Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki ta kasa baki daya a kasar Ghanaa cikin watan Ramadan.
Lambar Labari: 3481392 Ranar Watsawa : 2017/04/10
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da taro da kuma bukin cika shekaru 38 da samun nasarar juyin jaya halin musulunci a kasar Iran a birnin Accra na kasar Ghana.
Lambar Labari: 3481208 Ranar Watsawa : 2017/02/07
Bangaren kasa da kasa, Jami'an tsaron kasar Aljeriya sun gano gungun wasu mutane da suka hada da 'yan kasashen ketare da suke yi wa Isra'ila ayyukan leken asiri a kasar, an kuma cafke su baki daya.
Lambar Labari: 3481134 Ranar Watsawa : 2017/01/14
Bangaren kasa da kasa, za a gina wani sabon masallaci a yankin Welta da ke yammacin kasar Ghana.
Lambar Labari: 3480740 Ranar Watsawa : 2016/08/24
Bangaren kasa da kasa, za a kafa bankin muslunci a kasar Ghana bisa kaidoji na sharia a karshen wanann shekara da muke ciki.
Lambar Labari: 3353179 Ranar Watsawa : 2015/08/27
Bangaren kasa da kasa, Nuzha Al-alawi ya bayyana cewa matsalar tsatsauran ra’ayi tana yin barazana ne ga dukkanin iyakoki na kasashen Afirka baki daya.
Lambar Labari: 3341150 Ranar Watsawa : 2015/08/10
Bangaren kasa da kasa, za a fara gudanar da gasar karatun kr’ani mai tsarki mai taken Taj Al-rahmah da ta kebanci kananan yara akasar Ghana.
Lambar Labari: 3322413 Ranar Watsawa : 2015/07/02
Bangaren kasa da kasa, babbar cibiyar mata musulmi a kasar Ghana na shirin gudanar da wani shiri na musamamn domin bayar da horo ga mata kan jagoranci
Lambar Labari: 3144968 Ranar Watsawa : 2015/04/14
Bangaren kasa da kasa, musulmi mata a kasar Ghana suna gamsuwarsu dangane da kalaman John Mahama shugaban kasar dangane da hakkokin mata na saka hijabi.
Lambar Labari: 2928897 Ranar Watsawa : 2015/03/04
Bangaren kasa da kasa, mabiya addinin muslunci a kasar Ghana sun gudanar da wani jerin gwano a sassa na jahar yammacin kasar domin nuna bacin ransu kan matakan da ake dauka a kansu na hana su gudanar da harkokin addininsu.
Lambar Labari: 2892669 Ranar Watsawa : 2015/02/24
Bangaren kasa da kasa, shugaban karamin ofishin jakadancin kasar Iran a kasar Ghana ya bayyana cewa ana shirin fara aiwatar da wani shiri na koyar da akidar muslunci a jami'ar kasar Ghana.
Lambar Labari: 1458529 Ranar Watsawa : 2014/10/08
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da wani shiri na horar maniyyata aikin bana daga kasar Ghana domin sanin hukuncin aikin haji daidai da koyarwar addinin musulunci.
Lambar Labari: 1453289 Ranar Watsawa : 2014/09/23
Bangaren kasa da kasa, a wani mataki na tozarci ga musulmin kasar Ghana jakadan haramtacciyar kasar Isra'ila a birnin Akra ya bayar da wasu 'yan buhunna na shinkafa da sukari ga limamin musulmi a birnin domin ya rabawa jama'a.
Lambar Labari: 1430716 Ranar Watsawa : 2014/07/17