Bangaren kasa da kasa, Babban limamin masallacin Ayyub-Sultan da ke birnin New York na kasar Amurka ya sheda cewa, adadin 'yan sandan kasar Amurka da ke karbar addinin musulunci a wannan masallaci yana ci gaba da karuwa.
Lambar Labari: 2699754 Ranar Watsawa : 2015/01/12
Bangaren kasa da kasa, wani mutum farar fata da ake tuhumarsa da kashe wani matashi musulmi dan shekaru 15 da haihuwa ya bayyana cewa shi mai matukar gaba da musulmi da kuma addinin muslunci.
Lambar Labari: 2616183 Ranar Watsawa : 2014/12/07
Bangaren kasa da kasa, gwamnatin Amurka na kokarin jawo mabiya addinin muslunci a kasar domin samun yardarsu kan abubuwan da take aiwatar da ba su amince da sub a.
Lambar Labari: 1473483 Ranar Watsawa : 2014/11/15
Bangaren kasa da kasa, an yi kira ga hukumar wasannin kwallon Kwando ta kasar Amurka (FIBA) da ta janye dokar hana saka hijabi da ta kafa ga mata masu wasannin kwallon Kwando a kasar domin hakan shiga hakkin wasu ne.
Lambar Labari: 1442673 Ranar Watsawa : 2014/08/24