Bangaren kasa da kasa, an bukaci da a dauki matakan tsaurara matakan tsaro a masallatan kasar Amurka sakamakon bayanan da aka samu daga wasu masu adawa da musulmi da ke neman kai hari kansu.
Lambar Labari: 3349406 Ranar Watsawa : 2015/08/20
Bangaren kasa da kasa, wani babban jami’I a cikin kasar Amurka ya bayyana cewa a shafin an facebook ya kamata a yi amfani da makaman nukiliya domin rusa kasashen musulmi.
Lambar Labari: 3349263 Ranar Watsawa : 2015/08/19
Bangaren kasa da kasa, Iowa na daya daga cikin jahohi 14 na kasar Amurka da aka fara gudanar da wani kamfe mai taken why Islam? da nufin rage kaifin gabar da ake nuna ma muslunci a kasar.
Lambar Labari: 3327267 Ranar Watsawa : 2015/07/12
Bangaren kasa da kasa, mabiya addinin muslunci a kasar Amurka sun fara gudanar da gangami na hada kudade domin sake gina majami’oin mabiya addinin kirista bakken fata da aka kone musu.
Lambar Labari: 3326312 Ranar Watsawa : 2015/07/10
Bangaren kasa da kasa, musulmi a jahohin kasar Amurka, na gudanar da gangami da jerin gwano, domin nuna goyon bayansu ga bakaken fata na jaar Carolina ta kudu da ake nuna wa wariya da zaluntarsu a kasar.
Lambar Labari: 3317486 Ranar Watsawa : 2015/06/22
Bangaren kasa da kasa, wasu malamai 14 daga cikin mabiya addinin muslunci da kuma 11 na mabiya addinin kirista akasar Amurka sun gdanar da wani zama domin kara samun fahimtar juna da zaman lafiya tsakanin bangarorin biyu.
Lambar Labari: 3314380 Ranar Watsawa : 2015/06/14
Bangaren kasa da kasa, wata mata mai tsanain kiyya da muslunci ta nuna wasu zanen batunci ga manzo (SAW) a birnin Sent Luis na kasar Amurka a matsayin damar fadin albarkacin baki.
Lambar Labari: 3313265 Ranar Watsawa : 2015/06/11
Bangaren kasa da kasa, A makon da ya gabata Jasin Leger ya halarci zanga-zangar kiyayya da addinin mulsunci a cikin jahar Arizona ta kasar Amurka bai tsammanin cewa zai samu canji tunani kan akidarsa ba cikin karamin lokaci.
Lambar Labari: 3311884 Ranar Watsawa : 2015/06/07
Bangaren kasa da kasa, an aike da wasu wasikun da ke yi barazana ga wasu masallatai na musulmi a cikin jahar Arizona ta kasar Amurka.
Lambar Labari: 3308732 Ranar Watsawa : 2015/05/28
Bangaren kasa da kasa, a ci gaba da kokarin dusashe hasken muslunci da kuma bata shi a idon duniya wasu masu tsakanin kiyayya da musulmi sun saka kalmomin batunci ga addinin muslunci a motoci da tashohin jirgin kasa.
Lambar Labari: 3239040 Ranar Watsawa : 2015/05/01
Bangaren kasa da kasa, duk da irin matsaloli da ake fuskanta na nuna wariyar launin fata a Amurka a tsakanin al'ummar kasar musamamn ma wuraren aiki a halin yanzu lamarin har yana shafar 'yan sanda mabiya addinin muslunci a kasar.
Lambar Labari: 3040141 Ranar Watsawa : 2015/03/25
Bangaren kasa da kasa, Dominique Easley dan kwallon kasar Amurka mai buga wasa a kungiyar New England ya shelanta karbar addinin muslunci yana dan shekaru 23 da haihuwa.
Lambar Labari: 3009667 Ranar Watsawa : 2015/03/18
Bangaren kasa da kasa, John Bernar shugaban hukumar liken asirin kasar Amurka ta CIA ya bayyana a matsayin mai addinin muslunci tare da nisantar da shi daga ayyukan ta’addanci da kuma ‘yan ta’adda.
Lambar Labari: 2989485 Ranar Watsawa : 2015/03/15
Bangaren kasa da kasa, sakamakon wani jin ra’ayin jama ada aka gudanar a Amurka ya nuna cewa da dama daga cikinsu na kallon musulmi a matsayin mutanen da ake nuna wa wariya da banbanci a kasar.
Lambar Labari: 2897129 Ranar Watsawa : 2015/02/25
Bangaren kasa da kasa, kungiyar daliban jami'ar A&M Texas sun gudanar da shairinsu na wayar da kan sauran dalibai dangane da addinin muslunci kamar yadda suke yi a kowane wata.
Lambar Labari: 2884707 Ranar Watsawa : 2015/02/22
Bangaren kasa da kasa, mabiya addinin muslunci a jahar California ta kasar Amurka na raba furanni ga sauran mabiya wasu addinai don abokantaka ta muslunci da musulmi.
Lambar Labari: 2858523 Ranar Watsawa : 2015/02/16
Bangaren kasa da kasa, dubban jutane sun halarci janazar musulmi 3 daliban jami'a da aka kashe yankin Chapel Hill na jahar North Carolina a Amurka.
Lambar Labari: 2846212 Ranar Watsawa : 2015/02/13
Bangaren kasa da kasa, Babban limamin masallacin Ayyub-Sultan da ke birnin New York na kasar Amurka ya sheda cewa, adadin 'yan sandan kasar Amurka da ke karbar addinin musulunci a wannan masallaci yana ci gaba da karuwa.
Lambar Labari: 2699754 Ranar Watsawa : 2015/01/12
Bangaren kasa da kasa, wani mutum farar fata da ake tuhumarsa da kashe wani matashi musulmi dan shekaru 15 da haihuwa ya bayyana cewa shi mai matukar gaba da musulmi da kuma addinin muslunci.
Lambar Labari: 2616183 Ranar Watsawa : 2014/12/07
Bangaren kasa da kasa, gwamnatin Amurka na kokarin jawo mabiya addinin muslunci a kasar domin samun yardarsu kan abubuwan da take aiwatar da ba su amince da sub a.
Lambar Labari: 1473483 Ranar Watsawa : 2014/11/15