iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, mabiya addinin muslunci suna fuskantar matsaloli da dama a kasar Faransa acikin wadannan lokuta sakamakon kai harin da aka yi.
Lambar Labari: 3456735    Ranar Watsawa : 2015/11/24

Bangaren kasa da kasa, a wani mataki na kin musulmi da nuna musu kyama a Faransa an lakada wa wata mata duka a metro a birnin Marcelle bayan da aka ganta da hijabi.
Lambar Labari: 3454811    Ranar Watsawa : 2015/11/20

Bangaren kasa da kasa, mahkunta a kasar Faransa sun tabbatar da mutuwar mutumin da ya shirya harin ta’addancin birnin Paris.
Lambar Labari: 3454810    Ranar Watsawa : 2015/11/20

Bangaren kasa da kasa, babbar majalisar malaman addinin muslunci a kasar Faransa CFCM ta bayyana cewa nan da shekaru biyu masu zuwa akwai yiwuwar masallatan kasar su ninka har sau biyu.
Lambar Labari: 3092635    Ranar Watsawa : 2015/04/05

Bangaren kasa da kasa, mahukuntan kasar Faransa sun ce za su yi dubi dangane da wani korafi da mabiya addinin muslunci na kasar suka gabatar.
Lambar Labari: 2902306    Ranar Watsawa : 2015/02/26

Bangaren kasa da kasa, tsohon ministan harkokin wajen kasar faransa Allen Joe ya bayyana cewa dole ne a yi adalcia cikin harkokin da suke gudana a kan al’ummar palastinu kuma baban abin yi shi ne a amince da kasarsu a hukumance.
Lambar Labari: 1470582    Ranar Watsawa : 2014/11/06