amurka - Shafi 20

IQNA

Bangaren kasa da kasa, mabiya addinin muslunci a kasar da dama suna nuna damuwa da fargaba kan zaben Donald Trump a matsayin shugaban kasar.
Lambar Labari: 3480924   Ranar Watsawa : 2016/11/09

Bangaren kasa da kasa, Jami'an 'yan sanda sun kame wani mutum da ke yin barazanar kai hari a kan babbar cibiyar musulmi a yankin California ta kudu gami da masallatansu.
Lambar Labari: 3480888   Ranar Watsawa : 2016/10/29

Bangaren kasa da kasa, Sakamakon wani bincike da aka gudanar a kasar Amurka ya nuna cewa an samu karuwar ayyukan laifi na kymar musulmi a kasar Amurka da kimanin kashi tamanin da tara.
Lambar Labari: 3480878   Ranar Watsawa : 2016/10/23

Bangaren kasa da kasa, majalisar birnin Austin na jahar Texas ta fitar da wani bayani na yin Allawadai da cutar da musulmi da ake yi a jahar.
Lambar Labari: 3480869   Ranar Watsawa : 2016/10/20

Bangaren kasa da kasa, wata kotu a kasar Amurka ta yanke hukuncin daurin shekara guda a gidan kaso da kuma daurin talala na watanni biyu.
Lambar Labari: 3480865   Ranar Watsawa : 2016/10/19

Bangaren kasa da kasa, Morgan Freeman fitaccen dan was an fina-finai a kasar Amurka ya halarci taron Ashura a birnin Landan.
Lambar Labari: 3480849   Ranar Watsawa : 2016/10/12

Bangaren kasa da kasa, kotun kasar Amurka ta yanke hukuncin daurin makonni biyu rak kan wani dan kasar da ya kone kur’ani.
Lambar Labari: 3480833   Ranar Watsawa : 2016/10/07

Bangaren kasa da kasa, sakamakon maganganu da Donal Trump dan takarar shugabancin Amurka ke yi ya kara jawo ma msuulmi bakin jinni a jahar New Jersey ta kasar Amurka.
Lambar Labari: 3480812   Ranar Watsawa : 2016/09/27

Bangaren kasa da kasa, kymar musulmi na matukar karuwa a cikin kasar Amurka tun bayan harin 11 ga watan satumban 2011.
Lambar Labari: 3480792   Ranar Watsawa : 2016/09/18

Bangaren kasa da kasa, Donald Trump dan takarar shugabancin Amurka na jam’iyya Republican wasu daga cikin musulmin Amurka sun zarge shi da nuna siyasar harshen damo a kansu.
Lambar Labari: 3480791   Ranar Watsawa : 2016/09/18

Bangaren kasa da kasa, wasu mabiya addinan kiristanci da yahudanci a Amurka sunfitar da bayanin yin Allawadai da kisan limamanin masallacin furkan da ke birnin New York.
Lambar Labari: 3480712   Ranar Watsawa : 2016/08/15

Bangaren kasa da kasa, Amurka ta soke izinin shiga cikin kasarta ga Ajmal Masrur.
Lambar Labari: 3469183   Ranar Watsawa : 2015/12/25

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da babban gangami a birnin New York na kasar Amurka domin yin Allawadai da kisan kiyashin da sojojin Najeriya suka yi wa ‘yan shi’a a wannan mako.
Lambar Labari: 3467065   Ranar Watsawa : 2015/12/19

Bangaren kasa da kasa, daliban jami’a a cikin jahar Alabama wadanda ba musulmi ba ne sun bullo da wata hanya ta yaki da kymar mabiya addinin muslunci a kasar.
Lambar Labari: 3463638   Ranar Watsawa : 2015/12/15

Bangaren kasa da kasa, tsohon fitaccen dan wasan dambe na duniya ya yi kaakusar suka dangane da cin zarafin mulmi da kum kalaman batunci da Donald Trump ke yi.
Lambar Labari: 3461988   Ranar Watsawa : 2015/12/10

Bangaren kasa da kasa, Shahararriyar yar wasan fina-finan Hollywood idan da ‘yan kungiyar Daesh sun san kur’ani da koyarwarsa da ba su kashe mutane ba.
Lambar Labari: 3461987   Ranar Watsawa : 2015/12/10

Bangaren kasa da kasa, dan takarar shugabancin kasar Amurka mai jawo hatsaniya ya sake maimaita furucin na kin mabiya addinin muslnci a kasar.
Lambar Labari: 3461370   Ranar Watsawa : 2015/12/08

Bangaren kasa da kasa, daruruwan musulmi sun gudanar da wani gangami a gaban fadar White House da ke birnin Washington na kasar Amurka, inda suka yi Allawadai da ta’addanci.
Lambar Labari: 3455353   Ranar Watsawa : 2015/11/21

Bangaren kasa da kasa, mabiya addinai a jahar Oklahoma na kasar Amurka za su gudanar da taro domin girmamam wadanda suka rasu a harin ta’addancin Paris da Beirut.
Lambar Labari: 3452918   Ranar Watsawa : 2015/11/15

Bangaren kasa da kasa, addinin muslunci bas hi da wata alaka da duk wani aiki na tashin hankali da dabbanci, a kan hakan e ya ce ; duk wanda ya kashe kamar ya kashe mutane ne baki daya, wanda kuma ya raya ta kamar ya raya mutane ne baki daya.
Lambar Labari: 3452917   Ranar Watsawa : 2015/11/15