iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, mutane 100 ne suka kai ga mataki na karshe a gasar kur’ani ta duniya da ae gudanarwa a kasar Qatar.
Lambar Labari: 3482697    Ranar Watsawa : 2018/05/27

Bangaren kasa da kasa, ma’aikatar ilimi ta lardin Qana a kasar Masar ta girmama mahardatan da suka fi nuna kwazo a gasar kur’ani ta lardin.
Lambar Labari: 3482690    Ranar Watsawa : 2018/05/24

Bangaren kasa da kasa, Muhammad Salah dan wasan kwalon kafa na Masar da ke wasa a Liverpool ya bayyana cewa zai yi azumia  ranar wasan karshen na kofin turai.
Lambar Labari: 3482680    Ranar Watsawa : 2018/05/21

Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar Masar ta girke sojoji da kayan yaki a kan iyakokin kasar da yankin zirin Gaza.
Lambar Labari: 3482629    Ranar Watsawa : 2018/05/03

Bangaren kasa da kasa, Khalid Umran babban sakataren cibiyar darul fatawa ta kasar Masar, ya bayyana kiran da wasu Faransawa 300 suka yin a a cire wasu ayoyin kur’ani da cewa aiki ne na shaidanci.
Lambar Labari: 3482603    Ranar Watsawa : 2018/04/25

Bangaren kasa da kasa, an karrama yara 20 mahardata kur'ani a lardin Qana na Masar.
Lambar Labari: 3482570    Ranar Watsawa : 2018/04/14

Bangaren kasa da kasa, gwamnan lardin Minya a kasar Masar ya girmama yarinyar da ta zo ta hudu a gasar kur’ani ta duniya da aka gudanar a Masar.
Lambar Labari: 3482542    Ranar Watsawa : 2018/04/05

Bangaren kasa da kasa, masu gudanar da gasar kur’ani mai tsarki a kasar Masar suna ziyartar wuraren tarihi na kasar.
Lambar Labari: 3482517    Ranar Watsawa : 2018/03/28

Bangaren kasa da kasa, za a kafa wani kwamiti na masu hidima ga kur’ani mai tsarki na duniya a kasar Masar.
Lambar Labari: 3482512    Ranar Watsawa : 2018/03/26

Bangaren kasa da kasa, wasu matasa biyu daga kasar Rasha suna halartar gasar kur'ani da cibiyar Azhar ta shirya a Masar.
Lambar Labari: 3482489    Ranar Watsawa : 2018/03/19

Bangaren kasa da kasa, An Fara gudanar da zaben shugaban kasar Masar a kasashen ketare, kafin fara gudanar da zaben a cikin kasa.
Lambar Labari: 3482482    Ranar Watsawa : 2018/03/17

Bangaren kasa da kasa, An bude gasar kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa a lardin Portsaid na kasar Masar tare da halartar makaranta da mahardata daga kasashen ketare.
Lambar Labari: 3482481    Ranar Watsawa : 2018/03/17

Bangaren kasa da kasa, cibiyar musulunci ta Azhar a kasar Masar ta fitar da wani kajerin im da ta shirya a cikin harshen turanci kan matsayin jihadia  cikin addini mslunci.
Lambar Labari: 3482476    Ranar Watsawa : 2018/03/15

Bangaren kasa da kasa, kungiyar kasashen larabawa ta zabi birnin Quds a matsayin babban raya tarihin musulunci.
Lambar Labari: 3482474    Ranar Watsawa : 2018/03/14

Bangaren kasa da kasa, ministan ma’ikatar harkokin addini kasar Masar ya ce masallatai ba za su saka baki cikin harkar zaben kasar ba.
Lambar Labari: 3482470    Ranar Watsawa : 2018/03/12

Bangaren kasa kasa, Mahmud Fadel matashi dan kasar Masar mahardacin kur’ani da yake da burin yin kiran salla a cikin haramin Makka mai alfarma.
Lambar Labari: 3482465    Ranar Watsawa : 2018/03/10

Bangaren kasa da kasa, bayan gyara na tsawon shekaru uku a jere da aka yi wa babban masallacin cibiyar Azhar za a gudanar da bikin bude shi tare da halartar dan sarkin Saudiyya.
Lambar Labari: 3482458    Ranar Watsawa : 2018/03/06

Bangaren kasa da kasa, a taron da aka kammala na fada da tsatsauran ra’ayi a mataki da kasa da kasa a Masar, an jaddada wajabcin daukar matakan shar’a kan masu goyon bayan yan ta’adda.
Lambar Labari: 3482438    Ranar Watsawa : 2018/02/28

Bangaren kasa da kasa, a yau ake gudanar da zaman taron raya al’adun muslunci a kasar Masar wanda cibiyar yada al’adu ta kasar ta dauki nauyin shiryawa.
Lambar Labari: 3482413    Ranar Watsawa : 2018/02/20

Bangaren kasa da kasa, ma’aikatar kula da harkokin addini ta kasar Masar ta sanar da cewa kasashe 70 ne za su halarci gasar kur’ani ta kasa da kasa a Masar.
Lambar Labari: 3482402    Ranar Watsawa : 2018/02/16