Sabuwar Musulunta a Japan:
Tehran (IQNA) Fatimah (Etsuko) Hoshino, a taron “Nahj al-Balaghe Kitab Zandgani”, yayin da take ishara da zage-zage da lafuzzan maganganun Amirul Muminin Hazrat Ali (AS) a cikin Nahj al-Balagheh, ta dauki alkawarin Malik Ashtar ga zama mai matukar muhimmanci a fagen kare hakkin dan Adam.
Lambar Labari: 3488941 Ranar Watsawa : 2023/04/08
Sakon fadar Vatican kan lokacin watan Ramadan;
Tehran (IQNA) Ta hanyar buga saƙon watan Ramadan da Eid al-Fitr, hedkwatar tattaunawa tsakanin addinai ta Vatican ta nemi Kiristoci da Musulmi a faɗin duniya da su haɗa kai don samar da zaman lafiya da jituwa tare da adawa da al'adun ƙiyayya.
Lambar Labari: 3488864 Ranar Watsawa : 2023/03/25
Tehran (IQNA) Sheikh Al-Azhar ya bayyana cewa taya kiristoci murnar bukukuwansu ba wai yabo da bukukuwa ba ne, sai dai a bisa koyarwar addini, ya kuma bayyana cewa kin taya kiristoci murnar bukukuwan da suke yi ba shi da alaka da Musulunci.
Lambar Labari: 3488390 Ranar Watsawa : 2022/12/25
Tehran (IQNA) An bude kashi na farko na baje kolin kayan tarihi na wucin gadi na "Cheragh da Chiragdan" a cikin tsarin hadin gwiwa tsakanin gidajen tarihi guda biyu na fasahar Islama da gidan kayan tarihi na 'yan Koftik a Alkahira.
Lambar Labari: 3487578 Ranar Watsawa : 2022/07/22
Tehran (IQNA) Muftin birnin Kudus ya yi gargadi kan shiru da duniya ta yi wajen fuskantar tsatsauran ra'ayi da wuce gona da iri da sojojin yahudawan sahyoniya suke yi kan Falasdinawa da matsugunansu.
Lambar Labari: 3487397 Ranar Watsawa : 2022/06/09
Tehran (IQNA) Kungiyar kiristoci a yammacin gabar kogin Bethlehem na hada kai da musulmi wajen shirya buda baki ga mabukata da kuma kawata titunan birnin albarkacin watan Ramadan.
Lambar Labari: 3487154 Ranar Watsawa : 2022/04/11
Tehran (IQNA) hotunan bukukuwan kirsimeti a wasu daga cikin kasashen duniya.
Lambar Labari: 3486728 Ranar Watsawa : 2021/12/25
Tehran (IQnA) An fitar da wani dan mjalisa musulmi saboda saka tufafin musulunci a kasar Zambia
Lambar Labari: 3486695 Ranar Watsawa : 2021/12/17
Tehran (IQNA) shugaban kiristoci n Quds ya bayyana cewa, ba za su taba amincewa da keta alfarmar masallacin Quds da yahudawan Isra'ila suke yi ba.
Lambar Labari: 3486378 Ranar Watsawa : 2021/10/03
Tehran (IQNA) Kakakin kungiyar Hamas ya bayyana cewa mabiya addinin kirista abokan zama ga dukkanin musulmi da suke Falastinu.
Lambar Labari: 3485479 Ranar Watsawa : 2020/12/21
Tehran (IQNA) Jordan ta ce ba za ta amince da duk wani sauyi wanda Isra’ila za ta gudanar a masallacin quds ba.
Lambar Labari: 3485399 Ranar Watsawa : 2020/11/25
Tehran (IQNA) cibiyar Azhar ta yaba da irin matakin da kasashen turai suka dauka na korar Rasmus Paludan daga cikin kasashensu.
Lambar Labari: 3485367 Ranar Watsawa : 2020/11/14
Tehran (IQNA) musulmi da kiristoci a Falastinu sun yi gangamin yin tir da cin zarafin manzon Allah (SAW) a gaban coci.
Lambar Labari: 3485329 Ranar Watsawa : 2020/11/02
Tehran (IQNA) babban malamin mabiya addinin kirista na Arthodox a birnin Quds ya bayyana halin da al’ummar gaza suke ciki da cewa ya munana matuka.
Lambar Labari: 3485156 Ranar Watsawa : 2020/09/06
Tehran – IQNA, kungiyoyin kare hakkin bil adama a Najeriya sun yaba wa jami’an tsaro kan cafke mutumin da ya dana bam a coci a Kaduna bayan an zargi musulmi kan hakan.
Lambar Labari: 3484530 Ranar Watsawa : 2020/02/17
Ana gudanar da tarukan kirsimati a yankin zirin Gaza na Falastinu tare da halartar kiristoci da musulmi.
Lambar Labari: 3484349 Ranar Watsawa : 2019/12/26
Bangaren kasa da kasa, musulmin Amurka sun taiamka ma kiristoci da abinci a daren kirsimati.
Lambar Labari: 3484346 Ranar Watsawa : 2019/12/26
Ata’ullah Hana babban malamin mabiya addinin kirista a Quds ya caccaki Isra’ila kan hana kiristoci ziyarar birnin Qods.
Lambar Labari: 3484320 Ranar Watsawa : 2019/12/15
Rundunar 'yan sandan Sri Lanka ta bayyana cewa, an kama mutane 13 dangane da jerin hare haren bama-baman da aka kai a kasar, a jiya Lahadi.
Lambar Labari: 3483570 Ranar Watsawa : 2019/04/22
Bangaren kasa da kasa, mabiya addinin kirista akasar Masar sun nuna cikakken goyon bayansu ga shirin gwamnatin kasar na karfafa alaka da kyakkyawar zamantakewa tsakanin dukkanin al’ummar Masar.
Lambar Labari: 3483269 Ranar Watsawa : 2018/12/31