ani a doguwar hasumiyar Milad da ke birnin Tehran
Lambar Labari: 3485820 Ranar Watsawa : 2021/04/18
Tehran (IQNA) a yau aka kammala taron gasar kur'ani ta kasa baki daya a kasar Iran.
Lambar Labari: 3485451 Ranar Watsawa : 2020/12/12
Tehran (IQNA) Da safiyar yau Alhamis ne aka bude taron makon hadin kan al’ummar musulmi na duniya karo na talatin da hudu a birnin Tehran na kasar Iran.
Lambar Labari: 3485318 Ranar Watsawa : 2020/10/29
Bangaren kasa da kasa, Tawagogi biyu daga kasashen Ghana da Zimbawe na halartar gasar kur’ani ta duniya karo na 35 a birnin Tehran.
Lambar Labari: 3482597 Ranar Watsawa : 2018/04/23
Bangaren kasa da kasa, kafofin yada labarai da daman a kasashen ketare sun nuna taron janazar Ayatollah Hashimi Rafsanjani a yau kai tsaye.
Lambar Labari: 3481121 Ranar Watsawa : 2017/01/10